Leadership News Hausa:
2025-10-26@20:55:57 GMT

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

Published: 26th, October 2025 GMT

Gwarzon Ma’aikacin Gwamnati Na Shekarar 2025, Dakta Zacch Adedeji

Gyaran da aka fara ya yi daidai

Nambobi suna ba da labarin wani ɓangare na labarin,  amma suna bayyana lamarin ne kawai, amma suna bayyana lamarin gaba ɗaya.

A shekarar 2023, FIRS ta samu Naira Tiri liyan12.36, abinya zarce kuɗaɗen da ake tsammanin shigowa daga gare ta, har ma wuce kashi 7 na kuɗaɗen shigar da ake sa ran da ake zata kawo, hakan kuma shi yasa mafi kayu ɗin kuɗaɗen shigar da aka samu a tarihin tara kuɗaɗen haraji.

A shekarar 2024, an kuɗaɗen shigar suka ƙaru da—Naira Titiliyan 21.7, ba kamar na shekarar 2023 ba , inda aka nsamu Naira Tiriliyan19.7.

Gwamnatin Kaduna Ta Gano Ma’adanin Zinari Da Tagulla Da Za Su Haɓaka Tattalin Arziƙin Jihar Gwamnan Bauchi Ya Naɗa Yayansa A Matsayin Sabon Sarkin Duguri

Tsakanin Satumba 2023 da Agusta 2025, gaba ɗaya kuɗaɗen da aka samu shi ne Naira Tirliyan 46, wannan shi ya yi dai dai da kashi 115 na gaba ɗayan kuɗaɗen shigara da aka yi sa ran samu.

Duk hakan ba wani abin mamaki bane; maganar gaskiya ba wani abu bane illa gyaran da aka kawo na yadda ake amsar kuɗaɗen nata, kamar yadda duk aka toshe duk hanyoyin da za su bada damar har ayi sata da aka yi,  aka kuma ɓullo da tafiyar da ayyuka bil haƙƙi da gaskiya, lamarin da yana da matuƙar wuya  gan shi, a irin gidajen. Ba wata maganar yadda lamarin yake ba Hukumar, FIRS a ƙarƙashin Adedeji ta dawo da kwanciyar hankali  wurin waɗanda suka sa su su yi aikin, a  matsayin wata kafa ce da  za a iya amfani daita comin bunƙasa  ci gaban ƙasa.

Dakta Adedeji Mai kawo gyara cewar Blueprint

Masani kamar duk yadda ake tunani, Dakta Adedeji ya fahimci cewar ita maganar  haraji ta zamani tana akan wasu murhuna uku —abu ya zama sahihi, haɗa kai, da kuma bin doka.

Ya jagoranci gabatar da  anu’oin dokar haraji huɗu da suka haɗa da—dokar haraji ta  Nijeriya  (2025), dokar haraji ta Administratiɓe Act, Joint Reɓenue Board Establishment Act, da kuma Nigeria Reɓenue Serɓice Act—wata dabara ce data nuna sauƙin lamarin hanyoyin da za’a bi ko ayi amfani da suin aka tafi aiki,  da kuma haɗa ta,da dokokin Nijeriya da kuma dokokin ƙasa da ƙasa masu fa’aida.

Hakanan ma ya yi gyara a hukumare also restructured FIRS ita kanta: daga irin harajin nan wanda kawai yana yi ma masu biya amfani  maimakon abin yadda doka take. Sakamakon shi ne nan da nan za a yiwa mai biya duk yadda yake so, ‘yan wahalhalu kaɗan, da yadda za ayi ba , ba tare da ɓata wani lokaci ba.

Kafar sadarwar zamani ta yi amfani

Idan gyaran da Adedeji  zai riƙ bugawa kamar yadda zuciya take yi,  abin zai yi ta hanyar kafar sadarwa ta zaman Ƙarƙashin jagorancinsa, FIRS ta samar da fully gaba ɗaya na  TaɗPro-Maɗ, wa ta kafa ce da take taimakawa wajen ayyukan ta fiye da kashi  80 daga yin rajista da kuma cikawa zuwa biya da kuma bada raciɗi.

Duk wani abin da aka ƙirƙiro ana neman ya taimaka ne wajen samun nasara

An samar da cibiyoyin FIRS a duk faɗin ƙasar, wanda ke baiwa mutane da kamfanoni damar shigar da kuɗin haraji su cikin mintuna. Wannan tsalle-tsalle na dijital ba kawai ya inganta dacewa ba; ya rage cin hanci da rashawa, inganta daidaiton bayanai, da kuma tada hankalin jama’a.

Sanya Masu biyan Haraji a kan gaba

Tausayi da son al’umma ne a kan gaba a zuciyar Adedeji. Ya sake bayyana a gaban masu biyan haraji a matsayin abokin huɗa mai neman ci gaban ƙasaa kan haka ya tabbatar da ana samar da ofisoshin biysn haraji a sassan ƙasa domin sauwaƙa al’umma.

Ya kuma ƙaddamar da kwamitin kula da tabbatar ana kuyuatata wa masu hulɗa da hukumar tare da bibiyar ayyuykan ma’aikatan domin kaucewa ayyuukan rashawa da rashin gaskiya.

Sauye-sauyen nasa sun haifar da ƙarin yanayin haraji na haɗin gwiwa, tare da maye gurbin ƙiyayya da fahimta da yarda ta hanyar data dace.

Hanƙoronsa ya fi batun karɓar haraji

Manufar Dr Adedeji ta wuce tara kuɗaɗen haraji. Ya yi hasashen Nijeriyar da adadin harajin da ake samu ya tashi daga kashi 10 zuwa 18 cikin 100, wanda zai yi daidai da abin da wasu ƙasashen Afrika ke samu zai kuma rage dogaro da man fetur.

Aiki A Sannu, Sakamako mai ƙarfi

Ƙwararren masanin tattalin arziki tare da digiri na uku a ɓangaren tattalin arziƙi, Adedeji ya samu ƙwarewar fasaha tare da aiki tare da ƙwararrun ma’aikata. Waɗanda suke aiki tare da shi.

A cikin ƙasa da shekaru biyu, ya motsa ayyukan hukumar daga takarda zuwa aiki a bayyane daga zato zuwa aminci. Kuma a yin haka, ya ba Nijeriya wani abu mafi daraja fiye da kuɗaɗen shiga—misali na tsarin mulki, na zamani, da tsarin tafiyar da al’umma cikin natsuwa.

Kamfanin Trade Modernisation Project

A wannan zamanin na fasaha yana samar da gasa a tsakanin kamfanoni, wajen samun inganci da ci gaban ƙasa, Trade Modernisation Project (TMP) ya bambanta kansa a matsayin mai sauya al’amurra a cikin zamani na tattalin arzikin Nijeriya. An kafa shi don sake fasalta yanayin sauƙaƙa kasuwanci, TMP ya nuna cikakken jajircewa da gaskiya, inganci, da sauyin fasahar zamani a ayyukansa, wanda ya dace da hangen nesan gwamnatin tarayya na tattalin arziki mai sarrafa kansa ta fasaha.

Kamfanin Trade Modernisation Project ya kasance na musamman da aka kafa don aiwatar da Shirin Sabunta Harkokin Kwastan na Hukumar Kwastan ta Najeriya (NCS), na haɗin gwiwar gwamnati da masu zaman kansu (PPP) da aka tsara don sarrafawa, haɗa kai da inganta dukkan tsarin kwastan da kasuwancin Nijeriya. Wannan aikin yana wakiltar ɗaya daga cikin manyan canje-canje na fasaha a Yammacin Afirka da aka nufa don samar da yanayin kwastan na fasahar zamani gaba ɗaya, wanda ke ƙarfafa samun kuɗaɗen shiga, inganta tsaron iyakoki, da haɓaka matsayin Nijeriya a kasuwancin duniya.

Ta hanyar ayyukanta, TMP ya zama tamkar alama ta ƙirƙire-ƙirƙire, ingancin sabis da ci gaban ƙasa. Kamfanin ya samar kawo sabbin matakan gaskiya cikin harkokin kasuwanci, suna rage lokacin tantancewa sosai, rage shiga tsakani na mutane, da kuma inganta ɗaukar nauyi. Tsarin fasahar zamani na kamfanin yana amfani da sabbin fasahohi ciki har da basirar wucin gadi, nazarin bayanai don tabbatar da cewa hanyoyin kwastam suna da tsari, ana iya bibiyansu kuma suna da tsaro.

Kamfanin Trade Modernisation Project ya kawo sauyi ta yadda ake gudanar da kasuwanci a Nijeriya. Ta hanyar haɗin gwiwarsa da Hukumar Kwastom ta Nijeriya, kamfanin ya tsara kuma ya samar da dandamali da ke haɗe duk masu ruwa da tsaki a kasuwanci, masu shigo da kaya, masu fitar da kaya, masu aikin jigilar kaya, bankuna, kamfanonin jigilar ruwa da hukumomin gwamnati, cikin wata murya ta fasahar zamani guda. Wannan haɗin gwiwa yana bunƙasa jituwa, yana kawar da maimaitawa, kuma yana tabbatar da cewa kowace mu’amala za a iya bibiyarta a ainihin lokaci.

A ƙarƙashin sauye-sauyen fasahar zamani na kamfanin TMP, ana canza hanyoyin shigo da kaya da fitar da kaya a Nijeriya daga daɗaɗɗen tsarin zuwa hanyoyi masu inganci, da fasahar zamani ke tallafa wa waɗanda ke ƙara yin gogayya da bayyana gaskiya. Aikin kamfanin ya taimaka kai tsaye wajen rage lokacin sarrafa kaya, inganta daidaiton bayanai, da ƙarfafa bin ƙa’idojin kasuwanci na duniya kamar yarjejeniyar sauƙaƙe ciniki ta Hukumar Kasuwanci ta Duniya (WTO) da kuma yarjejeniyar Hukumar Kula da Kayan Haraji ta Duniya (WCO).

Kamfanin TMP yana nuna cewa haɗin gwiwa na dabaru tsakanin gwamnati da sashin masu zaman kansu na iya haifar da sakamako mai ban mamaki idan an jagoranta da hangen nesa, gaskiya da ƙwarewa. Wannan shirin ya samar da dubban damar aiki kai tsaye, musamman a fannonin fasaha, sufuri da ayyuka, yayin da yake kuma ba da horo ga ƙwararrun Nijeriya don samun ƙwarewar fasahar zamani ta duniya ta hanyar shirye-shiryen haɓaka ƙwarewa.

A cikin nasarar TMP ya samu damar saka hannun jari a cikin tsarin fasaha da gina ƙwarewa. Kamfanin ya haɓaka cikakken tsarin fasahar zamani na kwastam wanda ya haɗa da e-rijista, e-bincike, e-biya, da e-sakin kayayyaki, duk an gina su a kan dandamalin da suka dace. Wannan tsarin yana tabbatar da cewa Hukumar Kwastam ta Nijeriya na iya tattara kuɗaɗe haraji yadda ya kamata, daƙile haɗari, da hana fasa ƙwauri yayin da ake haɓaka harkokin kasuwanci da zai dace da na duniya.

Shirin fasahar zamani na TMP ya yi daidai da manufofin ƙasa na gwamnatin Nijeriya kan tattalin arzikin fasahar zamani. Aikin yana ba da damar ganin dukkanin mu’amaloli na kwastan daga farko zuwa ƙarshe, yana tallafa wa binciken hasashe don sarrafa haɗari, sannan yana amfani da fasahar wucin gadi don gano abubuwan da ba su dace ba ko shakku a cikin bayanan shiga da fitar da kaya. Kamfanin ya gabatar da tsarin tabbatar da mutum ta hanyar tsarin biometrics mai aminci don tabbatar da sahihancin masu ruwa da tsaki da kare ingancin bayanai, wanda shi ne na farko irinsa a tsarin gudanar da kasuwanci a Nijeriya.

Banda ƙwarewar fasaha, TMP yana nuna ƙwazo a cikin shugabancin kamfani da ɗabi’ar aiki. Ayyukansa suna tafiya ne bisa mafi kyawun ƙa’idojin duniya a cikin sarrafa ayyuka, tsaro na yanar gizo, kariyar bayanai da bin ƙa’ida. Ƙudurin kamfanin na yin hulɗa da masu ruwa da tsaki, gaskiya da ɗaukar alhaƙƙin yana ci gaba da samun amincewar hukumomin gwamnati da abokan hulɗa na masu zaman kansu.

Gudummuwar TMP ga tattalin arzikin Nijeriya yana da tasiri mai ɗorewa kuma mai faɗi. Ta hanyar sabon tsarin zamani da suke aiwatarwa, ana sa ran ƙarfin samun kuɗaɗen haraji na Kwastam zai ƙaru sosai na tsawon lokaci. Ta hanyar rage ɓarne, rage zamba, da inganta tattara bayanai, TMP yana ba da goyon baya kai tsaye ga ɗorewar kuɗaɗen gwamnati da tsare-tsaren tattalin arzikin ƙasa.

