Trump ya ce Amurka na shirin kai hare-hare a Venezuela
Published: 24th, October 2025 GMT
Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa Amurka na shirin fara kai hare-hare ta kasa a kan kungiyoyin da ya kira masu safarar miyagun kwayoyi a Venezuela.
“Kwayoyin da ke shigowa ta teku sun kai kashi 5% a shekara daya da ta gabata, in ji Trump, a lokacin wani taron manema labarai kan batutuwa da suka shafi siyasarsa kan kasashen waje.
Trump ya kuma ba da shawarar cewa Sakataren Yaki Pete Hegseth ya yi wa Majalisa bayani kan matakin soja da ke tafe.
A farkon wannan makon, Hegseth ya bayyana cewa Amurka ta kai hare-hare biyu masu muni kan jiragen ruwa a gabashin Pacific da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a kudancin Caribbean.
Da yake amsa tambayoyi game da halalcin yin haka bisa doka kasa, Trump ya yi watsi da bukatar amincewar majalisar dokoki. “Ban tsammanin za mu nemi amincewarsu domin shelanta yaki, ina ganin za mu kashe mutanen da ke kawo miyagun kwayoyi cikin kasarmu,” in ji shi.
A nasa bangaren Ministan tsaron Venezuela Vladimir Padrino ya mayar da martani mai zafi ga Amurka, yana mai gargadin cewa duk wani yunkurin Amurka na kifar da gwamnatin Venezuela ba zai yi nasaraba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ivory Coast: Ayyukan ma’adinai na fuskantar tsaiko yayin da Ouattara ke neman wa’adi na 4 October 24, 2025 Dangote zai sayar da kaso 10 na hannun jarin matatar man shi October 24, 2025 Larabawan Yankin Tekun Fasha Sun Caccaki Sabon Shirin Isra’ila A Kan Yammacin Kogin Jordan October 24, 2025 Albanese: Wajibi Ne A Kawo Karshen Gwamnatin Mamaya A Falasdinu October 23, 2025 Rasha: Shugaba Putin Ya Duba Atisayen Rundunar Nukiliyar Kasar October 23, 2025 Shugaban Amurka Ya Soke Shirin Ganawa Da Takwaransa Na Rasha October 23, 2025 Venezuela Ta Sanar Da Mallakar Makamai Masu Linzami Samfurin “ Igla-s” 5,000 Domin Kare Kanta October 23, 2025 Jagora: Allamah Na’ini Ya Kasance Ma’abocin Ilimi Da Sanin Siyasa October 23, 2025 Kimanin Bakin Haure 40 Ne Suka Mutu A Kokarin Ketarawa Turai Ta Tekun Mediterranean October 23, 2025 Hamas Tayi Maraba Da Karyata Ikirarin Isra’ila da Kotun Duniya ICJ Tayi Kan UNRWA October 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Albanese: Wajibi A Kawo Karshen Gwamnatin Mamaya A Falasdinu
Jami’ar mai aikin tsarawa MDD rahoto akan Falasdinu Farencesca Albanese ta bayyana cewa; tsagaita wutar yaki da aka yi a Gaza, bai wadatar ba, wajibi ne a kawo karshen tsarin mamaya a Falasdinu.
Albanese ta kuma ce Amurka ce take bai wa ‘yan mamaya cikakken goyon baya a kisan kiyashin da take yi wa al’ummar Falasdinu,don haka ya zama wajibi a kawo karshen yadda ‘yan mamayar suke sarrafa albarkatun al’ummar Falasdinu,sannan kuma a tarwatsa tsarin mulkin mallaka na mamaya.
A halin da ake ciki a yanzu dai Albanese tana kasar Afirka Ta Kudu, inda take halartar taron shekara-shekara akan “Nelson Mandela” za kuma ta gabatar da jawabai a wurin.
Tun a cikin watan Mayu ne dai Amurka ta kakawa ma’aikaciyar MDD takunkumi saboda matsayarta ta sukar HKI akan laifukan yaki da kuma kisan kiyashin da take yi wa al’ummar Falasdinu.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha: Shugaba Putin Ya Sa Ido Akan Atisayen Rundunar Nukiliyar Kasar October 23, 2025 Shugaban Kasar Amurka Ya Soke Shirin Ganawa Da Takwaransa Na Kasar Rasha October 23, 2025 Venezuela Ta Sanar Da Mallakar Makamai Masu Linzami Samfurin “ Igla-s” 5,000 Domi Kare Kanta October 23, 2025 Jagora: Allamah Na’ini Ya Kasance Ma’abocin Ilimi Da Sanin Siyasa October 23, 2025 Kimanin Bakin Haure 40 Ne Suka Mutu A Kokarin Ketare wa Turai Ta Tekun Mediterranean October 23, 2025 Hamas Tayi Maraba Da Karyata Ikirarin Isra’ila da Kotun Duniya ICJ Tayi Kan UNRWA October 23, 2025 Alkalai Sun Yi Watsi Da Karar Da Yan Adawa Suka Shigar Kan Zargin Magudi A Zaben Kamaru October 23, 2025 Yahudawa A Kasashen Duniya Sunyi Kira Ga M D D Da Ta Kakabawa Isra’ila Takunkumi October 23, 2025 Ministan Leken Asiri: Iran Bata Da Tabbacin Kare Maslaharta A Tattaunawa Da Amurka. October 23, 2025 ICJ : Isra’ila ta karya dokokin duniya wajen hana shigar da kayan agaji a Gaza October 23, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci