Bam Ya Hallaka Masu Yawon Sallah A Sakkwato
Published: 10th, June 2025 GMT
A baya, irin wannan mummunan abu ya faru a yankin, inda sojoji da dama suka rasa rayukansu sakamakon fashewar bama-bamai.
Hakan na ƙara nuna irin barazanar da matsalar tsaro ke ci gaba da haifarwa a Jihar Sakkwato, inda mazauna ke roƙon gwamnati da ta ƙara ƙaimi wajen kawo ƙarshen hare-haren ‘yan ta’adda, musamman masu tayar da bama-bamai.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppকীওয়ার্ড: Sakkwato
এছাড়াও পড়ুন:
Matasa 3 sun rasu yayin wanka a rafi a Bauchi
Wasu matasa uku daga ƙauyen Durum sun rasu yayin da suke wanka a wani rafi a ƙauyen Jinkiri, cikin gundumar Tirwun a Ƙaramar Hukumar Bauchi.
Matasan su ne; Habibu Mohammed mai shekaru 16, Abubakar Mohammed mai shekaru 16, da kuma Zailani Sule mai shekaru 14.
2027: Obi zai iya takara ba tare da ni ba — Datti Baba-Ahmed NEDC ta raba wa mutanen da ambaliya ta shafa kayan gini a Yobekakakin rundunar ’yan sandan Jihar, CSP Mohammed Ahmed Wakil, ya bayyana wa manema labarai faruwar lamarin.
Duk da ƙoƙarin da aka yi na ceto su, matasan sun rasu kafin a kai su asibiti.
Wakil, ya ce bincike ya nuna cewa matasan sun yi aikin haƙar ma’adinai, wanda daga bisani suka yanke shawarar yin wanka a rafin.
Kwamishinan ’yan sandan jihar, CP Sani-Omolori Aliyu, ya miƙa ta’aziyyarsa ga iyayen mamatan.
Ya kuma ja hankalin jama’a kan muhimmancin guje wa wanka a irin waɗannan wurare masu hatsari.
CSP Wakil ya ce an miƙa wa iyayen matasan gawarwakinsu domin yi musu jana’iza, bayan da likitoci sun tabbatar da rasuwarsu.
Rundunar ta ce za ta ci gaba da wayar da kan jama’a da ɗaukar matakan kare rayuka, domin hana irin wannan mummunan lamari sake faruwa a nan gaba.