HausaTv:
2025-10-21@08:01:13 GMT

Tom Barak: Saudiyya na gab da kulla alaka da Isra’ila a hukumance

Published: 21st, October 2025 GMT

Wakilin Amurka a kasar Syria Tom Barak ya bayyana a wannan Litinin cewa, shirin shugaban Amurka Donald Trump mai dauke da abubuwa 20 na dakatar da yakin zirin Gaza ya haifar da wani sabon yanayi na siyasa, wanda hakan ya sa batun kulla alaka tsakanin kasashen larabawa da Isra’ila ya kara samun karbuwa fiye da kowane lokaci.

Barak ya bayyana a wani sakon da ya wallafa a shafukan sada zumunta cewa, “hanyar samun zaman lafiya a yankin ta bayyana karara duk kuwa da kalubalen da ake fuskanta, musamman dangane da warware matsalar Hamas.” In ji shi.

Ya kara da cewa: “Saudiyya na gab da shiga yarjejeniyar kulla alaka da Isra’ila a hukumance, yayin da ta yi hakan, sauran kasashe za su biyo baya, kuma nan ba da jimawa ba kasashen Lebanon da Syria za su samu kansu a cikin wannan shiri,” a cewarsa.

Wakilin na Amurka ya bayyana yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma a Gaza a matsayin wata babbar nasara, bisa la’akai da yadda ta kasance farkon wani sabon salo na shimfida hanyar zaman lafiya a tsakanin al’ummomin da suka kasance makiyan juna, in ji shi.

Trump ya tabbatar a ranar Juma’ar da ta gabata cewa yana sa ran fadada yarjejeniyar daidaita al’amura tsakanin larabawa da Isra’ila nan ba da jimawa ba, yana mai yabawa da abin da ya kira goyon bayan da kasashen Larabawa suka baiwa shirinsa na zaman lafiya a Gaza.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kremlin: Rasha a shirye take don fadada hadin gwiwa da Iran a dukkanin fannoni October 21, 2025 Jagora Ya Mayar Da Martani Ga Trump Cewa; Su Ci Gaba Da Mafarkinsu October 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Yin Riko Da Hakkokin Kasarta October 20, 2025 Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Karbi Bakwancin Takwaransa Na Iraki October 20, 2025 Wakilin Amurka A Siriya Ya Matsa Lamba Kan Saudiyya Da Lebanon Da Siriya Don Kulla Alaka Da Isra’ila October 20, 2025 Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty Ta Zargi Gwamnatin Tanzaniya Da Musgunawa ‘Yan Adawa October 20, 2025 Iran: IRGC Sun Bayyan Shirinsu Na Karfafa Dabarun Hadin Guiwa Da yamen October 20, 2025   October 20, 2025 Kotu A Faransa Ta Yanke Hukumci Zama Gidan Yari Ga Tsohon Shugaban Kasar Nicola Sarkozi October 20, 2025 Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 da Jikkata 230 October 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: da Isra ila

এছাড়াও পড়ুন:

An Fara Kidayar Kuri’un Zabukan Kananan Hukumomi 16 Da Aka Yi A Libya

Hukumar zaben kasar Libya ta sanar da cewa bayan da aka rufe kada kuri’u a mazabun da aka yi zaben a jiya Asabar, an fara kidayar kuri’u.

Sanarwar ta kuma tabbaatr da cewa wadanda su ka kada kuri’un sun kai kaso 68% na jumillar wadanda su ka yi rijista,kuma an gudanar da zaben ba tare da wata matsala ba.

Fira minista Abdul Hamid Debaibah wanda yake jagorantar gwamnatin da kasashen yammacin turai su ka amince da ita a birnin Tripoli, ya yi kyakkyawan yabo akan yadda zaben ya gudana.

Ya kuma kara da cewa, zaben da aka yi ya tabbatar wa da duniya cewa al’ummar Libya za su iya tafiyar da tsarin demokradiyya.

An yi zaben ne dai na kananan hukumomi bayan da aka rika dage shi a baya saboda dalilai na tsaro.

A ranar 20 ga watan nan Okto ba ne za a yi zaben a sauran yankunan da su ka rage.

Har yanzu kasar ta Libya tana da rabuwar kawuna saboda hukumomi biyu da take da su a gabashi da kuma yammacin kasar.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Arakci: Iran Da Kasashen China Da Rasha Suna Shirin Kawo Karshen Takunkuman Turai October 19, 2025  Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump October 19, 2025  Sheikh Na’im Kassim Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Shahadar Gumari Na Kasar Yemen Ga Sayyid Husi October 19, 2025 Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria October 19, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta October 19, 2025 Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta October 19, 2025 An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka October 19, 2025 MDD : “Zai dauki lokaci” kafin a rage yunwa a Gaza October 19, 2025 ICC ta ki amincewa da daukaka karar Isra’ila October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 159 October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gaza: Isra’ila (HKI) Ta Kashe Falasdinawa 57 A Cikin Sa’o’i 24 Da Suka Gabata
  • Wakilin Amurka Na Musamman A Siriya Ya Matsa Don Ganin Kasashen Saudiyya Da Lebanon Da Kuma Siriya Sun Kulla Alaka Da Isra’ila
  • Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 Ta Jikkata 230
  • Trump:  Shuwagabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza
  • An Fara Kidayar Kuri’un Zabukan Kananan Hukumomi 16 Da Aka Yi A Libya
  • Isra’ila ta ce mashigar Rafah za ta ci gaba da kasancewa a rufe har sai abin da hali ya yi
  • Hamas Ta Bukaci A Kafa Kotun Kasa Da Kasa Kan Gawarwarkin Da Isra’ila Ta Dawo Mata Da Su.
  • Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.
  • Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa