HausaTv:
2025-10-28@08:48:04 GMT

An Yi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Turkiya

Published: 28th, October 2025 GMT

Cibiyar dake kula da ilimin kasa ta kasar Jamus ( GFZ) ta sanar da cewa, girgizar kasar da ta faru a Turkiya ta kai daraja 6.1 a ma’aunin motsin karkashin kasa.

Girgizar dai ta faru ne da misalin 10;48 na daren jiya a nisan kilo mita 10 karkashin kasa.

An yi karar girgizar kasar a birnin Istanbul da sauran garuruwan da suke zagaye da shi.

Ya zuwa yanzu dai babu wani rahoto akan asarar rayuka da girman asarar dukiyar da ta haddasa.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Alassan Ouattara Na Kasar Ivory Coast Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa October 28, 2025  MDD Ta Yi Kira Da Abude Kafar Shigar Da Kayan Agaji Zuwa Garin El-Fashar October 28, 2025 Wilayati: Kasashen Ian, China Da Rasha Suna Taka Rawa A Fagen Kafa Sabon Tsarin Duniya October 28, 2025 Zaben Ivory Coast: Alassane Ouattara na kan gaba da tazara mai yawa October 27, 2025 Pezeshkian: Hadin kan Musulmi zai iya dakile zalincin kasashen waje October 27, 2025 Amurka ta tsare wani dan jarida musulmi saboda sukar Isra’ila October 27, 2025 Kashi 84% na ‘yan Faransa ba su gamsu da Macron ba a matsayin Shugaba October 27, 2025 Iran ta bukaci MDD ta nisanci nuna bangaranci game da masu keta dokokin duniya   October 27, 2025 Kamaru : Paul Biya, ya lashe zaben shugaban kasar a karo na takwas October 27, 2025 An Nada Birgediya Janar Qarshi A Matsayin Mataimakin Babban Kwamandan Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci   October 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Kashi 84% na ‘yan Faransa ba su gamsu da Macron ba a matsayin Shugaba

Wata kuri’ar jin ra’ayin jama’a ta Ifopa faransa, ta nuna cewa kasha 84 cikin dari na ‘yan kasar basu gamsu ba da Emmanuel Macron a matsayin shugaban kasa.

A cewar kuma wannan binciken da aka yi aka kuma wallafa a jaridar le Journal du Dimanche, kashi 16% ne kawai na mutanen Faransa suka “gamsu” da aikinsa a Fadar Élysée, yayin da kashi 84% suka nuna rashin gamsuwa da shi.

Kiyasin farin jinin shugaban bai taba raguwa haka ba.

Emmanuel Macron, wanda kwarin gwiwarsa ke ci gaba da durkushewa, yanzu ya ba wa kashi 54% na masu jefa kuri’arsa kunya a zagaye na farko na 2022.

Rikice-rikicen da aka samu sakamakon rusa Majalisar Dokoki ta kasa, murabus, sannan sake nada Lecornu ya sake tayar da suka kan dabarun shugaban kasa da kuma rashin alkiblar da shugabannin gwamnati ke fuskanta.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amurka ta tsare wani dan jarida musulmi saboda sukar Isra’ila October 27, 2025 Iran ta bukaci MDD ta nisanci nuna bangaranci game da masu keta dokokin duniya   October 27, 2025 Kamaru : Paul Biya, ya lashe zaben shugaban kasa a karo na takwas October 27, 2025 An Nada Birgediya Janar Qarshi A Matsayin Mataimakin Babban Kwamandan Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci   October 27, 2025 Hamas Ta Ce: Kungiyar Ta Ba Da ‘Yanci Ga Masu Shiga Tsakani Zabar Membobin Kwamitin Gudanar Da Gaza October 27, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kashe ‘Yan kasar Lebanon Biyu Tare Da Jikkatan Wasu Biyu Na Daban October 27, 2025 Amnesty International Ta Bukaci Bayyana Makomar Masu Fafutukar Kare Hakkin Bil’Adama Da Suka Bace A Uganda   October 27, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawa Sun Yi Da’awar Kwace Karin Wasu Garuruwa A Sudan October 27, 2025 Qalibaf: Sakon Iran, Rasha da China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi October 27, 2025 Sheikh Naim: Hezbollah a shirye take ta fuskanci Isra’ila idan yaki ya barke October 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Alassan Ouattara Na Kasar Ivory Coast Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa
  • Kashi 84% na ‘yan Faransa ba su gamsu da Macron ba a matsayin Shugaba
  • Kamaru : Paul Biya, ya lashe zaben shugaban kasa a karo na takwas
  • Qalibaf: Wasikar Iran-Rasha-China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi a tsakaninsu
  • Ana Zaman dar-dar a Kamaru gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa
  • ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa
  • Shugaban Kasar Nigeria Ya Yi Sauye-sauye A Rundunonin Sojan Kasar
  • Yau Ne Ake Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa  A Ivory Coast
  • Shugaban Kasar Venezuela Ya Ce; Amurka Tana Son Kaddamar Da Yaki Kan Kasarsa