HausaTv:
2025-10-21@07:59:09 GMT

Gaza: Isra’ila (HKI) Ta Kashe Falasdinawa 57 A Cikin Sa’o’i 24 Da Suka Gabata

Published: 21st, October 2025 GMT

Ma’aikatar kiwon lafiya a Gaza ta bada sanarwan cewa a cikin sa’o’ii 24 da suka gabata sojojin HKI sun kai falasdinawa 57 ga shahada, wanda kuma ya kawo adadin wadanda ya kawo yawan wadanda ta kashe tun fara yakin tufanul Aksa zuwa 68,216.

Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar na cewa sojojin yahudawan sun kashe Falasdinawa 45 kai tsaye da makamansu daga sama kasa da kuma ruwa a yankuna daban daban na zirin gaza a yayinda gawaki 12 kuma yana daga cikin wadanda aka zakulo daga burbushin gine-gine.

Har’ila yau sun jikata wasu Falasdinawa 158 a cikin wannan lokacin. Ma’aikatar ta kara da cewa har yanzun akwai dubban gawakin Falasdinawa a karkashin gine-ginen da aka rusa ko kuma yashi a kan tituna wanda ma’aikatan jinya basu sami damar zuwa su dauko sub a.

A wani labarin kuma itatuwa zaitun kimani miliyon 1.1 sojojin HKI suka lalata a Gaza tun bayan fara yaki a Gaza a ranar 7 ga watan Octoban shekara ta 2023. Wanda ya hana falasdinawa manoma zaitun ba tare da samun yayan zaitun ba sai kadan ko kuma babu gaba daya.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kakakin Majalisar Dokokin Kasar Lebanon Ya Ce Babu Wata Tattaunawa Da HKI October 21, 2025 Najeriya: ‘Yansanda A Abuja Sun Yi Amsani Da Hayakin Mai Sa Hawaye Kan Masu Neman A Saki Nnamdi Kanu October 21, 2025 Tom Barak: Saudiyya na gab da kulla alaka da Isra’ila a hukumance October 21, 2025 Kremlin: Rasha a shirye take don fadada hadin gwiwa da Iran a dukkanin fannoni October 21, 2025 Jagora Ya Mayar Da Martani Ga Trump Cewa; Su Ci Gaba Da Mafarkinsu October 20, 2025 Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Yin Riko Da Hakkokin Kasarta October 20, 2025 Sakataren Majalisar Kolin Tsaron Kasar Iran Ya Karbi Bakwancin Takwaransa Na Iraki October 20, 2025 Wakilin Amurka A Siriya Ya Matsa Lamba Kan Saudiyya Da Lebanon Da Siriya Don Kulla Alaka Da Isra’ila October 20, 2025 Amnesty Ta Zargi Gwamnatin Tanzaniya Da Musgunawa ‘Yan Adawa October 20, 2025 Iran: IRGC Sun Bayyan Shirinsu Na Karfafa Dabarun Hadin Guiwa Da yamen October 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Wakilin Amurka Na Musamman A Siriya Ya Matsa Don Ganin Kasashen Saudiyya Da Lebanon Da Kuma Siriya Sun Kulla Alaka Da Isra’ila

Wakilin Amurka na Musamman a kasar Siriya ya matsa kaimi domin ganin kasashen Saudiyya da Lebanon da kuma Siriya sun kulla alakar jakadanci da haramtacciyar kasar Isra’ila

Wakilin Amurka na musamman a Siriya Tom Barrack, ya gabatar da manufofinsa na sake fasalin yankin Gabas taTsakiya a siyasance bayan kawo karshen yakin Gaza.

A cikin dogon hangen nesa, wanda ya wallafa a shafinsa na Twitter, Barrack ya yi ikirarin cewa abu mafi muhimmanci shi ne samar da zaman lafiya a yankin, da kwance damarar Hizbullah, da shigar da kasashen Labanon da Siriya cikin yarjejeniyoyin kyautata alaka da haramtacciyar kasar Isra’ila. Ya kara da cewa Saudiyya ma tana dab da kyautata alakarta da haramtacciyar kasar Isra’ila.

Barrak ya bayyana cewa: Taron Sharm el-Sheikh da aka gudanar a ranar 13 ga watan Oktoba tare da halartar shugaba Trump da shugabannin kasashen Larabawa da na musulmi, ya wakilci wani muhimmin lokaci a harkokin diflomasiyya na zamani na gabas ta tsakiya, la’akari da cewa abin da aka fara a matsayin sulhu a Gaza ya rikide zuwa “sabon aikin hadin gwiwa da shugaba Trump ya jagoranta na sake ginawa da bunkasa ci gaban yankin.”

Barrak ya yi imanin cewa, kasashen Larabawa da na yammacin duniya sun hade kansu a kan manufar “maye gurbin tsoro da dama da kuma keben wata kasa da bude kofa,” yana mai cewa taron na Sharm el-Sheikh “ba wai kawai bikin tsagaita bude wuta ba ne da kuma sako mutanen da aka yi garkuwa da su ba, a’a mafarin shirin zaman lafiya na dogon lokaci da ya danganci ci gaba da hadewar yankin,” in ji shi.

Amnesty International

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta Amnesty Ta Zargi Gwamnatin Tanzaniya Da Musgunawa ‘Yan Adawa October 20, 2025 Dakarun kare Juyin Musulunci Na Iran Sun Bayyan Shirinsu Na Karfafa Dabarun Hadin Guiwa Da yamen October 20, 2025   October 20, 2025 Kotu A Faransa Ta Yanke Hukumci Zama Gidan Yari Ga Tsohon Shugaban Kasar Nicola Sarkozi October 20, 2025 Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 Ta Jikkata 230 October 20, 2025 Arewa Ta Samu Kashi 56% Na Mukaman Gwamnatin Tinubu inji  Shugaban FCC October 20, 2025 Grossi: Za a iya warware batun Shirin nukiliyar Iran ne kawai ta hanyar diflomasiyya October 20, 2025 Trump:  Shugabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza October 20, 2025 Iran Da Azerbaijan Suna Gudanar Da Atisayen Hadin Guiwa Na Sojojin Ruwa A Tekun Caspian October 20, 2025 Gwamnatin Yamen Tana Tsare Da Ma’aikatan MDD 50 Ta Kuma Kwace Kayakin Aikinsu October 20, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tom Barak: Saudiyya na gab da kulla alaka da Isra’ila a hukumance
  • Wakilin Amurka Na Musamman A Siriya Ya Matsa Don Ganin Kasashen Saudiyya Da Lebanon Da Kuma Siriya Sun Kulla Alaka Da Isra’ila
  • Isra’ila Ta Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Sau 80 Ta Kashe Mutane 97 Ta Jikkata 230
  • Trump:  Shuwagabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza
  • Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce: An Rusa Gaza Gaba Daya
  • Gaza Ta Bukaci A Binciki Isra’ila Kan Sace Sassan Jiki A Gawarwakin Falasdinawa
  • Hamas Ta Bukaci A Kafa Kotun Kasa Da Kasa Kan Gawarwarkin Da Isra’ila Ta Dawo Mata Da Su.
  • Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.
  • Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa