Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka

Marubucin nan na Najeriya wanda ya sami kyautar Nobel ta Adabi, Wole Soyinka ya bayyana cewa kasar Amurka ta janye izinin shiga Amurka na “Visa” da ta ba shi a shekarar da ta gabata.

Marubucin dan kasar Najeriya dan shekaru 91 ya furta cewa a shekarar 2016 ya keta ‘koren kati” da Amurka ta ba shi, tare da yin watsi da hakkinsa na zama a Amurka, saboda nuna kin amincewarsa da zabar Donald Trump a matsayin shugaban kasa a zangonsa na farko.

Soyinka ya kuma ce an bukace shi da ya sake jaddada neman izinin shiga cikin kasar ta Amurka,sai dai bai bayyana cewa ko zai sake neman visa din ba.

A ranar Talatar makon da ya shude ne dai Soyinka ya nuna wa ‘yan jarida wata wasika da karamin ofishin jakadancin Amurka dake birnin Ikko ya aike masa, da aciki yake nemansa da ya kai passort dinsa domin sake visa da aka ba shi.

Marubucin dan Najeriya ya kuma ce; A halin yanzu ba shi da visa ta zuwa Amurka, don haka wadanda suke gayyatar shi, sun san inda yake a Najeriya idan suna son ganinshi.

A shekarar 1986 ne dai aka bai wa Soyinka kyautar Nobel na adabi, kuma yana zuwa Amurka ne domin koyarwa a jami’o’in Ive League  dake gabashin kasar.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Pakistan Tayi Barazanar Daukar Mataki Bayan Rushewar Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Da Afghanistan. October 29, 2025 IRS: Sanya Sabbin Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Haifar Da Mummunan Sakamakon A Yankin October 29, 2025 An saka dokar Ta Baci  Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya October 29, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Tantance Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Kasar October 29, 2025 Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai October 29, 2025 Bayan Kwace Birnin Al-Fasher Kungiyar Rapid Support Forces Suna Ci Zarafin Al’Umma October 29, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan October 29, 2025 Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Kawo Karshen Takunkumin Amurka Kan Kasar Cuba October 29, 2025 Jami’ar MDD Ta Musamman A Falasdinu Ta Soki Shirin Trump Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 29, 2025 Sojojin Isra’ila Na Kai Hare-Hare Kan Gaza A Matsayin Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Kirkire-Kirkire Da Bude Kofa Da Ci Gaba Na Bai Daya A Nijeriya
  • Kofin kofi mafi tsada a duniya ya shiga kasuwa a kan Naira miliyan 1.5m
  • Barcelona ta shiga zarwacin Victor Osimhen
  • Gwamnatin Gombe ta saurari ra’ayoyin jama’a kan kasafin kuɗin 2026
  • Bunkasar Fannin Kirkire-Kirkiren Fasahohi Na Sin Alheri Ne Ga Dukkanin Duniya Ba Barazana Ba
  • Za a rataye wanda ya kashe ɗan uwansa a Ekiti
  • Ƙasashe 12 da suka samu tikitin Kofin Nahiyyar Afrika na mata
  • Karamar Hukumar Gwarzo Ta Karfafa Yaƙi Da Miyagun Kwayoyi Da Shan Magani Ba Bisa Ka’ida Ba
  • Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba
  • Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka