Venezuela Ta Sanar Da Mallakar Makamai Masu Linzami Samfurin “ Igla-s” 5,000 Domi Kare Kanta
Published: 23rd, October 2025 GMT
Shugaba kasar Venezuela Nicolas Maduro ne ya bayyana cewa, kasarta ta mallaki makamai masu linzami samfurin “Igla-S” kirar kasar Rasha har 5000, domin tabbatar da tsaronta.
Shugaba Maduro ya ce, tuni an girke wadannan makaman a wurare masu muhimmanci, kuma za a sake girke su a fadin kasar domin bayar da kariya ga sararin samaniyar kasar.
Bugu da kari shugaban kasar taVeneuela ya ambaci cewa da akwai dubban kwararru da su ka iya sarrafa wadannan makaman na tsaron sararin samaniyar kasar, da za su iya watsuwa a duk inda aka girke makaman a cikin dukkanin kusurwowi hudu.
Nicholas Maduro ya kuma ce, wajibi kasar Venezuela ta zama mai kariya, ta yadda babu wanda zai iya kawo mana hari, domin ba mu kai wa kowace kasa hari ba.”
Acikin kwanakin bayan nan dai Amurka ta bude tsokanar kasar Venezuela, ta yadda take kai wa jiragen ruwanta hare-hare bisa riya cewa suna dauke da muggan makamai zuwa Amurka.
Kasar Venezuela da sauran kasashen yankin Carriebia sun yi tir da halin tsokanar na Amurka.
A can kasar Rasha ma’aikatar harkokin waje ta yi suka akan kai da komowar sojojin Amurka a cikin yankin Carrebia tana mai jaddada goyon bayanta ga kasar Venezuela, sannan kuma ta bukaci Amrukan da ta kaucewa duk wani abu da zai kai ga yaki.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Jagora: Allamah Na’ini Ya Kasance Ma’abocin Ilimi Da Sanin Siyasa October 23, 2025 Kimanin Bakin Haure 40 Ne Suka Mutu A Kokarin Ketare wa Turai Ta Tekun Mediterranean October 23, 2025 Hamas Tayi Maraba Da Karyata Ikirarin Isra’ila da Kotun Duniya ICJ Tayi Kan UNRWA October 23, 2025 Alkalai Sun Yi Watsi Da Karar Da Yan Adawa Suka Shigar Kan Zargin Magudi A Zaben Kamaru October 23, 2025 Yahudawa A Kasashen Duniya Sunyi Kira Ga M D D Da Ta Kakabawa Isra’ila Takunkumi October 23, 2025 Ministan Leken Asiri: Iran Bata Da Tabbacin Kare Maslaharta A Tattaunawa Da Amurka. October 23, 2025 ICJ : Isra’ila ta karya dokokin duniya wajen hana shigar da kayan agaji a Gaza October 23, 2025 Amurka : Shirin Isra’ila na mamaye yammacin kogin Jordan, barazana ne ga tsagaita wuta a Gaza October 23, 2025 Iran ta yi maraba da hukuncin kotun faransa na yi wa Esfandiari saki bisa sharadi October 23, 2025 Kamaru: Sai ranar Litinin za’a bayyana wanda ya lashe zaben shugaban kasa October 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Venezuela
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Zama Zakaran Duniya A Wasan “Taekwondo” Na Masu Shekaru Kasa Da 21
Kungiyar ‘yan wasan ” Taekwondo” Iran dake kasa a shekaru 21 sun zama gwarazan duniya da aka yi a birnin Nairobi, bayan da su ka sami zinariya 3 da azurfa 1 sai kuma tagulla biyu.
Kamfanin dillancin labarun “Irna” ya nakalto cewa; a jiya Asabar ne aka kawo karshe gasar wasan na ” Taekwondo” wanda ya sami halartar ‘yan wasa 452 daga kasashe 75.
A ranar ta karshe ta wasan, dan wasan Iran Muhammad Aizadeh, ya sami azurfa, sai kuma wani dan wasan “Matin Rizayi wanda ya sami tagulla.
Wadanda su ka sami zinariya kuwa su ne Abul Fadl Zandi, da Radin Zinalu sai kuma Amir Riza Gulami.
Kasar Turkiya ta zo ta biyu da ta sami zinariya biyu da azurfa daya, sai kasar Khazakistan wacce ta zo ta uku da ta sami zinariya biyu da tagulla daya. Kasar da ta biyo bayanta ita ce Masar da da Bulgaria sai India.
A fagen mata kuwa, Iraniyawa 6 ne su ka sami kyautuka, inda kungiyarsu ta zo ta hudu.
An kuma zabi Majid Afkali na Iran a matsayin mai bayar da horo na daya, sai kuma Abul Fadl Zandi wanda aka zaba a matsayin dan wasa na farko.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Afirka Ta Kudu: An Kashe Mutane 11 A Wani Bude Wuta Na Kan Mai Uwa Da Wabi December 7, 2025 Dubban Mutane Suna Guduwa Daga Gabashin DRC Saboda Barkewar Sabon Fada December 7, 2025 Mutane Biyar Ne Suka Mutu A Wata Musayar Wuta Tsakanin Sojojin Afghanistan Da Pakistan December 6, 2025 Iran Da Masar Sun yi Kira Da Kawo Karshen Keta Hurumin Gaza da Labanon da Isra’ila ke yi December 6, 2025 Qatar Tayi Gargardi Game Da Gakiyar Yarjejeniyar Gaza Matukar Isra’ila Bata Janye Ba December 6, 2025 Gwamnatin Najeriya Za ta Karbi Sabon Bashin Dala Miliyan 500 A Bankin Raya Kasashen Afrika December 6, 2025 Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama Sun Yi Gargadi Game Da Yunkurin Isra’ila Na Kashe Barghusi December 6, 2025 Gasar FIFA: Iran Ta Fada Cikin Group Mai Sauki A Gasar Kwallon Kafa Ta FIFA 2026 December 6, 2025 Kasashen Musulmi 8 Sun Ki Amincewa Da Korar Falasdinawa Daga Gaza December 6, 2025 Sojojin Afganistan Da Pakistan Sun Yi Musayar Wuta A Tsakaninsu Duk Tare Da Tsagait Wuta December 6, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci