Wannan lamari dai ya janyo ce-ce-ku-ce da fushin jama’a a faɗin jihar, inda al’umma da masu fafutuka ke kira da a bincika tare da ɗaukan mataki cikin gaggawa don hana faruwar irin haka nan gaba.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Labarai Ƙungiyar Ƙwadago Ta Bai Wa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Mako 4 Ta Sasanta Da ASUU October 20, 2025 Manyan Labarai Mutane 3,433 Sun Rasa Rayukansu A Haɗurra 6,858 A Cikin Watanni Tara October 20, 2025 Labarai Gwamna Lawal Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Kai Wajen Yaƙi Da Ƙalubalen Tsaro October 20, 2025.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Na gana da Tinubu kan Kanu ba batun sauya sheƙa ba — Gwamnan Abia

Gwamnan Jihar Abia, Alex Otti, ya bayyana cewa ziyarar da ya kai wa Shugaba Bola Tinubu, ba ta shafi batun sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar APC ba, sai dai a kan shugaban ’yan awaren ƙungiyar Biyafara, Nnamdi Kanu.

Mai bai wa gwamnan shawara kan harkokin yaɗa labarai, Ferdinand Ekeoma, ya fayyace cewa ziyarar ta biyo bayan iƙirarin tsohon Kwamishinan jihar Charles Ogbonnaya.

Mutum 6 sun rasu, 13 sun jikkata a hatsarin mota a Kogi ’Yan Najeriya suna da ƙwarin guiwa a kaina, ba zan ba su kunya ba — Ministan Tsaro

Tsohon Kwamishinan, ya ce Gwamna Otti ya gana da Tinubu ne don tattaunawa shirin sauya sheƙarsa zuwa APC kafin zaɓen 2027.

“Gwamnan ya gana da Shugaban Ƙasa bayan ziyartar Kanu a gidan yarin Sakkwato a ranar Lahadi, 30 ga watan Nuwamba, 2025.

“Batun Kanu ne kaɗai aka tattauna, ba a kan harkokin siyasa ba,” in ji Ekeoma.

Ziyarar da Otti ya kai wa Kanu, na zuwa ne bayan da wata Kotun Tarayya a Abuja, ta yanke masa hukuncin ɗaurin rai da rai.

Ekeoma, ya bayyana cewa ganawar ta shafi batun yadda za a tattauna kan yiwuwar yi wa Kanu afuwa maimakon hukuncin ɗaurin rai da rai da kotu ta yi masa.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Kashe Shugaban ‘Yan Dabar Gaza “Abu Shabab” Da Isra’ila Ke Goyon Baya
  • ’Yan sandan Borno sun kama matashin da ake zargi da kashe makwabciyarsa da wuƙa
  • Na gana da Tinubu kan Kanu ba batun sauya sheƙa ba — Gwamnan Abia
  • ’Yan Najeriya suna da ƙwarin guiwa a kaina, ba zan ba su kunya ba — Ministan Tsaro
  • Gobara ta ƙone kasuwar katako a Abuja
  • Gobara ta kashe mata da miji da ’ya’yansu 3 a Katsina
  • Isra’ila Ta Hana Motocin Agaji 6000 Shiga Gaza Duk Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
  • ’Yan ta’adda sun kashe ɗan sanda a gidan DPO a Jigawa
  • Tinubu ya gana da Janar Christopher Musa bayan Ministan Tsaro ya yi murabus
  • Tinubu ya gana da Janar Christopher CG Musa bayan Ministan Tsaro ya yi murabus