Hukumar Raya Arewa Maso Yamma Ta Soke Shirin Tallafin Karatun Ƙasashen Waje
Published: 9th, May 2025 GMT
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.কীওয়ার্ড: Yamma
এছাড়াও পড়ুন:
LASTMA Ta Rufe Gidan Casu A Legas Saboda Karya Dokar Hanya
Hukumar Kula da Dokokin Hanya ta Jihar Legas (LASTMA) ta rufe wani gidan casu mai suna Vaniti Club House da ke kan titin Adeola Odeku a Victoria Island bisa laifin karya dokar harkokin sufuri ta shekarar 2018.
A cewar LASTMA, an rufe gidan casun ne saboda ajiye motoci ba bisa ƙa’ida ba a gefen titi da kuma toshe hanyoyi, lamarin da ke haddasa cunkoso da barazana ga lafiyar jama’a. Wannan matakin ya samu jagorancin babban daraktan hukumar, Olalekan Bakare-Oki, tare da sashen ceto da tabbatar da doka.
Mutane 8 Sun Mutu A Wani Mummunan Hatsari A Hanyar Lagos Kwalara Ta Kashe Mutane 5 A Lagos, An Kai 60 Asibiti Ranga-RangaHukumar ta ce wannan mataki na ɗaya daga cikin tsarin sabbin dabarun sa ido da aiwatar da doka a faɗin Legas, kuma gwamnatin jihar na da ƙudurin tabbatar da tsari, da tsaro, da ingantaccen tsarin zirga-zirga.
Shugaban LASTMA ya gargaɗi cibiyoyin nishaɗi, kamfanoni da jama’a da kada su yi katsalandan ga zirga-zirgar ababen hawa ko su haifar da haɗari ga lafiyar al’umma. Ya kuma buƙaci mazauna Legas su riƙa kai rahoto idan akwai cibiyar taro da ke hana zirga-zirga ta layukan gaggawa na LASTMA.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp