Kasashen Iran, Rasha, Da China Sun Jaddada Rashin Halaccin Dawo Da Tsohon Takunkumi Kan Iran
Published: 18th, October 2025 GMT
Wasikar Iran, Rasha da China ga Majalisar Dinkin Duniya dangane da kawo karshen kuduri mai lamba 2231
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar mai kula da harkokin shari’a da kasa da kasa ya sanar da cewa, kasashen Iran, Rasha, da China sun aike da wata wasika ta hadin gwiwa zuwa ga babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya da shugaban kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya dangane da kawo karshen kudurin kwamitin sulhu mai lamba 2231.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar kan harkokin shari’a da kasa da kasa, Kazem Gharibabadi, ya bayyana irin gagarumin yunkurin diplomasiyya da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ke yi na kawo karshen kudurin kwamitin sulhu mai lamba 2231 a wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin a daren jiya.
Dangane da haka, ya ce: “Sun dauki tsauraran matakai na diflomasiyya a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata, kuma ganin cewa: A ranar Asabar kudurin zai kare mai lamba 2231 da kuma bukatar kawo karshensa, sun yi kokarin shigar da kasashe da dama tare da fassarar shari’a, bisa la’akari da munafunci da kaurace wa kasashen yammacin duniya da Amurka ke yi wajen sake farfado da takunkumin da tasirinsa ya kawo karshe.
Gharibabadi ya kara da cewa: A cikin kwanaki biyun da suka gabata sama da kasashe 121 na kungiyar ‘yan ba ruwanmu “NAM” sun tabbatar da bukatar kawo karshen kuduri mai lamba 2231 a ranar Asabar, kuma yana da matukar muhimmanci kasashen nan su amince da fassarar da aka yi wa kudurin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Masani Kan Harkokin Tsaro Ya Ce: Makami Mai Linzamin Iran Kirar Ghadir Ya Aike Da Sako Ga Isra’ila October 18, 2025 Jami’in Majalisar Dinkin Duniya Ya Ce: An Rusa Gaza Gaba Daya October 18, 2025 Joseph Kabila Ya Koma Kasarsa Domin Kalubalantar Hukuncin Kisa Da Aka Yanke Kansa October 18, 2025 Gaza Ta Bukaci A Binciki Isra’ila Kan Sace Sassan Jiki A Gawarwakin Falasdinawa October 18, 2025 Hamas Ta Bukaci A Kafa Kotun Kasa Da Kasa Kan Gawarwarkin Da Isra’ila Ta Dawo Mata Da Su. October 18, 2025 Madagascar : An rantsar Da Michael Randrianirina A Matsayin Shugaban Kasar October 18, 2025 Iran Ta yi Tir Da Harin da Isra’ila Ta kai Kudancin Kasar labanon. October 18, 2025 Majalisar Dattawa Za Ta Gana Da Ministan Ilimi Kan Batun Yajin Aikin Asuu. October 18, 2025 Gaza ta bukaci a binciki Isra’ila kan sace sassan jiki a gawarwakin falasdinawa October 18, 2025 Madagaska : An rantsar da Kanar Randrianirina a matsayin shugaban kasa October 18, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Majalisar Dinkin Duniya kawo karshen
এছাড়াও পড়ুন:
An Yi Ganawa A Tsakanin Ministocin Harkokin Wajen Turkiya
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya gana da takwaransa na Turkiya Hakan Fidan da safiyar Lahadi a nan birnin Tehran.
Ministan harkokin wajen na Turkiya ya kawo ziyarar Iran ne domin tattauna hanyoyin bunkasa alaka a tsakanin kasashen biyu da kuma tattauna halin da ake ciki a wannan yankin na yammacin Asiya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran ta bayyana halin da Falasdinawa ke ciki da rauni mufi da aka wa dan adam a doron kasa November 30, 2025 An yi gangami a fadin duniya a zagayowar ranar Falasdinu November 30, 2025 Cinikin Kasashen Waje na Iran Ya Zarce Dala Biliyan 76.5 November 30, 2025 Najeriya : Sojoji sun kubutar da yan mata 12 da mayakan ISWAP November 30, 2025 An sake zabar Eto’o a matsayin Shugaban Hukumar kwallon kafa ta Kamaru November 30, 2025 Shugaban Najeriya Ya Mika Sunaye Sabbin Jakadun Kasar su 32 Ga Majalisa Domin Tantancewa November 30, 2025 Hizbullah Ta Bukaci Shugaban Cocin Katolika Na Duniya Yayi Tir Da Hare-haren Isra’ila November 30, 2025 Iran: Kalaman Da Trump Yayi Na Rufe Sararin Samaniyar Kasar Venuzuwela Ya Sabama Doka. November 30, 2025 Shugaban Pakistan Yayi Kira Da A Gudanar Da Bincike Kan Laifukan Yaki Da HKI Ke Tafkawa November 30, 2025 MDD Ta Bukaci Isra’ila Da ta Kawo Karshen Mamayar Da Tayi wa Yankunan Falasdinawa November 30, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci