Ma’aikatar Kasuwanci Ta Kasar Sin: Sin Za Ta Kyautata Matakan Takaita Fitar Da Ma’adanan Farin Karfe Na Rare Earth
Published: 17th, October 2025 GMT
Dangane da harajin 100% da Amurka ta sanya wa kayayyakin Sin, He Yongqian ta ce, Sin ba ta ji dadin matakan na Amurka ba, kuma tana adawa da su da babbar murya. Ta kuma yi fatan Amurka za ta dauki kyawawan sakamakon tattaunawar ciniki da kasashen biyu suka samu da daraja, ta kuma gyara kura-kuranta nan take.
এছাড়াও পড়ুন:
Shugabannin Kasashe Da Dama Sun Yaba Wa Sin Kan Gudummawar Da Ta Bayar A Fannin Tabbatar Da Daidaiton Jinsi
Haka kuma, shugabar kasar Iceland Halla Tomasdottir ta ce, a matsayin wata babbar kasa, kiran da kasar Sin ta yi yana da muhimmanci ga sauran kasashen duniya. Ayyukan da kasar Sin ta yi a fannin tabbatar da ci gaban mata da daidaiton jinsi, sun kasance abin koyi ga kasashen duniya.
Bugu da kari, shugabar kasar Dominica Sylvanie Burton, ta ce jawabin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi a yayin taron kolin mata na duniya, ya samar da sabon karfi ga raya ci gaban mata bisa dukkan fannoni, kuma kasarta na fatan ci gaba da yin hadin gwiwa da kasar Sin a fannoni da dama. (Mai Fassara: Maryam Yang)
ShareTweetSendShare MASU ALAKA