Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin
Published: 17th, October 2025 GMT
Wani binciken tattara ra’ayoyi da aka gudanar a shekarar nan ta 2025, ya nuna kaso 72.6 bisa dari na masu bayyana ra’ayoyin sun gamsu da manufar Sin ta bude kofa, da kasuwarta mai amincewa da kyakkyawar takara. Kana kaso 79.8 bisa dari na ganin babbar kasuwar Sin ta samar da muhimman damammaki ga kasashensu na asali.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA
এছাড়াও পড়ুন:
Kuɗin Cizo ya tilasta rufe fitacciyar sinima a Faransa
Wata fitacciyar sinima a Faransa, Cinematheque Francaise, ta rufe ɗakunan kallonta na tsawon wata guda saboda yaɗuwar kuɗin cizo da aka gano a cikinta
Cibiyar wadda ke gabashin birnin Paris ta ce rufe sinimar zai ba ta damar tabbatar da cewa masu kallo sun samu “aminci da kwanciyar hankali” bayan ƙorafe-ƙorafen da aka yi na cewa ƙwarin suna cizon mutane a lokacin kallon fina-finai.
Tinubu ya sake aike wa majalisa ƙarin sunayen jakadu 32 Dalilin da na koma jam’iyyar ADC — AtikuA farkon watan Nuwamba, wasu daga cikin masu kallo sun shaida wa kafafen yada labarai cewa ƙwarin sun cije su bayan wani taro da aka yi da shahararriyar ’yar fim ɗin Hollywood, Sigourney Weaver.
Wani daga cikinsu ya ce an ga kuɗin cizon yana yawo a kujeru da kuma jikin tufafi.
Cinematheque ta bayyana cewa za a cire dukkan kujerun ɗakunan kallo, a kuma bi su da busasshen tururi mai zafin digiri 180 a ma’unin selshiyus. Haka kuma kafet da sauran wurare za su sami irin wannan tsaftacewa.
Duk da rufewar ɗakunan kallo huɗu, sauran sassan ginin cibiyar za su ci gaba da aiki, ciki har da wani baje kolin da ake yi game da fitaccen ɗan wasan Amurka, Orson Welles.
A shekarar 2023, Faransa ta fuskanci yaɗuwar kuɗin cizo a manyan birane, musamman a gidajen sinima, asibitoci da motocin jama’a, lamarin da ya ta da hankalin jama’a kafin Gasar Olympics ta Paris 2024.