Babban Bankin Sin Zai Inganta Hidimomin Kudi Don Habaka Amfani Da Shi
Published: 10th, May 2025 GMT
Babban bankin kasar Sin zai aiwatar da jerin matakai da za su inganta hidimomin hada hadar kudi da nufin habaka yin amfani da kudi ga masu sayayya, a cewar wani rahoto da babban bankin kasar (PBOC) ya fitar a yau Juma’a.
Bisa ga rahoton manufofin hada hadar kudi na rubu’in farko na shekarar 2025 na PBOC, bankin zai fi mai da hankali wajen aiwatar da manufar hada hadar kudi mai sassauci.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: hada hadar kudi
এছাড়াও পড়ুন:
Ko Kun San Dalilin EFCC Na Kama Gudaji Kazaure
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp