Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 4, Sun Kwato Makamai A Taraba
Published: 8th, May 2025 GMT
An kuma yi kira ga jama’a da su ci gaba da ba da bayanai masu aminci don taimakawa wajen inganta tsaro a jihar.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.কীওয়ার্ড: Taraba Ƴan ta adda
এছাড়াও পড়ুন:
Wani Mutum Ya Harbe Ma’aikatan Ofishin Jakadancin Isra’ila A Birnin Washington Na Amurka
An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu a birnin Washington na Amurka
Kafofin yada labaran Amurka sun rawaito cewa: An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu bayan da aka harbe su a wajen dakin adana kayan tarihi na Yahudawa da ke birnin Washington D.C. na Amurka.
Kafofin yada labaran Amurka sun rawaito sakataren tsaron cikin gida na Amurka na cewa: An kashe ma’aikatan ofishin jakadancin haramtacciyar kasar Isra’ila biyu a kusa da gidan adana kayan tarihi na Yahudawa da ke birnin Washington, inda ake gudanar da taron kwamitin Yahudawa na Amurka (AJC). Jim kadan bayan harbin, ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da cewa an kama wanda ake zargin.
Kamfanin dillancin labarai na NBC ya bayar da rahoton cewa, ya nakalto jami’ai, cewa wanda ake zargin ya yi harbin yana sanye ne da keffiyeh kuma ya yi ihun “Free Falasdinu” a lokacin da aka kama shi.
Kafofin yada labarai, sun ambato ‘yan sanda, sun bayyana wanda aka kama a matsayin Elias Rodriguez, mai shekaru 30, yana mai cewa “wanda ya yi harbin ba shi da wani tarihin aikata laifuka da zai sa ya zama abin sa ido ga jami’an tsaro.”