Tawagar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Farko Ta Sin Ta Dawo Daga Abyei Cikin Nasara
Published: 11th, May 2025 GMT
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp.এছাড়াও পড়ুন:
Za a gudanar da wasannin ƙwallon yashi a Abuja
Hukumar shirya gasar ƙwallon yashi ta ƙasa ta tabbatar da cewa za a gudanar da wasannin ƙarshe na bana a filin wasa na Jabi Lake Park, da ke babban birnin tarayya Abuja.
Kodinetan hukumar a Najeriya, kuma shugaban hukumar a nahiyar Afirka, Mahmud Hadejia, ne ya tabbatar da hakan a lokacin da yake zantawa da Trust Radio a cikin shirin “Bakin Raga” da safiyar yau Laraba.
An amince da hukuncin yi wa malamai ɗaurin shekara 14 kan lalata da ɗalibai Yara biyu sun mutu bayan faɗawa rijiya a KanoShugaban ya bayyana cewa wannan ce gasa ta biyar da za a buga, kuma ta farko da za a fafata a Abuja.
A cewarsa, za a fara buga wasannin ƙarshe daga gobe Alhamis, 6 ga watan Nuwamba, sannan a kammala a ranar Lahadi, 9 ga watan Nuwamba, 2025.
Wannan dai gasa ce da kungiyoyin da suka fi fice a zagayen farko za su fafata a cikinta, wanda ya haɗa da jihoyin Akwa Ibom, Jigawa, Kebbi, Kaduna da wasu sauran jihohi.
Haka kuma, manyan baki da ake sa ran halartar bikin buɗe gasar a ranar Laraba, 5 ga watan Nuwamba, sun haɗa da Ahmed Musa, Ibrahim Musa Gusau, Seyi Tinubu, da sauran fitattun ‘yan wasa da jami’ai.