HausaTv:
2025-10-19@21:46:04 GMT

 Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump

Published: 19th, October 2025 GMT

Amrukawan sun yi gangami a cikin wuraren da sun kai 600 a fadin kasar domin nuna kin amincewa da siyasar Donald rump akan batutuwa da dama da su ka hada da batun korar ‘yan hijira.

Masu Zanga-zangar sun daga kwalaye dake bayyana Trump a matsayin mai nuna wariya, wanda kuma yake daukar kansa a matsayin sarki.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Sheikh Na’im Kassim Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Shahadar Gumari Na Kasar Yemen Ga Sayyid Husi October 19, 2025 Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria October 19, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta October 19, 2025 Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta October 19, 2025 An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka October 19, 2025 MDD : “Zai dauki lokaci” kafin a rage yunwa a Gaza October 19, 2025 ICC ta ki amincewa da daukaka karar Isra’ila October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan (a) 159 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Hassan(a) 158 October 19, 2025 Kissoshin rayuwa: Sirar Imam Al-Al-Hassan (a) 157 October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Shugaban Kasar Sudan Yana Ziyarar Aiki A Kasar Masar

 Shugaban kasar ta Sudan Janar Abdulfattah al-Burhan  ya ziyarci Masar inda ya gana da takwaransa Janar  al-Sisi, inda su ka tattauna halin da ake ciki a Sudan, da kuma matsalolin da yankin yake fuskanta.

Haka nan kuma bangarorin biyu sun yi musayar ra’ayi akan madatsar ruwan kasar Habasha da Masar take da sabani da Addis Ababa akai, da kuma yadda za a fuskanci wannan matsala.

Kasar Sudan dai ta fada cikin yakin basasa ne tun a tsakiyar watan Aprilu na 2023 wanda ya zuwa yanzu ya ci rayuka da dama da kuma mayar da wasu miliyan 14 zama ‘yan hijira.

Shugabannin biyu na kasashen Masar da Sudan sun kuma tattauna daukar mataki na bai daya akan madatsar ruwan na kasar Habasha. Sun kuwa nuna damuwarsu akan yadda madatsar ruwan na kasar Habasha yake shafar raguwar yawan ruwan Maliya da yake kwararowa a cikin kasashen nasu.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Lebanon: Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Hrin Wuce Gona Da Iri Na HKI October 17, 2025  WJ: Amurka Tana Tara Rundunonin Yaki A Zagayen Kasar Venezuela October 17, 2025 Shugabannin Kasashen Amurka Da Rasha Za Su Hadu A Kasar  Hungary October 17, 2025 Larijani  Na Iran Ya Mika Wa Shugaban Kasar Rasha Sako Daga Jagoran Juyi October 17, 2025 Larijani ya isar da sakon Ayatullah Khamenei ga Putin a ziyarar da ya kai Rasha October 17, 2025 Madagaska : Ranar Juma’a za’a rantsar da Kanar Randrianirina October 16, 2025 Pezeshkian Ya Yi Gargadi Akan Makircin Makiya A Tsakanin Al’ummar Musulmi October 16, 2025 Euro-Med ta bukaci bangarori su shiga Gaza domin tattara bayanai kan kisan kiyashin Isra’ila October 16, 2025 Kenya : An dawo da gawar Raila Odinga gida October 16, 2025 Iran Ta Bukaci Kasashen Kungiyar NAM Su Hada Kai Don Fuskantar Rashin Bin Doka Da Oda A Duniya October 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria
  • An gudanar da zanga-zanga a sassa da dama na Amurka
  • Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.
  • Kwamandan Rundunar Kudancin Amurka ya sanar da murabus kan  batun  ayyukan soji a yankin Caribbean
  • Zanga-Zangar Miliyoyi A Yemen Ta Jaddada Alkawari Ga Shahidai Da Ci Gaba Da Goyon Bayan Al’ummar Falasdinu
  • Hizbullah: Amurka ِDa Isra’ila Ba za Su Iya Yin Nasarar Akanmu ba.
  • Shugaban Kasar Sudan Yana Ziyarar Aiki A Kasar Masar
  •  WJ: Amurka Tana Tara Rundunonin Yaki A Zagayen Kasar Venezuela
  • Shugabannin Kasashen Amurka Da Rasha Za Su Hadu A Kasar  Hungary