Sinawa kan ce, bisa mataki mataki ake yin tafiya tsawo. Lallai nasarorin da kasar Sin ta cimma, sun faru ne sakamakon yadda al’ummomin kasar suka hada karfi da karfe a karkashin jagorancin jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin, kuma suka yi ta yin kokari ba tare da kasala ba bisa shirye-shiryen raya kasa da gwamnati ta tsara na shekaru biyar biyar.

Shirye-shiryen cike suke da burikan da kasar Sin ke neman cimmawa, wadanda kuma suka shaida kokarin da al’ummar kasar suka yi da ma wahalhalun da suka sha. Idan aka fara wani sabon shirin, to, an bude sabon babi na bunkasa kasar ke nan. Ma iya cewa, tarihin shirye-shiryen raya tattalin arziki da zaman al’umma na kasar Sin na shekaru biyar biyar, tamkar tarihin bunkasuwar kasar Sin ne.

 

In an yi nazari a kan tsarin shirye-shiryen raya tattalin arziki da zaman al’umma na kasar Sin na shekaru biyar biyar, to, za a fahimci yadda kasar Sin ke gudanar da harkokinta. Tsarin ya shaida mana wata hanyar zamantar da kasa da ta sha bamban da ta kasashen yammacin duniya, wanda ya samar da darasi abin koyi ga kasashen Afirka da ma sauran kasashe masu tasowa wajen gaggauta bunkasa ayyukan masana’antunsu.

 

A bana ne ake kammala aiwatar da shirin bunkasa tattalin arziki da zaman al’umma na shekaru biyar biyar karo na 14 a kasar Sin. Daga yau Litinin 20 ga wata har zuwa ranar Alhamis 23 ga wata, za a gudanar da cikakken zama karo na hudu na kwamitin kolin jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin karo na 20, inda za a fi mai da hankali a kan tattauna shirin raya kasa na shekaru biyar biyar karo na 15, don tabbatar da taswirar raya kasar cikin shekaru biyar masu zuwa, wato daga 2026 zuwa 2030. Mene ne alkiblar bunkasar kasar Sin nan da shekaru biyar masu zuwa, kuma wadanne damammaki ne kasar za ta samar wa duniya? Ba shakka, taron zai ba mu amsa. Sai dai abin da muke da tabbaci a kai tun yanzu shi ne, kasar Sin za ta kare niyyarta ta fadada bude kofarta ga duniya, kuma za ta kare niyyarta ta samar da damammaki ga kasashen duniya, haka kuma za ta kare niyyarta ta inganta dunkulewar tattalin arzikin duniya baki daya yadda ya kamata don a ci moriyar juna da kuma samun nasara tare.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Ra'ayi Riga Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar Biyar: Sirrin Kasar Sin Na Saurin Bunkasa October 21, 2025 Ra'ayi Riga Labarin Xinjiang A Zane: Aikin Yawon Shakatawa Na Kara Samar Da Arziki Ga Al’ummar Xinjiang October 13, 2025 Ra'ayi Riga Rashin Amincewa Da Kasashen Yamma Yana Haifar Da Sabon Tunani Kan Huldar Kasa Da Kasa October 12, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Dan wasan Taekwando Na kasar Iran Ya Samua Lambar Yabo Ta Zinariya

Dan wasan taekwando na kasar iran  Abolfazl zandi ya samu lambar yazo ta zinariya a ranar farko ta gasar takwando ta duniya  da ake gudanarwa a birnin Nairobi na kasar kenya , kuma ita ce lambar yabonsa na biyu a cikin kwanaki 35,

Gasar tana gudana ne a filin wasa na moi international sport center dake kasar kenya kimanin yan wasa 452 da suka fito daga kasashen duniya 75 ne ke halartar gasar, kuma iran ta shiga gasar da yan wasa guda 16 da suka hada da mata 6 da kuma maza 8 da za su yi tasu karawar acikin kwanaki 4.

Zandi da ya samu lambar yabo ta zinairiya a baya –bayan nan ya nuna gwaninta da ya cancanci yabo a bangaren maza masu nauyin kilograme 58.

Bayan zayen farko yayi nasara kan abokin hamayyarsa na kasar Ecodo da kuma meziko kafin ya kai ga matakin kusa da gab da na karshe, kana kuma yayi galaba kan dan kasar brazil ya wuce matakin karshe wato final inda ya doki abokin karawarsa dan rasha, a zagaye biyu da hakan ya bashi damar dauke lambar yabon ta zinariya.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas Za ta Mikawa Isra’ila Samfurin  Da Aka Samu A Karkashin Burabutsai A Yankin Gaza December 4, 2025 Iran: Tsaron Yankin Tekun Fasha Jan Layi Ne Da Za’a Fuskanci Mayar Da Martani Adan Aka Taba Shi December 4, 2025 Kungiyoyin Kare Hakkin Dan Adam Sun Kira Ga Kasar Kanada Ta  Kama Olmert Da Livni December 4, 2025 Majalisa Ta Tabbatar Da Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro December 4, 2025 Jagora: Musulunci Ya Daukaka Mata Matukar Dauka December 3, 2025 MDD Ta Amince Da Kudurori Biyu Masu Yin Tir Da HKI December 3, 2025 An Ga Sojojin Ruwa Na Amurka A Kasar Puerto Rico A Shirinta Na Mamayar Venezuela December 3, 2025 Kamfanonin jiragen Sama Na Kasashen Yamma Na Neman Izinin Amurka Don Komawa Iran December 3, 2025 Kungiyar Guinness Ta Rigistan Ayyukan Bajinta Ta Duniya Ta Dakatar Da Karban Daga HKI December 3, 2025 An tsare tsohuwar shugabar kula da manufofin ketare ta EU Mogherini bisa badakalar cin hanci December 3, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran Ta Raya Ranar Haramta Takunkuman Bangare Guda A Duniya
  • Trump Ya Yabawa Rwanda Da Kongo DMK Kan Sulhuntawa A Yakin Gabancin Kongo
  • Fadlallah Na Hizbullah Ya Yi Kiran Hadin Kai A Tsakanin Musulmi Da Larabawa Domin Fuskantar Kalubale
  •  An Kira Yi Gwamnatin Canada Da Ta Kama Olmert Da Livini Na “Isra’ila
  • MDD ta bukaci a kawo karshen mamayar Isra’ila a Falasdinu da kuma janyewa daga Tuddan Golan na Siriya
  • Mutum 6 sun rasu, 13 sun jikkata a hatsarin mota a Kogi
  • Dan wasan Taekwando Na kasar Iran Ya Samua Lambar Yabo Ta Zinariya
  • MDD Ta Amince Da Kudurori Biyu Masu Yin Tir Da HKI
  • An Ga Sojojin Ruwa Na Amurka A Kasar Puerto Rico A Shirinta Na Mamayar Venezuela
  • Shugaba Tinubu Ya Rantsar da Sabon Shugaban Hukumar Kidaya, Kwamishinoni da Manyan Sakatarori