Robert Prevost Ya Zama Ba’amurke Na Farko Da Ya Zama Fafaroma
Published: 8th, May 2025 GMT
Ƙarin bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.কীওয়ার্ড: Sabon Fafaroma
এছাড়াও পড়ুন:
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu
A yau Alhamis, kwamitin fasahar lantarki na kasa da kasa wato IEC, ya gabatar da ka’idar kasa da kasa ta fasahar sadarwar 5G, wadda za ta ingiza harkokin masana’antu, wato ka’idar amfani da fasahar sadarwa ta 5G a intanet na masana’antu.
Kasashen Sin da Jamus ne suka fitar da wannan ka’ida ta hadin gwiwa, kuma masana daga kasashen Amurka, da Faransa, da Japan da dai sauransu, sun yi nazari, da gabatar da ka’idar cikin hadin gwiwa, wadda ta cike gurbin kasa da kasa a fannin ka’idar da za su bi, wajen amfani da fasahar sadarwar ta 5G a harkokin masana’antu.
Wannan ka’ida ta mayar da hankali kan yadda za a daidaita tsarin intanet na 5G, da kiyaye intanet na 5G a lokacin da ake gudanar da ayyukan masana’antu, tare da samar da samfurori da dama, game da yadda za a hada fasahar sadarwar 5G da harkokin masana’antu. Haka kuma, ka’idar ta dace da dukkanin ayyukan dake shafar tsari, da ginawa, da kuma kyautata tsarin sadarwar 5G a ayyukan masana’antu.
Gabatar da wannan ka’ida ta nuna cewa, kasar Sin ta samu gagarumin ci gaba, da sakamako a fannin daidaita ayyukan masana’antu da fasahar 5G, tare da gabatar da dabarar kasar Sin ga sassan kasa da kasa, a fannin aiwatar da kwaskwarima a harkokin masana’antu na dijital. (Mai Fassara: Maryam Yang)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA