Mahdieh Esfandiari, malamar jami’a ba’iraniya tana daga cikin Iraniyawar da za’a yi musayarta a shirin musayar fursinonin tsakanin JMI da Farans a cikin yan kwanaki masu zawa.

Tashar talabijib ta Presstv a nan Tehran ta nakalto mataimakin ministan harkokin wajen  kasar Iran Vahid Jalalzadeh yana fadar haka ya kumakara da cewa JMI ta yi amfani da hanyoyin diblomasiyya wandanda sukakai ga musayar fursinonin tsakanin ta da kasar Faransa kuma daga cikin wadanda Faransa zata yi musayar da su har da ita Mahdieh  Esfandiari wacce gwamnatin kasar Faransa ta tsare ta tun watan Maris na wannan shekara saboda ta nuna goyon bayanta a Falasdinawa a shafinta na yanar gizo.

Jalalzadeh ya kara da cewa , duk tare da cewa gwamnatin kasar Faransa tana da’awar yencin fadin al-barkacin baki amma idan al-amarin ya shafi yahudawan Sahyoniyya suna rufe idanunsa kamar basu san dokoki masu kama da wannan ba.

Ya kuma kammala da cewa Mahdieah Esfandiari malamar Jami’an ce yar shekara 39 a duniya, kuma zata koma Iran nan da yan kwanaki masu zuwa. Tun ranar 3 ga watan Maris na shekara ta 2025 ne, a wani sumamen da Jami’an tsaron kasar Faransa suka yi a kan gidanta a birnin Paris suka tafi da ita suka kuma tsareta ta tare da tuhuma ba har zuwa watan Afrilu idan suka bayyana mata abinda suke zarginta da shi. Sun hada ta waya ko haduwa da iyalanta a cikin wannan lokacin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Gaza: Isra’ila (HKI) Ta Kashe Falasdinawa 57 A Cikin Sa’o’i 24 Da Suka Gabata October 21, 2025 Kakakin Majalisar Dokokin Kasar Lebanon Ya Ce Babu Wata Tattaunawa Da HKI October 21, 2025 Najeriya: ‘Yansanda A Abuja Sun Yi Amsani Da Hayakin Mai Sa Hawaye Kan Masu Neman A Saki Nnamdi Kanu October 21, 2025 Tom Barak: Saudiyya na gab da kulla alaka da Isra’ila a hukumance October 21, 2025 Kremlin: Rasha a shirye take don fadada hadin gwiwa da Iran a dukkanin fannoni October 21, 2025 Jagora Ya Mayar Da Martani Ga Trump Cewa; Su Ci Gaba Da Mafarkinsu October 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Yin Riko Da Hakkokin Kasarta October 20, 2025 Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Karbi Bakwancin Takwaransa Na Iraki October 20, 2025 Wakilin Amurka A Siriya Ya Matsa Lamba Kan Saudiyya Da Lebanon Da Siriya Don Kulla Alaka Da Isra’ila October 20, 2025 Amnesty Ta Zargi Gwamnatin Tanzaniya Da Musgunawa ‘Yan Adawa October 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: kasar Faransa

এছাড়াও পড়ুন:

Kungiyar Guinness Ta Rigistan Ayyukan Bajinta Ta Duniya Ta Dakatar Da Karban Daga HKI

Hukuma ko kungiyar ‘The Guinness World Records organization’ ta bada sanarwan cewa daga yanzu ta daina karban duk wata bajinta ko wani al-amiri da ya shafeta daga HKI saboda ta’asan da take aikatawa a Gaza, wanda kuma kungiyoyin kare hakkin bil’adama a duniya sun tabbatar da cewa, kissan kare dangine.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar iran ya bayyana cewa kafin haka kungiyoyin kasa da kasa da dama da kuma fitattun mutanen sun tabbatar da cewa abinda HKI take aikatawa a Gaza laifukan yaki ne, don haka haramcin hukumar Guinness na karban duk wata bajinta daga HKI ya zo ne don ya tabbatar da abinda hukumomin da suka gabaceta suka yi. Tun ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023 ya zuwa yanzun sojojin HKI sun kashe Falasdinawa kimani dubu 70,000 sannan wasu dubu 171 kuma suka jikata a yayinda wasu kimani dubu 10 kuma suka bace.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka An tsare tsohuwar shugabar kula da manufofin ketare ta EU Mogherini bisa badakalar cin hanci December 3, 2025 Nijar ta maka kamfanin hakar uranium na Faransa Orano kotu December 3, 2025 Amurka ta soke bada mafaka ga ‘yan kasashen Afirka 10 December 3, 2025 Masar Ta Sanar Da Tattaunawa Da Amurka Don Shirya Sake Gina Gaza December 3, 2025 Isra’ila Ta Hana Motocin Agaji 6000 Shiga Gaza Duk Da Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta December 3, 2025 Kasar Qatar Ta Gargadi Isra’ila Game Da ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta A Gaza December 3, 2025 Sharhi: HKI tana fama da karancin sojoji a dukkan rassan sojojin kasar December 2, 2025 Shugaba Pizishkiyan:  Goyon Bayan Al’ummar Iran Ga Tsarin Musulunci Ne Ya Hana Abokan Gaba Cimma Manufa December 2, 2025 Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Janar Chiristopher Musa ( Ritaya) A Matsayin Ministan Tsaro December 2, 2025 Nigeria Ta Bai Wa Dan Takarar Shugabancin Kasar Guine Bissau Mafakar Siyasa December 2, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Amurka Tana Sake Yin Bitar Alakar Da Ke Tsakaninta Da Tanzania
  • Iran : Jagora Ya Bayyana Ra’ayin Musulunci Kan Hakkokin Mata
  • Dan wasan Taekwando Na kasar Iran Ya Samua Lambar Yabo Ta Zinariya
  • Hamas Za ta Mikawa Isra’ila Samfurin  Da Aka Samu A Karkashin Burabutsai A Yankin Gaza
  • Iran Ta ce Tsaron Yankin Tekun Fasha Jan Layi Ne Da Za’a Fuskanci Mayar Da Martani Adan Aka Taba Shi
  • Kungiyar Guinness Ta Rigistan Ayyukan Bajinta Ta Duniya Ta Dakatar Da Karban Daga HKI
  • Nijar ta maka kamfanin hakar uranium na Faransa Orano kotu
  • Sharhi:’HKI tana fama da karancin sojojin a dukkan rassan sojojin kasar’.
  • Shugaba Pizishkiyan:  Goyon Bayan Al’ummar Iran Ga Tsarin Musulunci Ne Ya Hana Abokan Gaba Cimma Manufar
  •  Palasdinu: Sojojin “Isra’ila” 3 Su Ka Jikkata Sanadiyyar  Taka Su Da Mota