Shugabannin Kasashen Amurka Da Rasha Za Su Hadu A Kasar Hungary
Published: 17th, October 2025 GMT
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya wallafa sako a shafinsa yana cewa ya tattauna da takwaransa na kasar Rasha Vladmir Putin yakan yiyuwar za su gana da juna a birnin Bhudapast na kasar Haugary, domin lalubo hanyar kawo karshen yakin Ukiraniya.
Shugaban kasar na Amurka ya kuma bayyana tattaunawar da su ka yi a jiya Ahamis da Vladmir Putin da cewa ta yi amfani matuka, kuma na sami ci gaba.
Har ila yau shugaba Donald Trump ya ce; Su biyun sun amince da cewa a mako mai zuwa manyan jami’an kasarshen biyu za su gana da juna,kuma ministan harkokin wajensa Marco Rubio ne zai jagoranci tawagar Amurkan.
A gefe daya a yau Juma’a ne ake sa ran yin ganawa a tsakanin shugaban kasar ta Amurka da takwaransa na Ukiraniya Vlodmir Zylinisky a fadar White House. Majiya Amurka ta ce a yayin ganawar, shugaba Trump zai tattauna yadda ganawa ta kasance a tsakaninsa da Vladmir Putin na Rasha.
Akan batun makamai masu linzami da Amurka ta bai wa Ukiraniya, shugaban kasar Rasha ya jaddada cewa, babu wani sauyi da hakan zai haifar a filin yaki, illa iyaka zai gurbata alakar Moscow da Washington.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Larijani Na Iran Ya Mika Wa Shugaban Kasar Rasha Sako Daga Jagoran Juyi October 17, 2025 Larijani ya isar da sakon Ayatullah Khamenei ga Putin a ziyarar da ya kai Rasha October 17, 2025 Madagaska : Ranar Juma’a za’a rantsar da Kanar Randrianirina October 16, 2025 Pezeshkian Ya Yi Gargadi Akan Makircin Makiya A Tsakanin Al’ummar Musulmi October 16, 2025 Euro-Med ta bukaci bangarori su shiga Gaza domin tattara bayanai kan kisan kiyashin Isra’ila October 16, 2025 Kenya : An dawo da gawar Raila Odinga gida October 16, 2025 Iran Ta Bukaci Kasashen Kungiyar NAM Su Hada Kai Don Fuskantar Rashin Bin Doka Da Oda A Duniya October 16, 2025 Iran: Yawan Karafan Da Ake Sayarwa Zuwa Kasashen Waje Ya Kai Dalar Amurka Billion $4 October 16, 2025 Falasdinu: Masu Gadin Gidajen Yari A HKI Sun Sun Daki Marwan Barghouti Har Ya Suma October 16, 2025 Venezuela Ta Bada Sanarwan Sabbin Matakan Tsaro A Kan Iyakar Kasar Da Colombia October 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai yi shawara game da yiwuwar amincewa da kafa kasar Falasdinu a matsayin masalaha a yankin Gabas ta Tsakiya.
Trump ya ce zai yi aiki tare da sauran kasashen duniya game da wannan batun.
Ya bayyana hakan ne ga ga manema labarai a kan hanyarsa ta komawa Amurka daga ziyarar da ya kai yankin Gabas ta Tsakiya ranar Litinin, domin sanya hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza.
Ko a ranar Litinin ma yayin da yake tsaka da jawabi a majalisar dokokin Isra’ila, wani dan majalisa ya daga wata takarda dake bukatar Trump ya amince da kafuwar kasar Falasdinu.
To saidai jami’an tsaron Isra’ilar sukayi waje da shi daga zauren.
Bukatar kafa kasar Falasdinu na ci gaba da wanzuwa a duniya musamman a kasashen yamma inda ko a baya-bayan nan kasashen duniya da dama sun yi ta kiraye-kiyaren amincewa da kafa kasar Falasdinu a babban taron MDD karo na 80.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Iran Ta Jadda Cewa A Shirye Take Ta Kare Kanta A Duk Wani Yaki Wanda Makiya Zasu Dora Mata October 14, 2025 Ma’aikatar Harkokin wajen Kasar Iran Ta Yi Tir Da Jawabin Trump A Knesset Ta HKI October 14, 2025 An Gudanar Gagarumar Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Australia Da Indonasia October 14, 2025 Syria: Busaina Sha’aban Ta Karyata Labaran Da Aka Danganta Ma Ta Na Ganawa Da Jami’an Iraniyawa October 14, 2025 Mahalarta Taron ‘Sherm-Sheikh” Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya October 14, 2025 MDD: Mutane 300,000 Su Ka Gudu Daga Sudan Ta Kudu A 2025 October 14, 2025 Iran Ta Gabatar Da Shawarar Kulla Yarjejeniyar Tausayawa A Tsakanin Matan Duniya October 14, 2025 Larijani: Gagarumar Tarbar Da Aka Yi Wa Fursunonin Falasdinawa Ta Nuna Hakikanin Wanda Ya Sami Nasara October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci