Kasar Yamen Ta Sanar Da Nadin Sabon Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Kasar
Published: 17th, October 2025 GMT
Majalisar koli ta sisaya ta kasar yamen ta sanar da nada major janaral Yousef hassan al-Madani a matsayin sabon babban hafsan hafsoshin sojin na kasar Yamen , inda ya gaji Janaral Mohammad Abdulkarim Al-Ghumari wanda yayi shahada a baya bayan nan sakamakon Harin da sojojin HKI suka kaddamar kan kasar ta yamen.
Wannan sabon nadi ya kara tabbatar da karfin guiwa game da jagoranci tsakanin dakarun sojin kasar Yamen a dai dai lokacin da kasar ke ci gaba da gwagarmaya kan dakarun hadin guiwa da Saudiya ke jagoranta, kuma sun kara jaddada matsayarsu ta gwagwarmayar yanto dukkan yankunan dake karkashin yan mamaya ciki har da birnin Qudus,
Janaral Ali Ghumari yana daya daga cikin mayan kwamandoji masu hazaka acikin dakarun sojin kasar Yamen, yayi shahara wajen bada gudunmawar tsaron kasa da kuma kyakkyawan jagoranci wajen tunkarar kalubalen da suke fuskanta daga kasashen waje,
Jami’an tsaron kasar Yamen sun sha alwashin yin aiki da ababen koyi da kuma tsayin Dakar da ya yayi, da sadaukarwa, kana sun bayyana rashin shahidin a matsayin babbar asara ga kasar, sai dai narasace a hanyar neman yanci da kuma jajircewa.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Tayi kira Da A Warware Rikici Tsakanin Afghnistan Da Pakistan Ta Hanyar Diplomasiya October 17, 2025 Hizbullah: Amurka ِDa Isra’ila Ba za Su Iya Yin Nasarar Akanmu ba. October 17, 2025 Majalisar Dattawa Ta Amince Da Amupitan A Matsayin sabon Shugaban INEC October 17, 2025 Shugaban Kasar Sudan Yana Ziyarar Aiki A Kasar Masar October 17, 2025 Lebanon: Mutum Daya Ya Yi Shahada Sanadiyyar Hrin Wuce Gona Da Iri Na HKI October 17, 2025 WSJ: Amurka Tana Tara Rundunonin Yaki A Zagayen Kasar Venezuela October 17, 2025 Shugabannin Kasashen Amurka Da Rasha Za Su Hadu A Kasar Hungary October 17, 2025 Larijani ya isar da sakon Ayatullah Khamenei ga Putin a ziyarar da ya kai Rasha October 17, 2025 Madagaska : Ranar Juma’a za’a rantsar da Kanar Randrianirina October 16, 2025 Pezeshkian Ya Yi Gargadi Akan Makircin Makiya A Tsakanin Al’ummar Musulmi October 16, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: kasar Yamen
এছাড়াও পড়ুন:
Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai yi shawara game da yiwuwar amincewa da kafa kasar Falasdinu a matsayin masalaha a yankin Gabas ta Tsakiya.
Trump ya ce zai yi aiki tare da sauran kasashen duniya game da wannan batun.
Ya bayyana hakan ne ga ga manema labarai a kan hanyarsa ta komawa Amurka daga ziyarar da ya kai yankin Gabas ta Tsakiya ranar Litinin, domin sanya hannu kan yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza.
Ko a ranar Litinin ma yayin da yake tsaka da jawabi a majalisar dokokin Isra’ila, wani dan majalisa ya daga wata takarda dake bukatar Trump ya amince da kafuwar kasar Falasdinu.
To saidai jami’an tsaron Isra’ilar sukayi waje da shi daga zauren.
Bukatar kafa kasar Falasdinu na ci gaba da wanzuwa a duniya musamman a kasashen yamma inda ko a baya-bayan nan kasashen duniya da dama sun yi ta kiraye-kiyaren amincewa da kafa kasar Falasdinu a babban taron MDD karo na 80.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Iran Ta Jadda Cewa A Shirye Take Ta Kare Kanta A Duk Wani Yaki Wanda Makiya Zasu Dora Mata October 14, 2025 Ma’aikatar Harkokin wajen Kasar Iran Ta Yi Tir Da Jawabin Trump A Knesset Ta HKI October 14, 2025 An Gudanar Gagarumar Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Australia Da Indonasia October 14, 2025 Syria: Busaina Sha’aban Ta Karyata Labaran Da Aka Danganta Ma Ta Na Ganawa Da Jami’an Iraniyawa October 14, 2025 Mahalarta Taron ‘Sherm-Sheikh” Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya October 14, 2025 MDD: Mutane 300,000 Su Ka Gudu Daga Sudan Ta Kudu A 2025 October 14, 2025 Iran Ta Gabatar Da Shawarar Kulla Yarjejeniyar Tausayawa A Tsakanin Matan Duniya October 14, 2025 Larijani: Gagarumar Tarbar Da Aka Yi Wa Fursunonin Falasdinawa Ta Nuna Hakikanin Wanda Ya Sami Nasara October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci