Ya ce rundunar ta ɗauki matakai don tabbatar da adalci ga marigayin da iyalansa.

Kwamishinan ‘yansandan jihar, CP Sani-Omolori Aliyu, ya umarci a miƙa lamarin sashen SCID domin zurfafa bincike da kuma gurfanar da wanda ake zargi a kotu.

A gefe guda kuma, ya gargaɗi matasa da su guji aikata laifuka saboda matsin tattalin arziƙi ko wasu dalilai na son zuciya.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Al'ajabi Matashi Ya Kashe Kakanninsa Kan Abinci A Kano September 25, 2025 Al'ajabi Al’ajabi: Yadda Aka Shirya Bikin Haihuwar ‘Ya’yan Awaki Biyar A Garin Dakasoye September 17, 2025 Al'ajabi Wata Ta Kashe ’Yar Uwarta Kan Bashin Naira 800 A Ondo September 16, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Tsohon ɗan majalisar wakilai daga jihar Bayelsa, Israel Sunny-Goli, ya shawarci tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan da ya guji duk wata matsin lambar da wasu ƴan siyasa ke yi masa na ya tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Sunny-Goli ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin halartar shirin Politics Today na tashar Channels, inda yake mayar da martani kan ficewar gwamnan Bayelsa, Douye Diri, daga jam’iyyar PDP. Ya ce, “Ina ganin Jonathan zai karɓi wannan lamari da zuciya ɗaya saboda mutum ne mai son cigaban jiharsa. Duk da maganganun da ake yi kan zai tsaya takara, bana ina ganin zai yi kuskuren hakan saboda lokaci ya riga ya wuce.

Maƙiyan Jonathan Ne Kaɗai Za Su Zuga Shi Ya Fito Takara A 2027 – Oshiomhole Ko Jonathan Zai Iya Ja Da Tinubu A 2027?

Ya ce, tun bayan barin ofis a 2015, tasirin siyasar Jonathan ya ragu, kuma babu wani alamar da ke nuna yana son komawa cikin harkar siyasa kai tsaye. “Bai nuna wata alama ta shiga siyasa ba, tun bayan barin mulki,” in ji shi.

Sunny-Goli ya ƙara da cewa tsohon shugaban ya fi dacewa ya ci gaba da mayar da hankali kan ayyukan zaman lafiya da hulɗa da ƙasashen duniya maimakon komawa cikin rigimar siyasa a gida, musamman a yayin da ake ganin yanayin siyasa a Bayelsa na ya sauya.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Siyasa Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu October 16, 2025 Manyan Labarai Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson October 16, 2025 Da ɗumi-ɗuminsa Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP October 15, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Jigawa Za Ta Kashe Sama Da Naira Biliyan 6 Don Bunkasa Noma, Ilimi Da Kasuwanci
  • Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027
  • FMC Birnin Kudu Ya Yi Bikin Ranar Maganin Kashe Radadi Ta Duniya
  • An ceto mutane 3 da aka yi garkuwa da kama wasu a Bauchi
  • An Kashe Mutum 13 A Wasu Sabbin Hare-Hare A Ƙauyukan Filato
  • An kama mutum shida yayin da ‘yan sanda suka kubutar da mutane uku da aka yi garkuwa da su a Bauchi.
  • Kotu ta umarci a tono gawarwakin wadanda gobara ta kashe a Legas don yin bincike
  • Kotun ta umarci a tono gawarwakin wadanda gobara ta kashe a Legas don yin bincike
  • ‘Yan Bindiga Sun Hana Manoma Girbi A Zamfara, Al’umma Na Neman Taimako