Ayatullahi Khatami Ya Ce: Shugaban Amurka Dan Ta’adda Ne
Published: 24th, October 2025 GMT
Limamin da ya jagoranci sallar juma’ar birnin Tehran ya bayyana cewa: Shugaban Amurka Trump ɗan ta’adda ne kuma mai fafutukar yada ayyukan ta’addanci
Limamin da ya jagoranci sallar Juma’ar birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatullah Sayyed Ahmad Khatami, ya yi magana game da laifukan Amurka a cikin hudubarsa, yana mai cewa: Shugaba Trump ɗan ta’adda ne kuma mai haɓaka ayyukan ta’addanci a duniya.
Ayatullah Khatami ya yi tambayar cewa: “Wa ya kashe shahidin Iran Qasim Sulaimani? Ba Amurkawa ba ne suka kashe shahidi Tehranchi ba, kuma suka kashe shahidi Abbasi. Hakika Amurka ce ‘yar ta’adda kuma mai haɓaka ayyukan ta’addanci. Wa ya ƙirƙiri kungiyar ta’addanci ta ISIS? Saboda haka, ikirarin Amurka na cewa tana son yaƙi da ta’addanci ƙarya ne.”
Ya kuma yi magana game da jawabin da Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi kwanan nan a lokacin ganawarsa da matasan zakarun wasanni na duniya da kuma waɗanda suka lashe lambobin yabo ta kimiyya, yana cewa:, “A cikin wannan taron, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya fallasa ƙaryar Trump. Yana mai jaddada cewa; ƙarya ne lokacin da yake ikirarin yaƙi da ta’addanci. Amurka ce ta jagoranci komai a yaƙin Gaza kuma ita ce ta kashe yara sama da 20,000, a cikin shekaru biyu da suka gabata, sannan ta kashe mutane kusan 70,000. Shin waɗannan yara da jarirai ‘yan ta’adda ne? A Iran ma, mutane sama da dubu sun yi shahada daga hare-haren wuce gona da irinku, sannan da jarirai, yara, da mata marasa kariya. Amurka ƙarya take yi a lokacin da take ikirarin yaƙi da ta’addanci.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Shugaban Amurka Ya Ce: Za Su Dauki Matakin Soji Kan Kasar Venezuela Nan Gaba Kadan October 24, 2025 Gwamnatin Iraki Ta Yi Allah Wadai Da Mamaye Yankin Yammacin Kogin Jordan Na Falasdinu October 24, 2025 ‘Yan Sandan Kasar Ghana Sun Tseratar Da ‘Yan Najeriya 57 Da Aka Yi Fasakwaurinsu October 24, 2025 Trump Ya Dakatar Da Tattaunawar Kasuwanci Da Kasar Canada October 24, 2025 Gaza: Tasirin Rashin Abinci Mai Gina Jiki Da Magani Zai Ci Gaba Har Zuriya Mai Zuwa October 24, 2025 Iran Ta Lashe Kambun Duniya Na Kokawar Gargajiya October 24, 2025 Pezeshkian: Iran za ta gwammace takunkumi a kan mika wuya October 24, 2025 Trump: Amurka na shirin kai hare-hare a Venezuela October 24, 2025 Ivory Coast: Ayyukan ma’adinai na fuskantar tsaiko yayin da Ouattara ke neman wa’adi na 4 October 24, 2025 Dangote zai sayar da kaso 10 na hannun jarin matatar man shi October 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Rasha Ta Yi Maraba Da Cire Sunanta A Matsayin ” Barazanar Da Amurka Teke Fuskanta
Mai Magana da yawun fadar mulkin Rasha Dmitry Viskov ya ce; Fadar mulkin kasar tana maraba da matakin da shugaban kasar Amurka ya dauka na bitar siyasar tsaron kasar, da ta kunshi cire kasar Rasha a matsayin barazanar da Amurkan take fuskanta.
Viskov ya fada wa kamfanin dillancin labarun “Tass” cewa; a cikin sabon tsarin tsaron kasar ta Amurka an cire Rasha a matsayin baraza, don haka yana kira da a samo hanyoyin aiki tare akan muhimman batutuwa na duniya.
Haka nan kuma ya ce; Wannan matakin ci gaba ne sosai.
Wannan sabuwar siyasar tsaron ta Amurka tana yi wa China a matsayin babban kalubale ta fuskar tattalin arziki, don hakan Amurka za ta yi aiki domin sake dawo da adalci da kuma abinda ta kira ‘yancin Amurka.”
Sai dai kuma ta jaddada wajabcin ci gaba da jibge sojoji a yankin tekunan Inida da kuma Pacific domin abinda ta ce kokarin hana afkuwar yaki.
Haka nan kuma ya bayyana fatansa na ganin sabuwar siyasar tsaron Amurka ta share fagen kawo karshen yakin kasar Ukirniya da kuma tattaunawa da bude sabuwar alaka da Amurka, da hakan shi ne ra’ayin shugaba Vladmir Putin.
Matakin na Amurka akan Rasha ya bakantawa kasashen turai da suke son Amurkan ta zamar musu jagora a yakin da suke yi da Rasha ta hanyar kasar Ukiraniya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Majid Majidi Na Iran Ya Sami Kyauyar Girmamawa Daga Cibiyar Fina-finai Na “Eurasia Dake Kasar Rasha December 8, 2025 Benin : Har yanzu Shugaba Patrice Talon ne a kan mulkin_fadar shugaban kasa December 7, 2025 Dole ne Amurka ta amince da ‘yancin Iran na samar da makamashin nukiliya cikin lumana (Araghchi) December 7, 2025 Hamas : ‘’Babu batun kwance damarar makamai matuƙar Isra’ila ta ci gaba da mamaya’’ December 7, 2025 Iran : sabbin dabarun tsaron Amurka cimma maradun Isra’ila December 7, 2025 Masar : ba za mu bari a yi amfani da iyakar Rafah ba don korar Falasdinawa December 7, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 168 December 7, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 167 December 7, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 166 December 7, 2025 Rwanda Da Amurka Sun Rattaba Hannu Kan Tallafin Dalar Amurka Miliyon $228 Na Kiwon Lafiya December 7, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci