Makamin Amurka Ne Ya Janyo Kisan Kiyashi A Gaza Sakamakon Wadata Isra’ila Da Makamai
Published: 22nd, October 2025 GMT
Bam din Mark 84 kirar Amurka shi ne ya kashe dubunnan mutane a Gaza a hare-haren kisan kiyashi da gwamnatin mamayar Isra’ila ta kai
Bama-bamai na Mark 84 da Amurka ta kera ba su buƙatar karin haske, lallai sun kasance abin da ya fi daukar hankalin duniya a lokacin kazamin yakin da aka yi a zirin Gaza, saboda barnar da suka yi da kuma kashe-kashen jama’a da ba a taba gani ba.
Wadannan bama-bamai su ne suka fi yaduwa a fagen yakin Gaza, kuma sun fi barna da halaka a lokacin da ake ci gaba da kai hare-hare kan al’ummar Gaza. Tunawa da su yana da alaƙa da mummunan kisan kiyashi da al’amuran zubar da jini da suka girgiza duniya.
Daga cikin wadannan bala’o’i har da kisan kiyashin da aka yi a asibitin Baptist, wanda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa kusan 500. Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra’ila sun bayyana cewa: Guzurin Amurka ce ga Yahudawan Sahayoniyya, kamar yadda kafar yada labarai ta yahudawa ta biyu ta watsa, baya ga rahoton da jaridar Wall Street Journal ta Amurka ta buga, cewa wanda ya kai hari kan Asibitin Baptist da wannan makami ba matukin jirgin Isra’ila ba ne, a’a ma’aikacin Amurka ne a rundunar sojin saman Amurka, wanda ya yi amfani da bam mai lamba Mark 84 daga cikin jirginsa wajen kai harin. Wannan ya bayyana irin yadda Amurka ke da hannu kai tsaye wajen kai hare-hare a yankin zirin Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Korarren Jami’in Isra’ila Ya Ce: Dole Ne A Yi Bincike Kan Sakacin Da Aka Yi Har Hamas Ta Kai Hari Isra’ila October 22, 2025 Wani Masani Dan kasar Iran Ya Samu Lambar Yabo Ta WHO A Yankin October 22, 2025 Majalisar Najeriya Ta Amince Da Dokar Daurin Rai Da Rai Ga Masu Yi Wa Kananan Yara Fyade October 22, 2025 Birtaniya Ta Cire Kungiyar Tahrirush -Sham Daga Jerin Yan Ta’adda October 22, 2025 China Ta Kammala Gina Cibiyar Adana Bayanai Masu Amfani Da Karfin Iska October 22, 2025 Iran Ta Godewa Rasha Game Da Goyon Bayan Da Ta Bata A Kwamitin Sulhu Na M D D October 22, 2025 Sudan: Jirgin ‘Drone’ Ya Fada Kan Tashar Jiragen Sama Na Khurtum Kafin A Sake Bude Ta October 22, 2025 Sheikh Qasim: Natanyahu Ya Zubar Da Jini Mai Yawa Amma Babu Lamuni Ga Amincin Isra’ila Nan Gaba October 22, 2025 Aragchi Da Guterres Sun Tattauna Kan Gaza Da Rikicin Yemen Ta Wayar Tarho October 22, 2025 Rasha da Habasha sun tattauna kan karfafa hadin gwiwa a tsakaninsu a fannin nukiliya October 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Kasar Iran Ta Kai Hare-Hare A Wuraren Da Kawayen Isra’ila Ba Su San Da Su ba A Lokacin Yakin Kwanaki 12
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kai hari kan wasu muhimman wuraren da hatta kawayen haramtacciyar kasar Isra’ila ba su sani ba
Tauraron dan Adam na Noor 3 ana daukarsa a matsayin dabara, soja, tauraron dan adam da Iran ta kera wanda ya samu gagarumin ci gaba na bayanai da leken asiri ga sojojin Iran.
Masanin tsaro da dabarun yaki Laftanar Janar Abdul Karim Khalaf ya tabbatar da cewa: Tauraron dan adam Noor 3 na Iran yana wakiltar ingantaccen na’ura akan tauraron dan adam na Noor 2, wanda aka kara masa kilo 7 na karin kayan aiki. Tauraron dan Adam na Noor 2 yana da nauyin kilogiram 25, yayin da tauraron Noor 3 ke daukar nauyin kilogiram 32. Abin lura shi ne cewa: Daidaiton sarrafa bayanai a Noor 3 ya karu har sau 2.5 idan aka kwatanta da wanda ya gabace shi.
Khalaf ya bayyana cewa: Tauraron dan adam yana aiki ne a karkashin kasa da kasa wanda ke tsakanin kilomita 200 daga sararin samaniya zuwa kilomita 2,000. An zabi zagaye na kilomita 450 don baiwa tauraron dan adam damar yin bincike a duk fadin duniya cikin tsawon mintuna 90, ma’ana yana sabunta bayanai akai-akai kowace sa’a da rabi. Ana amfani da tauraron dan adam wajen sayan sigina da yada hotuna, da kuma ayyukan leken asiri kamar sa ido kan wuraren soji da aika hotunan fili, baya ga gano wuraren da Iran ta kai hari.
Ya bayyana cewa, ƙananan kewayawa shine rukuni na farko na kewayawa, sai kuma matsakaicin kewayawa, wanda ake amfani da shi don ayyuka irin su GPS don gano wuraren da aka kai hari. Zauren sararin samaniya, wanda ke da tsayin kusan kilomita 36,000, an keɓe shi don sadarwa, watsa shirye-shiryen talabijin, da makamantan ayyukan fasaha.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Makamin Amurka Ne Ya Janyo Kisan Kiyashi A Gaza Sakamakon Wadata Isra’ila Da Makamai October 22, 2025 Korarren Jami’in Isra’ila Ya Ce: Dole Ne A Yi Bincike Kan Sakacin Da Aka Yi Har Hamas Ta Kai Hari Isra’ila October 22, 2025 Wani Masani Dan kasar Iran Ya Samu Lambar Yabo Ta WHO A Yankin October 22, 2025 Majalisar Najeriya Ta Amince Da Dokar Daurin Rai Da Rai Ga Masu Yi Wa Kananan Yara Fyade October 22, 2025 Birtaniya Ta Cire Kungiyar Tahrirush -Sham Daga Jerin Yan Ta’adda October 22, 2025 China Ta Kammala Gina Cibiyar Adana Bayanai Masu Amfani Da Karfin Iska October 22, 2025 Iran Ta Godewa Rasha Game Da Goyon Bayan Da Ta Bata A Kwamitin Sulhu Na M D D October 22, 2025 Sudan: Jirgin ‘Drone’ Ya Fada Kan Tashar Jiragen Sama Na Khurtum Kafin A Sake Bude Ta October 22, 2025 Sheikh Qasim: Natanyahu Ya Zubar Da Jini Mai Yawa Amma Babu Lamuni Ga Amincin Isra’ila Nan Gaba October 22, 2025 Aragchi Da Guterres Sun Tattauna Kan Gaza Da Rikicin Yemen Ta Wayar Tarho October 22, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci