HausaTv:
2025-12-05@23:12:10 GMT

HKI Tana Ci Gaba Da Hana Wa Falasdinawa Abinci

Published: 21st, October 2025 GMT

Ofishin da yake tafiyar da hukuma a Gaza, ya sanar da cewa daga tsaaita wutar yaki zuwa yanzu adadin motocin dake dauke da abinci da aka bari su ka shiga yankin ba su wuce 986 ba alhali yawansu ya kai 6600.

A bisa yarjejeniyar da aka kulla ta tsagaita wutar yaki, adadin motocin da ya kamata a bari su shiga yankin na Gaza, zuwa jiya Litinin 10/21/2025, shi ne 6,600.

Daga cikin kayan agajin da ake son shigar da su cikin Gaza da akwai tukwanen Gas na dafa abinci a cikin manyan motocin dakon kaya 14, da kuma wasu motocin 28 masu dauke da makamashin da gidajen Burodi, asibitoi  za su yi aiki da su.

Yankin na Gaza dai yana fuskantar karancin makamashin da muhimman cibiyoyi suke da bukatuwa da su domin tafiyar da harkokin yau da kullum.

Yarjejeniyar tsagaita wutar yaki ta kunshi cewa a kowace rana za a bar manyan motoci 600 su shiga cikin yankin, sai dai adadin da suke shiga a yanzu ba su wuce 89 ba.

Wannan matakin da HKI take dauka na hana shigar da kayan agaji kamar yadda aka tsara, yana ci gaba da jefa mutanen na Gaza cikin yunwa.

Tun gabanin yakin Gaza dai, a kowace rana ta Allah, yawan motocin da suke shiga yankin dauke da kayan agaji suna kai wa 600. Sai da tsawon lokacin yakin ‘yan sahayoniya sun hana shigar da kayan abinci da magani, da hakan ya haddasa yunwa da mutuwar mutane da dama.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An Yi Fashi Da Makami A Gidan Adana Kayan Tarihin  ” Louvre” Na Kasar Faransa October 21, 2025 Yemen : An yi jana’izar babban hafsan sojin kasar Shahid al-Ghamari a Sana’a October 21, 2025 Iran da Iraki sun bukaci duniya da ta dakatar da kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza October 21, 2025 Equatorial Guinea ta zargi Faransa da karan-tsaye wa zaman lafiya a kasar October 21, 2025 Faransa : Sarkozy, ya fara zaman gidan yari na shekara 5 October 21, 2025 Gaza : Falasdinawa 97 sojin Isra’ila suka kashe tun bayan cimma yarjejeniya October 21, 2025 Iran Da Faransa Zasu Yi Musayar Fursinoni, Esfandiari Tana Daga Cikin Wacce Za’a Sallama October 21, 2025 Gaza: Isra’ila Ta Kashe Falasdinawa 57 A Cikin Sa’o’i 24 Da Suka Gabata October 21, 2025 Kakakin Majalisar Dokokin Kasar Lebanon Ya Ce Babu Wata Tattaunawa Da HKI October 21, 2025 Tom Barak: Saudiyya na gab da kulla alaka da Isra’ila a hukumance October 21, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Kungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam Sun Kira Ga Kasar Kanada Ta  Kama Olmert Da Livni

Gamayyar Kungiyoyin kare hakkin bil adama har da palastinian center for human right sun aike da takaradar korafi ga bangaren shari’a na kasar Kanada inda suka bukaci a kamam tsohon pira ministan Isara’ila Egud Olmaert da kuma tsohowar ministan harkokin wajen isra’ila tzipi Livnin idan suka kawo ziyara birnin Toranto.

Zargin yayi dadai da dokar yaki da kare hakkin bil adama da kuma laifukan yaki mai lamba 146 na yarjejeniyar janeva da ta tilasta gwamnati ta kama wadanda ake zargi da keta dokokin , Olmert da Livnin suna da zarge-zarge akan su, da tafka laifukan yaki da kuma cin zarafin dan adama a shekara ta 2008 zuwa 2009 a yankin Gaza.

Olmert da Livni suna fuskantar zargi iri daya ne a kasashen turai ,inda a kasar birtaniya aka bada izinin kama livni a shekara ta 2009, wani sabon koke ya bullo ne bayan da jamian yan sanda na kasar Kanada za su fara bincike kan laifukan yaki a yakin da isra’ila take yi a yankin Gaza

Daga cikin laifuffukan da ake zarginsu da aikatawa sun hada da kai hari kan fararen hula,yin amfani da sinadarin phospphurus a yankunan dake da cunkuson jama’a rusa gudaje da masallatai da kuma wuraren shan magani, da kuma makarantar majalisar dinkin duniya .

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Majalisa Ta Tabbatar Da Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaron kasar December 4, 2025 Jagora: Musulunci Ya Daukaka Mata Matukar Dauka December 3, 2025 MDD Ta Amince Da Kudurori Biyu Masu Yin Tir Da HKI December 3, 2025 An Ga Sojojin Ruwa Na Amurka A Kasar Puerto Rico A Shirinta Na Mamayar Venezuela December 3, 2025 Kamfanonin jiragen Sama Na Kasashen Yamma Na Neman Izinin Amurka Don Komawa Iran December 3, 2025 Kungiyar Guinness Ta Rigistan Ayyukan Bajinta Ta Duniya Ta Dakatar Da Karban Daga HKI December 3, 2025 An tsare tsohuwar shugabar kula da manufofin ketare ta EU Mogherini bisa badakalar cin hanci December 3, 2025 Nijar ta maka kamfanin hakar uranium na Faransa Orano kotu December 3, 2025 Amurka ta soke bada mafaka ga ‘yan kasashen Afirka 10 December 3, 2025 Masar Ta Sanar Da Tattaunawa Da Amurka Don Shirya Sake Gina Gaza December 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Microsoft Za Ta Fuskanci Hukunci Kan Waimaka Wa Isra’ila A  Laifukan Da Take Aikatawa Kan Falasdinawa
  • Amurka Tana Sake Yin Bitar Alakar Da Ke Tsakaninta Da Tanzania
  • An Kashe Shugaban ‘Yan Dabar Gaza “Abu Shabab” Da Isra’ila Ke Goyon Baya
  • Dan wasan Taekwando Na kasar Iran Ya Samua Lambar Yabo Ta Zinariya
  • Hamas Za ta Mikawa Isra’ila Samfurin  Da Aka Samu A Karkashin Burabutsai A Yankin Gaza
  • Kungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam Sun Kira Ga Kasar Kanada Ta  Kama Olmert Da Livni
  • Nijar ta maka kamfanin hakar uranium na Faransa Orano kotu
  • Amurka ta soke bada mafaka ga ‘yan kasashen Afirka 10
  • Masar Ta Sanar Da Tattaunawa Da Amurka Don Shirya Sake Gina Gaza
  • Isra’ila Ta Hana Motocin Agaji 6000 Shiga Gaza Duk Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta