Aragchi Da Guterres Sun Tattauna Kan Gaza Da Rikicin Yemen Ta Wayar Tarho
Published: 22nd, October 2025 GMT
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya tattauna da babban sakataren MDD Antonio Guterres ta wayar taron dangane da sabban al-amura a yankin yammacin Asiya, musamman dangane da Gaza da kuma rikicin kasar Yemen.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya Abbas Aragchi yana fadawa Guterres kan cewa ya zama lazimi kasashen duniya su tabbatar da cewa HKI ta dai keta hurumin yarjenia da ta cimma da Hamas.
Ministan ya kara da cewa tare da halin da ake ci a Gaza, yarjeniyar tsagaita wutar ba zata tafi kamar yadda aka tsar aba. Musamman wajen ganin kayakin agaji su shiga Gaza kamar yadda ya dace. Ya ce a halin yanzu HKI tana kawo cikas a shigarda kayakin abinci da magunguna da kuma wasu bukarun mutanen gaza zuwa cikin yankin.
Dangane da kasar Yemen kuma Aragchi ya fadawa babban sakataren MDD gwamnatin JMI a shirye take ta yi aiki da majalisar don dawo da zaman lafiya mai dorewa kasar Yemen.
A nashi bangaren Guterres ya yabawa JMI kan tsarin diblomasiyya mai kyau da take da shi, sannan ya bukaci tattaunawa mai zurfi dangane da halin da ake ciki a kasar Yemen, don tabbatar da zaman lafiya mai dorewa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha da Habasha sun tattauna kan karfafa hadin gwiwa a tsakaninsu a fannin nukiliya October 22, 2025 Sayyed al-Houthi: Mun shirya dawowa fagen daga idan Isra’ila ta ci gaba da kisan kiyashi a Gaza October 22, 2025 Nigeria: “Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Neman Sakin Jagoran ‘Yan Awaren Biafara October 21, 2025 HKI Tana Ci Gaba Da Hana Wa Falasdinawa Abinci October 21, 2025 An Yi Fashi Da Makami A Gidan Adana Kayan Tarihin ” Louvre” Na Kasar Faransa October 21, 2025 Yemen : An yi jana’izar babban hafsan sojin kasar Shahid al-Ghamari a Sana’a October 21, 2025 Iran da Iraki sun bukaci duniya da ta dakatar da kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza October 21, 2025 Equatorial Guinea ta zargi Faransa da karan-tsaye wa zaman lafiya a kasar October 21, 2025 Faransa : Sarkozy, ya fara zaman gidan yari na shekara 5 October 21, 2025 Gaza : Falasdinawa 97 sojin Isra’ila suka kashe tun bayan cimma yarjejeniya October 21, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Yemen
এছাড়াও পড়ুন:
Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria
Tashar talabijin din ‘aljazira’ ta bayar da labarin da yake cewa, sojojin na HKI sun yi kutse cikin yankin Qunaidhara da motoci 10 da safiyar yau Lahadi.
Majiyar ta kara da cewa; sojojin na HKI sun shiga cikin kauyen al-Hanut dake yankin na Qunaidhara a kudancin kasar ta Syria tare da kafa shinge a tsakanin wannan kauyen da kuma Saidah a Julan. Bugu da kari sojojin na HKI sun rika binciken motocin mutanen Syria da suke wucewa ta wannan yankin, tare da yi wa wasu samari da dama tambayoyi.
Tun bayan kifar da gwamnatin Basshar Asad Sojojin HKI suke yin kutse a cikin kasar Syria a duk lokacin da su ka ga dama, bayan da su ka rushe kaso 80% na makaman kasar na kasa da sama.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta October 19, 2025 Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta October 19, 2025 An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka October 19, 2025 MDD : “Zai dauki lokaci” kafin a rage yunwa a Gaza October 19, 2025 ICC ta ki amincewa da daukaka karar Isra’ila October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 159 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan(a) 158 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Al-Hassan (a) 157 October 19, 2025 KissoshinRayuwa : Sirar Imam Al-Hassan(a) 156 October 19, 2025 Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 155 October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci