Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya
Published: 18th, October 2025 GMT
ShareTweetSendShare MASU ALAKA Daga Birnin Sin Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103 October 18, 2025
Daga Birnin Sin Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai October 18, 2025
Daga Birnin Sin Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka October 18, 2025
এছাড়াও পড়ুন:
Ma’aikatar Kasuwanci Ta Kasar Sin: Sin Za Ta Kyautata Matakan Takaita Fitar Da Ma’adanan Farin Karfe Na Rare Earth
Dangane da harajin 100% da Amurka ta sanya wa kayayyakin Sin, He Yongqian ta ce, Sin ba ta ji dadin matakan na Amurka ba, kuma tana adawa da su da babbar murya. Ta kuma yi fatan Amurka za ta dauki kyawawan sakamakon tattaunawar ciniki da kasashen biyu suka samu da daraja, ta kuma gyara kura-kuranta nan take. He tana cewa Sin tana son warware matsalolin da ke damun ko wanen bangare ta hanyar tattaunawa bisa tushen mutunta juna.(Amina Xu)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA