A nasa jawabin, shugaban NAHCON ya bukaci tawagar da ta tunkari wannan aiki tare da himma da kwazo, tare da jaddada tsarkin aikin da ke gabansu.

 

Wannan Tawagar ta musamman, ita ce ke da alhakin kafa harsashin gudanar da aikin Hajji baki daya, da suka hada da tsare-tsare na masaukai, ka’idojin karbar baki a filin jirgin sama na kasar Saudiyya, da hada kai da hukumomin Hajji na Saudiyya.

Yunkurin nasu ya share fagen isowa da jin dadin alhazan Nijeriya, da ma’aikatan lafiya, da jami’a na jihohi.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Sin: Adadin Tafiye-tafiye Yayin Ranakun Hutun Murnar Ranar ‘Yan Kwadago Ta Duniya Ya Kafa Tarihi 

A daya bangaren kuma, sashen sufurin jiragen kasa na Sin, ya gudanar da zirga-zirga kusan miliyan 23.12, adadin da ya karu da kaso 11.7 bisa dari, kamar dai yadda alkaluman kamfanin sufurin jiragen kasa na Sin suka nuna.

 

Har ila yau, idan an kwatanta da tafiye-tafiye masu cin gajeren zango da Sinawa suka fi gudanarwa cikin kwanaki 3 na bikin sharar kaburbura na Qingming, an gudanar da zirga-zirga zuwa wurare masu nisa, tare da lekawa wuraren dake kusa da kan iyakokin kasar a ranakun hutun murnar ranar ‘yan kwadago ta duniya a bana.

 

Wasu alkaluma na daban, daga shafin hidimar tafiye-tafiye na Qunar.com, sun nuna cewa, a ranar Alhamis, adadin wuraren da masu yawon bude ido suka ziyarta a dukkanin sassan kasar Sin ya kai gundumomi 1,229, inda aka samu karuwar odar hidimomi masu nasaba da hakan da kaso 20 bisa dari a shekara. (Saminu Alhassan)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Kama Wani Ɗan Ghana Bisa Zargin Kai Mata Hajji Ba Tare Da Lasisi Ba
  • Bayern Munich Ta Lashe Gasar Bundesliga Ta Bana
  • Mun Fara Shirin Lashe Firimiya Ta Gaba –Slot
  • Maniyyata Daga Turai Akan Dawakai Sun Isa Kasar Saudiyya Domin Yin Aikin Hajjin 2025
  • Hajjin Bana: Gwamnatin Jigawa ta aika wa NAHCON Naira biliyan 6 
  • Gwamnatin Nijeriya Ta Goyi Bayan Amfani Da Ƙirƙirarrar Basira Cikin Ɗa’a A Aikin Jarida – Minista
  • Sin: Adadin Tafiye-tafiye Yayin Ranakun Hutun Murnar Ranar ‘Yan Kwadago Ta Duniya Ya Kafa Tarihi 
  • Bayan Fara Binciken $2.96bn, An Samu N80bn A Asusun Tsohon Daraktan Kamfanin NNPCL
  • Rudiger Zai Yi Jinyar Watanni Biyu