HausaTv:
2025-10-21@06:56:50 GMT

Jagora Ya Mayar Da Martani Ga Trump Cewa; Su Ci Gaba Da Mafarkinsu

Published: 21st, October 2025 GMT

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya mayar da martani ga shugaban Amurka Trump cewa: su ci gaba da mafarkinsu!

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei a yayin da yake tsokaci kan kalaman shugaban Amurka a yayin ziyarar da ya kai yankunan da aka mamaye, ya ce Trump cikin alfahari ya ce kasarsa ta yi luguden bama-bamai tare da lalata cibiyoyin makamashin nukiliyar Iran, yana mai mayar msa da martani cewa: “To, su ci gaba da yin mafarkinsu!”

A yayin ganawarsa da safiyar yau da zakaran wasanni kuma wadanda suka lashe gasar Olympics ta kasa da kasa, Jagoran ya kara da cewa: Duk abin da kuke yi ana danganta shi da Iran da kuma al’ummar kasar  ne, kuma wannan tuta da zakarun Iran suka daga yana da matukar kima, kamar yadda sujjadar godiya da addu’o’in da dan wasan kasar Iran ya yi bayan samun nasara wata kyakkyawar alama ce ta al’ummar Iran.

Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi ishara da muhimmancin tallafawa matasa masu hazaka yana mai cewa: Wadannan matasa da suke halartar gasar Olympics ta kimiyya, taurari ne masu haskawa a yau, amma nan da shekaru goma za su haskaka rana idan suka ci gaba da aiki da kokari, y ace: Yana kuma kira ga jami’ai da kada su yi watsi da wadannan matasa, kuma kada su gamsu da abin da suka samu ya zuwa yanzu, sai dai suna shimfidar hanyar ci gaba mai bunkasa ce.

Ya kara da cewa, “Idan tauraro ya ci gaba da tafiya, nan da shekaru goma zai zama rana mai haskaka wa wasu hanya, kuma ta hanyarsu za a iya cimma manyan ayyuka.”

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Yin Riko Da Hakkokin Kasarta October 20, 2025 Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Karbi Bakwancin Takwaransa Na Iraki October 20, 2025 Wakilin Amurka Na Musamman A Siriya Ya Matsa Don Ganin Kasashen Saudiyya Da Lebanon Da Kuma Siriya Sun Kulla Alaka Da Isra’ila October 20, 2025 Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty Ta Zargi Gwamnatin Tanzaniya Da Musgunawa ‘Yan Adawa October 20, 2025 Dakarun kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Bayyan Shirinsu Na Karfafa Dabarun Hadin Guiwa Da yamen October 20, 2025   October 20, 2025 Kotu A Faransa Ta Yanke Hukumci Zama Gidan Yari Ga Tsohon Shugaban Kasar Nicola Sarkozi October 20, 2025 Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 Ta Jikkata 230 October 20, 2025 Arewa Ta Samu Kashi 56% Na Mukaman Gwamnatin Tinubu inji  Shugaban FCC October 20, 2025 Grossi: Za a iya warware batun Shirin nukiliyar Iran ne kawai ta hanyar diflomasiyya October 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Kasashen Iran, Rasha, Da China Sun Jaddada Rashin Halaccin Dawo Da Tsohon Takunkumi Kan Iran

Wasikar Iran, Rasha da China ga Majalisar Dinkin Duniya dangane da kawo karshen kuduri mai lamba 2231

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar mai kula da harkokin shari’a da kasa da kasa ya sanar da cewa, kasashen Iran, Rasha, da China sun aike da wata wasika ta hadin gwiwa zuwa ga babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya da shugaban kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya dangane da kawo karshen kudurin kwamitin sulhu mai lamba 2231.

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar kan harkokin shari’a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya bayyana irin gagarumin yunkurin diplomasiyya da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ke yi na kawo karshen kudurin kwamitin sulhu mai lamba 2231 a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin a daren jiya.

Dangane da haka, ya ce: “Sun dauki tsauraran matakai na diflomasiyya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, kuma ganin cewa: A ranar Asabar kudurin zai kare mai lamba 2231 da kuma bukatar kawo karshensa, sun yi kokarin shigar da kasashe da dama tare da fassarar shari’a, bisa la’akari da munafunci da kaurace wa kasashen yammacin duniya da Amurka ke yi wajen sake farfado da takunkumin da tasirinsa ya kawo karshe.

Gharibabadi ya kara da cewa: A cikin kwanaki biyun da suka gabata sama da kasashe 121 na kungiyar ‘yan ba ruwanmu “NAM” sun tabbatar da bukatar kawo karshen kuduri mai lamba 2231 a ranar Asabar, kuma yana da matukar muhimmanci kasashen nan su amince da fassarar da aka yi wa kudurin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Masani Kan Harkokin Tsaro Ya Ce: Makami Mai Linzamin Iran Kirar Ghadir Ya Aike Da Sako Ga Isra’ila October 18, 2025 Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce: An Rusa Gaza Gaba Daya October 18, 2025 Joseph Kabila Ya Koma Kasarsa Domin Kalubalantar Hukuncin Kisa Da Aka Yanke Kansa October 18, 2025 Gaza Ta Bukaci A Binciki Isra’ila Kan Sace Sassan Jiki A Gawarwakin Falasdinawa October 18, 2025 Hamas Ta Bukaci A Kafa Kotun Kasa Da Kasa Kan Gawarwarkin Da Isra’ila Ta Dawo Mata Da Su. October 18, 2025 Madagascar : An rantsar Da Michael Randrianirina A Matsayin Shugaban Kasar October 18, 2025 Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon. October 18, 2025  Majalisar Dattawa Za Ta Gana Da Ministan Ilimi Kan Batun Yajin Aikin Asuu. October 18, 2025 Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa October 18, 2025 Madagaska : An rantsar da Kanar Randrianirina a matsayin shugaban kasa October 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Kremlin: Rasha a shirye don fadada hadin gwiwa tare da Iran a dukkanin fanni
  • Kremlin: Rasha a shirye take don fadada hadin gwiwa da Iran a dukkanin fanni
  • Jagoran Ya Mayar Da Martani Ga Trump Cewa; Su Ci Gaba Da Mafarkinsu
  • Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Yin Riko Da Hakkokin Kasarta
  • Trump:  Shuwagabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza
  •  Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump
  • Kasashen Iran, Rasha, Da China Sun Jaddada Rashin Halaccin Dawo Da Tsohon Takunkumi Kan Iran
  • Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce: An Rusa Gaza Gaba Daya
  • Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.