Bugu da ƙari, sababbin abubuwan da TMP ya kawo sun rage tsadar kuɗin gudanar da kasuwanci ga ‘yan kasuwa da masu gudanar da harkokin sufuri. Rage lokutan tantance kaya, ƙarancin bincike da ingantaccen tsarin tantance haɗari, sun bai wa masu shigo da kaya da fitar da kaya na Nijeriya damar yin gogayya mafi inganci a kasuwannin duniya. Wannan, a nasu ɓangaren, yana ƙarfafa halartar Nijeriya a yankin Afirka na Yarjejeniyar Cinikayya ta Ƙasashen Afirka (AfCFTA) kuma yana ƙara jan hankalin masu zuba jari.

Tasirin zamantakewa na kamfanin ya haɗa da canja wurin ilimi, ƙarfafa matasa da samar da ayyukan yi. TMP ya shirya bayar da horo da dama ga jami’an kwastam, ƙwararrun IT da masu ruwa da tsaki a harkokin sufuri, yana ba su ƙwarewar da ta dace da ayyukan kasuwanci na zamani. Waɗannan ƙoƙarorin suna ƙarfafa mutanen Nijeriya kuma suna ba da gudummawa ga ɗorewar gyaran tattalin arzikin ƙasar.

Shugabancin Trade Modernisation Project ya taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da hangen nesa na kamfanin ya zama abubuwan da za a iya auna su. Ta hanyar haɗin gwiwar dabaru, shawarwarin masu ruwa da tsaki da kuma mayar da hankali ba tare da tsayawa ba ga sakamako, gudanarwar TMP ya kafa misali ga shiga ɓangaren masu zaman kansu a cikin sauye-sauyen gwamnati. Aikin kamfanin yana nuna ƙwarewa, ƙauna ga ƙasa da jajircewa ga muradin ƙasa, dabi’u waɗanda ke bayyana mafi kyawun kasuwancin Nijeriya.

A cikin yanayin kasuwanci mai gasa da aka yi wa alama da canje-canje masu saurin faruwa da siyasa, TMP ya kiyaye daidaiton aiki, ya nuna hangen nesa na dabarun, kuma ya tabbatar da bin ƙa’idoji na gida da na ƙasa da ƙasa. Tsarin kamfaninta na gaskiya da kuma sadaukarwarsa wajen samar da ƙima sun ba ta damar samun yabo a fannoni da dama, daga sauƙaƙe ciniki zuwa ICT da dabarun jigilar kaya.

Nan gaba kaɗan, kamfanin Trade Modernisation Project zai ci gaba da bunƙasa a matsayin gagara misali na harkokin kasuwanci mai ɗorewa. An gina tsarin fasahar sadarwa ta zamani na kamfanin da ya dace da fasahohi masu zuwa nan gaba, yana tabbatar da cewa tsarin kwastan na Nijeriya ya kasance a sahun gaba na kyawawan ayyuka na duniya. TMP kuma yana haɗa abubuwan muhalli, zamantakewa da shugabanci cikin ayyukansa, yana gane cewa ci gaba mai ɗorewa zai bunƙasa tattalin arziki.

Manufar kamfanin na dogon lokaci ita ce sanya Nijeriya a matsayin cibiyar yanki na samar da dabarun kasuwanci na zamani, ayyukan kwastam na fasahar zamani, da sarrafa iyakoki ta hanyar fasaha. Ta hanyar jagorantar wannan sauyi, TMP ba kawai yana sake fasalta yadda ake gudanar da harkokin kasuwanci a Nijeriya ba, har ma yana kafa tsari ga sauran ƙasashen da ke tasowa na neman amfani da fasaha don ci gaban ƙasa.

Don samun gagarumar nasarorinsa wajen sauya fasahar zamani, da ingancin kasuwanci, tallafawa wajen samun kuɗaɗen shiga, da bunƙasa ci gaban tattalin arziki mai ɗorewa, Trade Modernisation Project ya zama tamkar haske na ƙirƙƙira, gaskiya da tasiri. Ayyukansa suna nuna ruhin haɗin gwiwa da ci gaba, suna nuna yadda jagoranci mai hangen nesa da ƙwarewar fasaha za su iya samar da fa’idodi ga ƙasa da mutanenta.

