Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Tushen haɗin gwiwar Iran da Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya shine dokar da Majalisar Dokoki ta zartar

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya jaddada cewa: Tushen hadin gwiwar Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) shine dokar da Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ta zartar.

A farkon taron, Baqa’i ya yi tsokaci kan sabbin abubuwan da suka faru a yankin, yana mai cewa: Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta gudanar da zaman diflomasiyya na biyu a yankin Mashhad, tare da halartar wakilan hukumomin da abin ya shafa daga larduna uku na kan iyaka, tare da wakilan kasashe makwabta. Wannan taron yana da nufin tallafawa da karfafa hadin gwiwar tattalin arziki da kasashen da manufofin yankin Iran suka shafa.

Mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen ya kara da cewa: A matakin yanki, suna ci gaba da shaida laifukan gwamnatin Sahayoniyya, yayin da ake ci gaba da karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza a kullum, kuma ana sa ido kan take hakkin tsagaita wuta da dama. A Lebanon, gwamnatin Sahayoniyya ta ci gaba da kisan gillar da take yi tare da kawo cikas ga kokarin ci gaba a wannan kasar.

Ya ci gaba da cewa: Ana kuma gudanar da taron ministocin harkokin cikin gida na kasashe mambobin Kungiyar Hadin Kan Tattalin Arziki (ECO) a Tehran a yau.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sojojin Isra’ila Sun Kai Hare-Hare Kan Yankin Gaza A Matsayin Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 28, 2025 Al-Burhan: Sojojin Sudan Sun Janye Daga El-Fasher Saboda Kare Rayukan Fararen Hula October 28, 2025 Baqaei: Iran ta daɗe tana aiki don haɓaka zaman lafiya a duniya October 28, 2025 An Yi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Turkiya October 28, 2025 Ouattara Na Kasar Ivory Coast Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa October 28, 2025  MDD Ta Yi Kira Da Abude Kafar Shigar Da Kayan Agaji Zuwa Garin El-Fashar October 28, 2025 Wilayati: Kasashen Ian, China Da Rasha Suna Taka Rawa A Fagen Kafa Sabon Tsarin Duniya October 28, 2025 Zaben Ivory Coast: Alassane Ouattara na kan gaba da tazara mai yawa October 27, 2025 Pezeshkian: Hadin kan Musulmi zai iya dakile zalincin kasashen waje October 27, 2025 Amurka ta tsare wani dan jarida musulmi saboda sukar Isra’ila October 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban

Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ya bayyana cewa: Suna da isassun makamai masu linzami masu cin zango daban-daban

Tsohon kwamandan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC), Manjo Janar Mohammad Ali Ja’afari, ya bayyana cewa: Iran ba ta da wani takunkumi kan adadin makamai masu linzami, kuma wannan karfin ya hada da nau’ikan makamai masu linzami daban-daban masu cin iyakoki daban-daban. Ya kara da cewa: Karfin kasar a wannan fanni yana da fadi kuma ba shi da iyaka.

A wata hira da manema labarai da aka watsa jiya, Asabar, Manjo Janar Ja’afari ya yi magana kan batutuwan yanki, na kasa da kasa, da na cikin gida, ciki har da ci gaba kan bangaren ‘yan gwagwarmaya da kuma halin da ake ciki a Lebanon da Hezbollah, yana mai cewa: “Kamar yadda Jagoran juyin juya halin Musulunci ya ce, gwagwarmaya ba wani abu ne na zahiri da za a iya kayar da shi ba. Da ace gwagwarmaya wata abu ce na zahiri, da Hezbullah ba za ta wanzu har zuwa yau ba.”

Ya kara da cewa: “Duk da mummunan matsin lamba da Hezbullah ta sha, gami da hasarar manyan shugabanninta, har yanzu tana kan tafarkin gwagwarmaya. Makiya za su iya kai hari kusan kashi 30% na karfin Hezbullah, amma kashi 70% na wadannan karfin sun kasance a shirye, kuma wannan a cikin kansa shaida ce ta zurfin da karfin gwagwarmaya.”

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Dan Majalisar Dokokin Tarayyar Turai Ya Ce: Dole Ne A Hakunta Isra’ila Kan Laifukan Da Ta Aikata October 26, 2025 Mayakan Kungiyar Kurdawa Ta PKK Sun Fice Daga Turkiyya Zuwa Iraki October 26, 2025  Iran Za Ta Karbi Bakuncin  Taron Kungiyar Tattalin Arziki TA “Eco” A Gobe Litinin October 26, 2025  Bahrain: Fursunoni 90 Suna Yajin Cin Abinci Saboda Neman ‘Yanci October 26, 2025 Shugaban Kasar Nigeria Ya Yi Sauye-sauye A Rundunonin Sojan Kasar October 26, 2025 Iran Ta Ki Zuwa Taron Sherme-Sheikh Ne Saboda Kar Ta Zama  Mai Shaidar Zur Akan Kisan Kiyashin Gaza October 26, 2025 Jami’ar ABU Ta Karyata Zargin Da Ake yi Na Kera Makamin Nukiliya A Asirce October 25, 2025 M D D Ta ce Akalla Mutane miliyan 1.5 Ne Ke Bukatar Taimakon Gaggawa A Gaza October 25, 2025 Tony Balai Na Fuskantar Turjiyar Kasashen Larabawa Game Da Rawar Da Zai Taka A Gaza. October 25, 2025 Yau Ne Ake Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa  A Ivory Coast October 25, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Pezeshkian: Hadin Kai A Tsakanin Kasashen Gabas Ta Tsakiya Ba Zabi Ba Ne, Amma Dole Ne
  • Zeben Ivory Coast: Alassane Ouattara na kan gaba da tazara mai yawa
  • Pezeshkian: Hadin kan Musulmi zai iya dakile zalincin kasashen waje
  • An Nada Birgediya Janar Qarshi A Matsayin Mataimakin Babban Kwamandan Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci  
  • Qalibaf: Wasikar Iran-Rasha-China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi a tsakaninsu
  • Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Shugaban Amurka Zai Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Rudu
  • Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce: Iran, Rasha Da China Sun Aike Da Sako Mai Muhimmanci
  • Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban
  • Dan Majalisar Dokokin Tarayyar Turai Ya Ce: Dole Ne A Hakunta Isra’ila Kan Laifukan Da Ta Aikata