HausaTv:
2025-10-20@09:43:08 GMT

Trump:  Shuwagabanin Hamas ba su da hannu a kisan sojojin Isra’ila 2 a Gaza

Published: 20th, October 2025 GMT

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce shugabannin Hamas ba su da hannu a harin da aka kaiwa sojojin Isra’ila a kudancin Gaza.

Da yake magana da jami’an sojin sama na Amurka wato Air Force One a jiya Lahadi 19 ga Oktoba, Trump ya danganta harin da wasu da ya kira wadanda suka yi tawaye a cikin kungiyar Hamas.

Trump ya bayyana a fili cewa: Ko ta yaya dai, za a kula da lamarin yadda ya kamata. Za a dauki matakai masu tsauri, amma yadda ya kamata a cewarsa.

Trump ya kuma kara da cewa, yana fatan yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza za ta ci gaba da tabbatar da manufofin Washington na wanzar da zaman lafiya a Gaza.

An kashe sojojin Isra’ila biyu a  jiya Lahadi a kudancin zirin Gaza, kamar yadda rundunar sojin mamaya ta tabbatar. Sojojin biyu an bayyana makamansu da Manjo da kuma Sajan Staff, dukkansu ‘yan sassan sojojin yahudawan da ke aiki a kudancin kasar ne.

Wannan farmakin ya zo ne a daidai lokacin da Isra’ila take ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta a yankuna daban-daban na zirin Gaza, musamman a kudancin yankin, inda sojojin Isra’ila suke ci gaba da killace yankin tare da ci gaba da rufe mashigar Rafah, da kuma hana shigar da kayan agaji zuwa ga al’ummar Gaza.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Da Azerbaijan Suna Gudanar Da Atisayrn Hadin Guiwa Na Sojojin Ruwa A Tekun Caspian October 20, 2025 Gwamnatin Yamen Tana Tsare Da Ma’aikatan MDD 50 Ta Kuma Kwace Kayakin Aikinsu October 20, 2025 Gwamnatin Colombia Ta Bukaci Bayani Daga Amurka Kan Kashe Wani Dan Kasar A Tekun Carabian October 20, 2025 An Fara Kidayar Kuri’un Zabukan Kananan Hukumomi 16 Da Aka Yi A Libya October 19, 2025 Araqchi: Iran Da Kasashen China Da Rasha Suna Shirin Kawo Karshen Takunkuman Turai October 19, 2025  Miliyoyin Mutanen Amurka Sun Yi Zanga-zanagr Nuna Kin Jinin Donald Trump October 19, 2025  Sheikh Na’im Kassim Ya Mika Sakon Ta’aziyyar Shahadar Gumari Na Kasar Yemen Ga Sayyid Husi October 19, 2025 Sojojin HKI Sun Shiga Cikin Yankin Qunaidhara Na Kasar Syria October 19, 2025 Gaza: HKI Tana Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta October 19, 2025 Hamas ta yi Allah wadai da Isra’ila kan keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta October 19, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

কীওয়ার্ড: sojojin Isra ila

এছাড়াও পড়ুন:

Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Isma’il baqae yayi tir da harin da HKI ta kai a kudancin labanon kuma ta bayyana hakan a matsayin keta hurumin kasar , yace kasashen Amurka da faransa a matsayinsu na garanto wajen dakatar da bude wuta suke da alhakin taka mata burki kan hare-haren da take kaiwa.

Wannan harin da Isra’iala ta kai a kudancin labanon rahotanni sun nuna cewa shi ne kusan karo na 5000 da ta keta yarjejeniyar tsagaita wuta da aka cimma  tsakaninsu.

Kuma wanann ba shi ne karon farko da Isra’ila ke keta yarjejeniyar da aka cimma ba, saboda  akwai dalilai masu yawa da suka tabbatar da haka saboda ta saba yi a yankin gaza da ma labanon din tun a baya,

Ci gaba da keta yarjejeniyar da HKI ke yi na kai hare hare a kasar labanon yana shafar fararen hula sosai, kuma yana lallata muhimman gine-gine. Kuma yana kawo ci kasa a ayyukan raya kasa da kuma tattalin arzikin kasar,

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka  Majalisar Dattawa Za Ta Gana Da Ministan Ilimi Kan Batun Yajin Aikin Asuu. October 18, 2025 Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa October 18, 2025 Madagaska : An rantsar da Kanar Randrianirina a matsayin shugaban kasa October 18, 2025 Al-Houthi: Matsin lamba bai hana Iran ci gaba da goyon bayan Falasdinu ba October 18, 2025 Marzieh Jafari  Ta Dauki Lambar Yabo Ta Horar Da Mata Wasan Kwallon Kafa Ta Nahiyar Asia October 18, 2025 Iran: Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Yarjeniyar JCPOA Ya Kawo Karshe A Yau October 18, 2025 Iran: Kauyuka 3 Sun Shiga Cikin Wuraren Bude Ido Na Duniya October 18, 2025 Aref: Kofar Tattaunawa A Bude Take, Amma Ba Zamu Amince Da Bukatun Da Basa Da Ma’an Ba October 18, 2025 Kenya Ta Yiwa Raila Odinga Jana’iza Ta Musamman October 18, 2025 Kwamandan Rundunar Kudancin Amurka ya sanar da murabus kan  batun  ayyukan soji a yankin Caribbean October 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • An Sanya Hannu Kan Yarjejiyar Zaman Lafiya A Gaza
  • Hamas Ta Gabatar Da Sunayen Kwararrun Da Zasu Gudanar Da Harkokin Gaza
  • Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce: An Rusa Gaza Gaba Daya
  • Gaza Ta Bukaci A Binciki Isra’ila Kan Sace Sassan Jiki A Gawarwakin Falasdinawa
  • Hamas Ta Bukaci A Kafa Kotun Kasa Da Kasa Kan Gawarwarkin Da Isra’ila Ta Dawo Mata Da Su.
  • Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon.
  • Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa
  • Kungiyar Hamas Ta Yi Kira Da Matsa Wa Isra’ila Lamba Da Ta Cika Sharuddan Yarjejeniyar Gaza
  • Hizbullah: Amurka ِDa Isra’ila Ba za Su Iya Yin Nasarar Akanmu ba.