A cikin waɗannan gagarumar gudunmawar da aka bayar ga ci gaban ƙasa da kuma kyakkyawan tarihin kamfanin na shugabancin ta hanyar fasaha, da sauye-sauyen hukumar gudanarwa, kamfanin LEADERSHIP ya zaɓi kamfanin Trade Modernisation Project a matsayin gwarzon kafani na shekarar 2025. 

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Gwamnatin Tarayya Ta Raba Wa Masu Ƙananan Sana’o’i Biliyan 75 Domin Bunƙasa Kasuwancinsu October 26, 2025 Wasanni Tornadoes Ta Doke Pillars A Wasan Farko Na Babaganaru October 26, 2025 Manyan Labarai Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL October 26, 2025

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: kamfanin Trade Modernisation Project Kamfanin Trade Modernisation Project Trade Modernisation Project ya harkokin kasuwanci masu ruwa da tsaki fasahar zamani na ƙwarewar fasaha kuɗaɗen shigar tattalin arzikin tabbatar da cewa tattalin arziki kuɗaɗen shiga fitar da kaya tsarin fasaha haɗin gwiwa da kasuwanci mai ɗorewa gwamnati da kamfanin ya Kamfanin ya a kasuwanci na shekarar

এছাড়াও পড়ুন:

Gwarzuwar Shekarar 2025 Sanata Oluremi Tinubu

Uwargidan Tinubu Ta Ƙaddamar Da Ɗakin Karatu Na E-learning A Zamfara Sanatan Bauchi Ta Arewa Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP

Har ila yau, shirin nan nata Mata A Aikin Noma, ya bai wa matan karkara sama da 20,000 tallafi da horarwa da ƙara samun kuɗin shiga ga iyalai da kuma wadatar da al’umma. Kazalika, shirin Tallafin Ilimi, ya samar wa fiye da ɗalibai 3,000, guraben karatu, kwamfiyutoci da kuma jagoranci na gari. Ga tsofaffi kuma, Asusun Tallafa wa Tsofaffi ya bai wa tsofaffi 5,000 alawus-alawus da kula da lafiyarsu tare kuma da maido da martabar musamman waɗanda aka yi watsi da su, aka kuma manta da su.

Lokacin da iftila’i ya afku a Jihohin Filato da Benuwe a tsakiyar 2025, ba saƙo ta aike da shi; cikin gaggawa ta garzaya domin jajanta musu. Ta ziyarci waɗanda abin ya shafa, ta jajanta wa waɗanda suka rasa matsugunansu, sannan ta bayar da gudummawar Naira biliyan ɗaya ga kowace jihohin guda biyu. Daga baya a watan Agusta, ta ba da irin wannan agaji da ya kai kimanin Naira biliyan ɗaya ga al’ummomin da ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar Neja tare da buhunhunan shinkafa da kayan sawa 2,000.

A watan Satumba, ta mayar da bikin cikarta shekaru 65 zuwa hidimar ƙasa, inda ta tara kuɗi kimanin  Naira biliyan 20.4, domin kammala ginin ɗakin karatu na ƙasa da aka daɗe ba a yi ba tare da yin watsi da shi a Abuja. Sannan, ta ƙi karɓar wasu kyaututtuka da aka ba ta, wanda hakan ke nuna kyakkyawan shugabanci na-gari.

Tausaya Wa Nakasassu

Tausayinta ga nakasassu ya bayyana a fili cikin shirin nan ‘Renewed Hope Initiatiɓe’, a ɓangaren nan na koyar da sana’a’i, wanda ya horar da aƙalla mutum 1,200 ilimin kwamfuta, samar da ‘yan kasuwa tare da horar da wasu.  Ta kuma ba da tallafin kiwon lafiya da wayar da kan jama’a tare da tantance ‘yan Nijeriya sama da 100,000 masu fama da cututtukan hawan jini, ciwon siga da kuma matsalar ido, domin tabbatar da ko suna ɗauke da cututtukan tare da ɗaukar matakan gaggawa.

Ta hanyar dagewa wajen ganin shirin ya tafi yadda ya kamata, Sanata Tinubu ta gabatar da kyakkyawan tsari, domin aiwatar da ayyukan jin ƙai.  Dagewarta kan nuna gaskiya, ya sa shirin RHI ya samu karramawa daga ƙungiyoyin farar hula da sauran abokan ci gaban ƙasa da ƙasa.

