Xi Jinping Ya Ba Da Umarnin Ceto Mutane Daga Hadarin Jiragen Ruwa
Published: 5th, May 2025 GMT
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.এছাড়াও পড়ুন:
Sudan : Mutane 1,500 sun rasa matsugunansu sakamakon tashin hankali
Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Duniya (IOM) ta sanar da cewa mutane 1,205 sun rasa matsugunansu a Sudan a garuruwan da suka hada da Bara da Umm Ruwaba a Jihar Kordofan ta Arewa, yayin da wasu 360 suka rasa matsugunansu daga Al-Abbasiya da Delami a Kudancin Kordofan saboda tabarbarewar rashin tsaro.
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, IOM ta nuna cewa kungiyoyinta da ke aiki a karkashin shirin Bin Diddigin ‘Yan Gudun Hijira sun kiyasta cewa, daga cikin wadanda suka rasa matsugunansu a Arewacin Kordofan, 580 sun tsere daga Bara kuma 625 sun bar Umm Ruwaba.
Hukumar ta kara da cewa mutanen da suka rasa matsugunansu sun zauna a wurare daban-daban a Arewacin Kordofan da kuma wasu garuruwa da dama a Jihar White Nile, a kudancin Sudan.
Matsalar ‘yan gudun hijira ta baya-bayan nan ta biyo bayan jerin hare-haren da aka kai a Arewacin Kordofan, inda mutane 36,625 suka rasa matsugunansu tsakanin 26 da 31 ga Oktoba, a cewar kungiyar.
A wata sanarwa daban, IOM ta bayyana cewa mutane 360 sun rasa matsugunansu a cikin Jihar Kordofan ta Kudu, ciki har da 180 daga Al-Abbasiya da 180 daga Delami, wadanda suka koma wasu yankuna a cikin jihar da kuma Tandalti a Jihar White Nile.
A ranar 26 ga Oktoba, rundunar RSF ta kwace iko da garin Al Fasher da ke Jihar Darfur ta Arewa kuma ta yi kisan gilla ga fararen hula, a cewar ƙungiyoyin cikin gida da na ƙasashen waje.
A ranar Laraba, shugaban rundunar RSF, Mohamed Hamdan Dagalo, wanda aka fi sani da “Hemetti,” ya amince cewa sojojinsa a Al Fasher sun “keta haddi”, yana mai cewa an kafa kwamitocin bincike.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka UNICEF Tayi Gargadi Game Da Mawuyacin Hali Da Yara Ke Ciki A Gaza November 3, 2025 Hamas Ta yi Watsi Da Zargin Da Amurka Tayi Mata Kan Batun Motocin Agaji A Gaza November 3, 2025 El-Zakzaki: Yakin Sudan Yana Kare Maslahar Kasashen Yamma ne Kawai November 3, 2025 Iran Ta Karbi Sako Kan Batun Komawa Teburin Tattaunawa Ba Kai Tsaye Ba November 3, 2025 Ministar Jin Dadin Jama’a ta Sudan: Mayakan RSF Sun Kashe Mata 300 Da Yi Wa 25 Fyade A El Fasher November 3, 2025 Pezeshkian: Bunkasa Masana’antar Makamashin Nukiliyar Iran Don Inganta Rayuwar Al’ummar Iran Ne November 2, 2025 Araqchi: Da Hadin Bakin Amurka, Gwamnatin Isra’ila ta kaddamar Da Hari Kan Kasar Iran November 2, 2025 Larijani: Iran Ba Ta Tsoron Gudanar Da Tattaunawa, Amma Ta Zama Mai Amfani November 2, 2025 Gwamnatin Isra’ila Tana Ci Gaba Da Hana Masu Jinya Zuwa Kasashen Waje Neman Magani Daga Gaza November 2, 2025 Kasar Qatar Ta Ba Da Tallafin Gaggawa Ga Al’ummar Sudan Bayan Gumurzun El-Fasher November 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci