Leadership News Hausa:
2025-10-19@20:03:35 GMT

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

Published: 19th, October 2025 GMT

Xinjiang Ta Janyo Karin Jari A Rubu’i Uku Na Farkon Shekarar Nan

 

Tun daga shekarar 2012, gwamnatin tsakiya ta kasar Sin, ta ware kudaden da suka haura yuan biliyan 200, karkashin tsarin tallafi na hadin gwiwar sassa biyu ga jihar ta Xinjiang, wanda hakan ya taimakawa jihar wajen hawa turbar samun ci gaba mai inganci. (Saminu Alhassan)

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo October 19, 2025 Daga Birnin Sin An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin October 18, 2025 Daga Birnin Sin Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya October 18, 2025.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

 

Kafin cimma nasarar hakan, an kwashe sama da shekaru biyu ana gwabza fada da mamaya a Gaza, lamarin da ya haddasa asarar rayuka sama da 67,000, da barnata dukiyoyin da aka kiyasta darajarsu kan kusan dalar Amurka biliyan 70, kana an lalata kusan kaso 90 bisa dari na daukacin gine-ginen dake Gaza, baya ga al’ummun zirin sama da miliyan guda da suka rasa matsugunansu.

 

Ko shakka babu wannan yanayi ya haifar da wani rauni da zai jima ba a manta da radadinsa a tarihin bil’adama ba. Falasdinawa da bangaren al’ummun Israila sun tafka asarar rayuka, da dukiyoyi, da kudaden kashewa a ayyukan soji, da tabarbarewar alakar sassan kasa da kasa, da ganin baiken yaki daga sassa daban daban.

 

Sai dai duk da haka, sassan biyu ba su da wata mafita da ta wuce neman wanzar da zaman lafiya. Don haka sassan masu ruwa da tsaki dake da hangen nesa, ke ta maimaita batun kafa kasashe biyu masu cin gashin kai, a matsayin hanya mafi dacewa ta samar da zaman lafiya mai dorewa tsakanin Falasdinu da Isra’ila.

 

Yanzu dai abun zuba ido a gani shi ne ko yarjejeniyar da aka cimma za ta haifar da cikakkiyar nasarar da ake fata ko a’a. Musamman batun kafuwar kasashe biyu, da baiwa Falasdinawa cikakkiyar damar jagorancin yankinsu, da sake gina Gaza, da bude kafar biyan bukatun jin kai na al’ummar zirin da suka haura miliyan 2.1.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin October 16, 2025 Daga Birnin Sin Masu Bincike Na Sin Sun Kera Wani Dan Karamin Mutum Mutumin Hannu Da Zai Taimaka Wajen Gwaje-wajen Kimiyya October 16, 2025 Daga Birnin Sin Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona October 16, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tawagar Likitocin Sin Ta Samar Da Tallafin Jinya Ga Kananan Yara Kyauta A Togo
  • Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya
  • Tinubu Ya Amince A Fara Aikin Tashoshin Jiragen Ruwa Na Apapa Da Kalaba Da Fatakwal Da Warri — NPA
  • Ma’aikatar Cinikayyar Kasar Sin Ta Fitar Da Rahoton Shekarar 2025 Game Da Biyayyar Amurka Ga Ka’idojin WTO
  • An Kara Habaka Sabon Karfin Samar Da Kayayyaki Da Hidimomi Mai Dorewa a Cikin Watannin Tara Na Farkon Bana
  • Tawagar Sin Ta Dindindin A Hukumar Fao Ta Fara Aiki
  • Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika
  • Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa
  • Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?