Sabunta Harkokin Ilimi

Tsohuwar malamar makaranta, Sanata Tinubu na kallon ajujuwa a matsayin wurin da aka samar da sabbin sauye-sauye.  Shirin da ta samar na matasa masu ilimi, wanda aka ƙaddamar a shekarar 2024, aka kuma sake faɗaɗa shi a 2025, na tallafa wa ɗalibai masu hazaƙa, waɗanda iyayensu ke da ƙaramin ƙarfi (Talakawa), wanda ya dace da su tare da ba su shawarwari, musamman ta fuskar harkar ilimin kimiyya da fasaha.  Fiye da ɗalibai 1,200 a halin yanzu sun samu damar shiga shirin, wanda ke nuni da cewa; sama da kashi 95 cikin 100 na waɗanda suka rabauta, ba su taɓa mantawa da wannan abin alhairi da aka yi musa ba.

Tasirin Abin Da Za A Iya Ƙirgawa Da Kuma Wanda Ke Shafar Ruwa Kai Tsaye

A duk fadin Najeriya, za a iya ƙirga ayyukanta, ba kawai a ƙididdiga ba, a cikin labarai.

Mata manoma 20,000 a halin yanzu, suna samun kuɗin shiga akai-akai, saboda tallafin noma da horo na RHI.  Dubban ɗalibai, sun faɗa kasadar ficewa daga makarantusu, amma yanzu ƙarƙashin wannan shiri nata, sun koma azuzuwansu sakamakon bayar da tallafin karatun da ta yi.   

Haka zalika, sama da ‘yan Nijeriya 100,000 ne aka yi wa gwajin kamuwa da cututtuka masu tsanani daban-daban, sannan da dama daga cikinsu sun samu tallafin ceton rai. Yanzu haka, tsofaffi dubu biyar ne ke cin gajiyar alawus-alawus na yau da kullun da kuma zuwa duba lafyarsu, yayin da nakasassu kuma aka ba su kayan aiki, domin fara sana’o’insu, wasu kuma da kansu sun zama masu horar da su.

A kowane irin hali, alƙalumman na ba da labari iri guda: a ƙarƙashin Sanata Tinubu, tausayi ya zama shi ne abin aunawa, sannan kuma abubuwan da ake sa rai da su, sun tabbata.

Imani, Iyali da kuma Amfanin Shugabanci

Kasancewarta mai tsananin tausayi da gaskiya, jagora tagari, mai kuma son yin aiki ta hanyar yin haɗin gwiwa, Sanata Tinubu na ɗaya daga cikin waɗanda ke jagorantar al’ummar da samar da haɗin kai tare da tausayinsu.  Ta auri Shugaba Bola Ahmed Tinubu, sannan ta daidaita buƙatun shugabancin ƙasa da iyali, imani da kuma tawali’u.

Nutsuwa da halinta da kuma ɗabi’un aikinta, sun haifar da sha’awa; har ma daga masu suka, suna sake fasalin ofishin Uwargidan Shugabancin a matsayin ɗaya daga cikin kulawa, maimakon alama.  Ta nuna cewa, mulki a cikin lumana, ka iya haifar da sakamako mai kyau tare da kuma tausayi.

ShareTweetSendShare MASU ALAKA Manyan Labarai Dauda Lawal Gwarzon Gwamnan 2025: Ceto Zamfara Domin Ci Gaba October 24, 2025 Manyan Labarai Buƙatar Daƙile Badaƙalar Amfani Da Takardun Karatun Bogi A Nijeriya October 24, 2025 Manyan Labarai Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 50, Sun Daƙile Hare-Hare A Borno October 23, 2025

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Gwarzon Kamfanin Samar Da Kayayyakin Gida Na Mai Da Gas Na Shekarar 2025 Kamfanin GEIL
  • Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu
  • Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello
  • Gwarzon Kamfanin Fasahar Kuɗaɗe Na Shekarar 2025, Opay Nigeria
  • Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales
  • Gwarzon Ma’aikacin Banki Na Shekarar 2025 Dakta Tony Okpanachi
  • Gwarzon Shugaban Kamfani Na Shekarar 2025 Gbenga Olu Komolafe
  • Thomas Etuh: Gwarzon Ɗan Kasuwa Na 2025
  • Gwarzuwar Shekarar 2025 Sanata Oluremi Tinubu