HausaTv:
2025-12-11@18:53:21 GMT

An zabi Catherine Connolly a matsayin shugabar Ireland

Published: 27th, October 2025 GMT

An zabi Catherine Connolly a matsayin shugabar Ireland a wani gagarumin sauyi na siyasa a Ireland, wanda hakan ke a matsayin wani lokaci na tarihi ga siyasar neman sauyi a Ireland.

Connolly, ‘yar majalisa mai shekaru 68 daga Galway, ta lashe sama da kashi 64% na kuri’un da aka kada a zaben shugaban  Ireland, wanda ya ba masu nazarin siyasar yankin  mamaki matuka, ta yadda ta kayar da manyan jam’iyyun da fitattun ‘yan siyasa.

Lokacin da ta kaddamar da Takara  a watan Yuli, an yi wa Connolly kallon bakuwa a yunkurinta na neman shugabancin Ireland, ‘yar majalisar dokoki mai sassaucin ra’ayi da neman sauyi, ta samu goyon bayan kananan jam’iyyun adawa kamar Social Democrats, Labour, da People Before Profit.

Duk da hadin gwiwar da ke tsakaninta da jam’iyyu masu yawa masu ra’ayin neman sauyi, amma ba a yi zaton za ta iya lashe zaben ba.

Tsarin zaben Ireland yana bawa masu jefa kuri’a damar bayar da fifiko ga ‘yan takara bisa jam’iyyunsu, inda wasu masu kada kuri’a da dama suka yi watsi da ‘yan Takara na jam’iyyunsu nag ado kuma suka kada mata kuri’a.

Ana hasashen cewa bisa ga ra’ayinta na nuna goyon baya ga al’ummar Falastinu, za ta taka gagarumar rawa wajen kare hakkokin Falastinawa a dukkanin matakai na kasa da kasa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Hamas ta sake jaddada wajabcin aiwatar da Shirin tsagaita wuta a Gaza October 27, 2025 Sudan: Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun karyata RSF kan kwace iko da El Fasher October 27, 2025 Araghchi : Iran na maraba da tattaunawar diflomatsiyya da Amurka amma cikin mutunta juna October 26, 2025 Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru October 26, 2025 Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila October 26, 2025 Hamas : Ba za mu bari Isra’ila ta sami hujjar ci gaba da yaki a Gaza ba October 26, 2025 ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa October 26, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Shugaban Amurka Zai Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Rudu October 26, 2025 Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce: Iran, Rasha Da China Sun Aike Da Sako Mai Muhimmanci October 26, 2025 Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban October 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

ECOWAS ta bukaci waware batutuwa na siyasa ta hanyoyin lumana a yammacin Afirka

Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS ta nuna damuwa kan rudanin siyasa a yankin, kamar yadda kafafen yada labaran Najeriya suka ruwaito.

Shugaban Hukumar ECOWAS Omar Touray ya shaida wa taron ministoci a Abuja babban birnin Najeriya cewa, “Abubuwan da suka faru a ‘yan makonnin da suka gabata sun nuna bukatar yin tunani sosai kan makomar dimokuradiyyar yankin da kuma bukatar saka hannun jari cikin gaggawa a harkokin kasuwanci da tsaro.”

Sanarwar ta zo ne bayan wani yunkurin juyin mulki a kasar Benin a karshen makon da ya gabata, wanda ya biyo bayan nasarar juyin mulkin da aka yi a Guinea-Bissau.

Touray ya ce akwai manyan hadura da dama da suka hada da rashin bin ka’idojin mika mulki a Guinea, da gurgujewar Shirin  zabe, da kuma kalubale ga diflomasiyya da hadin kan kasashe mambobin kungiyar ECOWAS.

Toray ya kuma yi kira da a kara yawan tarurruka tare da yin kira ga kungiyar da ta hada  kai don tunkarar barazanar ta’addanci wadanda ke a matsayin babban kalubale ga duniya.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Reuters: Amurka na matsa lamba kan kotun ICC don janye bincike kan yakin  Gaza da Afghanistan December 11, 2025 Ghana ta yi Allah wadai da cin mutuncin ‘yan kasarta da ke balaguro a Isra’ila December 11, 2025 Sakamkon Jin Ra’ayi: Yawancin Amurkawa na adawa da kai hari kan Venezuela December 11, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Kasashen Nijeriya Da Saudiyya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro Ta Shekaru 5  December 10, 2025 Shugaban Kasar Iran Yace Mata Su ne Ginshin Gina Makomakar Kowacce Kasa December 10, 2025 Iran Ta yi Tir Da Kisan Karen Dangin Isra’ila A Gaza A Ranar Yaki Da Kisan Kiyashi Ta MDD December 10, 2025 Borkina Faso Ta Saki Sojojin Sama Na Najeriya 11 Da ta Kama Bayan Jirginsu Yayi Saukar Gaggawa. December 10, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Iran Tana Daukar Bakwancin Taron BRICS Na Binciken Kimiya Da Kuma Ci Gaban Ilmi December 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gwamnan Kano ya naɗa mace ta farko a matsayin shugabar Jami’ar Northwest
  • Ansarallah: Dole Ne Kasar Yemen Ta Tsarin Musulunci Na Kaiwa Ga Daukaka
  • ECOWAS ta bukaci waware batutuwa na siyasa ta hanyoyin lumana a yammacin Afirka
  • Kasashen Nijeriya Da Saudiyya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro Ta Shekaru 5 
  • Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye
  • Antoni Gutress Ya Yi Allawadai Da Kutsen Da “Isra’ila” Ta Yi A Cibiyar Unrwa
  • Iran da Saudiyya sun sake jaddada fadada dangantakarsu
  • Faransa ta tabbatar da sa hannunta wajen dakile juyin mulki a Benin
  • Pakistan ta Bai Wa Taliban Ta Aghanistan  Zabi A Tsakanin Mu’amala Da Ita Ko  Da  ‘Yan Ta’adda
  •  Talauci Yana Karuwa A “Isra’ila” Bayan 7 Ga Watan Oktoba