Leadership News Hausa:
2025-05-12@14:59:36 GMT
Rawar Mutum-mutumin Inji
Published: 28th, January 2025 GMT
Rawar Mutum-mutumin Inji na cikin Shagalin Bikin Bazara na CMG, zai kayatar da ku.
.এছাড়াও পড়ুন:
Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Sabbin Kwamishinonin Hukumar INEC
Shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sabbin Kwamishinonin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) kafin fara taron Majalisar Zartaswa ta Tarayya a fadar gwamnati da ke Abuja.
Sabbin Kwamishinonin INEC din da aka rantsar su ne Mallam Tukur Yusuf, mai wakiltar yankin Arewa maso Yamma, da Farfesa Sunday Aja, mai wakiltar Jihar Ebonyi.
Haka kuma, an rantsar da mambobi biyu na Hukumar Da’a ta Kasa (CCB).
Mambobin su ne Ikpeme Ndem, daga Jihar Cross River, da Mai Shari’a Buba Nyaure mai ritaya, daga Jihar Taraba.
Daga Bello Wakili.