Cikakken Jerin Sunaye: Tinubu Ya Karrama ‘Yan Nijeriya 102 Don Bukin Ranar Dimokuradiyya Ta 2025
Published: 13th, June 2025 GMT
Sai dai kuma shugaba Tinubu ya yi amfani da wannan damar wajen yi wa shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio, da kakakin majalisar wakilai Tajudeen Abbas ado da lambar yabo ta GCON, yayin da mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin da mataimakin kakakin majalisar, Benjamin Kalu, da lambar yabo ta CFR.
Ga cikakken jerin sunayen sabbin mutane 67 da aka karrama da lambar yabon, kamar yadda fadar shugaban kasa ta fitar:
Grand Commander of the Order of the Niger (GCON).
Shehu Musa Yar’Adua
Rt Hon Tajudeen Abbas
Senator Godswill Akpabio
Wole Soyinka
Commander of the Order of the Niger (CON)
Ghali Umar Na’Abba
Salisu Buhari
Umaru Dikko
Uche Chukwumerije
Bala Mohammed Gwagwarwa
Aisha Yesufu
Innocent Chukwuma
Tony Nnadi
Olisa Agbakoba
Nuhu Ribadu
Hafsat Abiola-Costello
Tunde Bakare
Kabiru Yusuf
Jibrin Ibrahim
Clement Nwankwo
Alao Aka Bashorun
Alhaja Sawaba Gambo
Barrister Felix Moria
Bayo Onanuga
Bishop Mathew Hassan Kukah
Chief Frank Kokori
Dare Babarinsa
Dr John Yuma Sen
Dr Alex Ibru
Dr Amos Ayingba
Dr Beko Ransome Kuti
Dr Edwin Madunagu
Dr Kayode Shonoiki
Dr Nurudeen Olowpopo
Femi Falana, SAN
Fredrick Fasehun
Governor Uba Sani
Ken Saro Wiwa
Ladin Mitee
Mobolaji Akinyemi
Olawale Osun
Prof Bayo Williams
Prof Humphrey Nwosu
Prof Julius Ihonvbere
Prof Olayinji Dare
Prof Segun Gbadegesin
Prof Shafideen Amuwo
Prof Festus Iyayi
Rear Admiral Ndubuisi Kanu
Senator Ayo Fasanmu
Senator Polycarp Nwite
Senator Shehu Sani
Tokumbo Afikuyomi
Tunji Alausa
Officer of the Order of the Niger (OON)
Abdul Oroh
Ayo Obe
Bagauda Kaltho
Bamidele Aturu
Baribor Bera
Barinem Kiobel
Chima Ubani
Daniel Gboko
Dapo Olorunyomi
Emma Ezeazu
Felix Nuate
John Kpuine
Kunle Ajibade
Labaran Maku
Luke Aghanenu
Nick Dazang
Nordu Eawo
Nosa Igiebor
Paul Levera
Sam Amuka Pemu
Saturday Dobee
Seye Kehinde
Commander Of The Federal Republic
Alhaji Balarabe Musa
Chief Bola Ige
Kudirat Abiola
Pa Alfred Rewane
Pa Reuben Fasaranti
Rt. Hon Benjamin Okezie Kalu
Sen Abu Ibrahim
Sen Ame Ebute
Sen Jibrjn Ibrahim Barau
Member of the Federal Republic (MFR)
Ibijoke Faborode
Seun Onigbinde
Samson Itodo
Ezenwa Nwagwu
Kemi Okenyodo
Akin Akingbulu
Raymond Duke Tenebe
Oby Nwankwo
Abiola Akiyode-Afolabi
Ariyo-Dare Atoye
Ndidi Nwuneli
Auwal Musa Rafsanjani
Y.Z. Ya’u
Jaiye Gaskia
Jaye Gaskia
Issa Aremu
Hamzat Lawal
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
An kama tsohon minista kan zargin kisan kai domin tsafi a Nijar
Antoni Janar na Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke birnin Yamai a Nijar, ya bayyana cewa an kama tsohon Ministan Harkokin Waje, Ibrahim Yacoubou, bisa zargin hannunsa a cikin wata aika-aika ta kisan kai domin yin tsafi.
A cewar Maazou Oumarou, lamarin ya samo asali ne daga wani binciken ’yan sanda da aka fara gudanarwa tun a ranar 29 ga Yuli, 2025.
KEDCO ya ƙaryata asibitin AKTH kan mutuwar majinyata saboda ɗauke wuta Dole sai mun tantance wa’azi kafin a yi —Gwamnan NejaYa bayyana cewa, an soma gudanar da binciken ne dangane da yunƙurin kisa a wani yanki da ke wajen birnin Yamai, lamarin da ya kai ga cafke ababen zargin a garin Dosso.
Wani mutum mai suna Mahamadou Noura ne ya bayyana cewa shi ne ya yi yunƙurin kisan, tare da wasu kashe-kashe guda shida da ya aiwatar a baya, bisa umarnin wasu mutane, ciki har da tsohon ministan Ibrahim Yacoubou.
Mutumin ya shaida wa mahukunta cewa ya aikata hakan ne domin yin tsafi da gawarwakin, a madadin wasu mutane da suka haɗa da: Issa Ali Maiga da Ismael Morou Karama da Elhadji Bilya da kuma Issa Seybou Hama.
TRT ya ruwaito cewa tuni dai an cafke duk ababen zargin, yayin da Kotun Ɗaukaka Ƙarar ta umurci ’yan sanda da su ci gaba da bincike tare da ɗaukar ƙarin matakan da za su tabbatar da gaskiya.
Sanarwar ta ce: “Manufar wannan mataki na shari’a ita ce a tattara cikakken rahoto da ke ƙunshe da dukkan abubuwan da suka faru, sannan a miƙa shi ga ɓangaren gurfanarwa.”
Mai shigar da ƙara a ɓangaren gwamnati ya ce, la’akari da girman wannan lamari, wajibi ne a gudanar da bincike cikin gaggawa.
Haka kuma ya buƙaci al’umma da su mutunta ’yancin kotu tare da bayar da cikakken goyon baya domin fayyace gaskiya.
Ana iya tuna cewa, Ibrahim Yacoubou na daga cikin manyan jami’an da aka kama bayan juyin mulkin Nijar na ranar 26 ga Yuli, 2023, sai dai daga bisani an ba shi beli na wucin gadi a cikin watannin baya.