Kotu A Faransa Ta Yanke Hukumci Zama Gidan Yari Ga Tsohon Shugaban Kasar Nicola Sarkozi
Published: 20th, October 2025 GMT
A yau ne Tsohon shugaban kasar faransa Nicola sarkozi zai fara zama a gidan yari na tsawon shekara biyar, bayan da da aka same shi da laifin hada baki a watan da ya gabata kan badakkalar kudaden yakin neman zabe daga kasar libiya a zaben shugaban kasa na shekara ta 2007 wanda ya sanya ya zama tsohon shugaban kasa na farko daga wata kasa ta tarayyar turai da zai taba zama a ginda yari,
Wanan hukumcin dai ya faro ne daga zargin da aka yi wa gwamnatin muammar ghaddafi ta libiya na bada wasu kudade ba bisa ka’ida ba a yakin neman zaben Sarkozy a shekara ta 2007 ,
Alkalan faransa sun yanke wannan hukumcin cewa tsohon shugaban kasar ya shiga wata makarkashiya don boye wadannan kudade, duk da yake cewa an wanke shi da laifin yin amfani da kudaden libiya kai tsaye , da kuma zargin cin hanci da rashawa da kuma karkatar da kudaden alumma.
Wanan lamarin bai kawar da tasirin sarkozi a cikin jamiyyar masu ra’ayin mazan jiya ba ta faransa, a yan kwanakin nan ne dansa yayi kira ga magoya bayansa da su yi zang-zangar hadin guiwa don nuna goyon bayansu gare shi, da kuma nuna irin rawar da yake takawa a fagen yancin faransawa duk da matsalolin shar’ia da yake fuskanta.
Magoya bayansa da dama na ganin cewa wannan lamarin yana da alaka da siyasa , yayin da wasu kuma ke ganin ya fallasa irin abubuwan dake tsakanin yan siyasar yammacin duniya da gwamnatin gaddafi, kafin tsoma bakin kungiyar tsaro ta nato a libiya a shekara ta 2011.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 Ta Jikkata 230 October 20, 2025 Arewa Ta Samu Kashi 56% Na Mukaman Gwamnatin Tinubu inji Shugaban FCC October 20, 2025 Grossi: Za a iya warware batun Shirin nukiliyar Iran ne kawai ta hanyar diflomasiyya October 20, 2025 Trump: Shugabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza October 20, 2025 Iran Da Azerbaijan Suna Gudanar Da Atisayen Hadin Guiwa Na Sojojin Ruwa A Tekun Caspian October 20, 2025 Gwamnatin Yamen Tana Tsare Da Ma’aikatan MDD 50 Ta Kuma Kwace Kayakin Aikinsu October 20, 2025 Gwamnatin Colombia Ta Bukaci Bayani Daga Amurka Kan Kashe Wani Dan Kasar A Tekun Carabian October 20, 2025 An Fara Kidayar Kuri’un Zabukan Kananan Hukumomi 16 Da Aka Yi A Libya October 19, 2025 Araqchi: Iran Da Kasashen China Da Rasha Suna Shirin Kawo Karshen Takunkuman Turai October 19, 2025 Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Sheikh Na’im Kassim Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Shahadar Gumari Na Kasar Yemen Ga Sayyid Husi
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya mika sakon ta’aziyyar shahadar babban hafsan hafsoshin sojan kasar Yemen Birgediya janar Muhammad Gumari ya shugaban Ansarullah Sayyid Abdulmalik al-Husi.
Shekh Na’im Kassim ya bayyana alhininsa mai zurfi na rashin Shahid al-Gumari tare da bayyana shahada a matsayin wata daukaka bayan doguwar tafiya akan tafakin jihadi.Haka nan kuma ya bayyana cewa;shahidin na Yemen ya jagoranci sojojin kasar cikin jarunta, ya kuma taimakawa Gaza wajen fuskanta laifukan ‘yan sahayoniya da Amurka.
Haka nan kuma babban magatakardar kungiyar ta Hizbullah ya ce; yin shahadar jagorori wani alfahari da daukaka ne ga al’ummar musulmi, domin jinanensu sun hade a wuri daya, daga Yemen zuwa Lebanon da Iraki da Iraki.
Babban magatakardar kungiyar ta Hizbullah ya kuma taya sabon babban hafsan hafsoshin sojan kasar da aka zaba wanda ya maye gurbin shahidin janar Birgeriya Yusuf Hassan al-madani.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne dai HKI ta kai hari a Yemen wanda ya yi sanadiyyar shahadar babban hafsan hafsoshin kasar janar Muhammd al-Gumari.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria October 19, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta October 19, 2025 Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta October 19, 2025 An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka October 19, 2025 MDD : “Zai dauki lokaci” kafin a rage yunwa a Gaza October 19, 2025 ICC ta ki amincewa da daukaka karar Isra’ila October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 159 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan(a) 158 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Al-Hassan (a) 157 October 19, 2025 KissoshinRayuwa : Sirar Imam Al-Hassan(a) 156 October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci