Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kashe ‘Yan kasar Lebanon Biyu Tare Da Jikkatan Wasu Biyu Na Daban
Published: 27th, October 2025 GMT
Mutane biyu ne suka yi shahada, yayin da wasu biyu suka jikkata a harin da Sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan gabashin kasar Lebanon
Hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamayar Isra’ila suka kai kan wata mota a garin Hafir yammacin Ba’alabak sun yi sanadiyyar shahadan mutane biyu tare da jikkata wasu biyu na daban a jiya Lahadi, a cewar wakilin gidan talabijin na Al-Mayadeen a Baka’a.
Sojojin mamayar Isra’ila sun kai hare-haren ne ta hanyar jiregen saman yaki kan motar da take dauke da fararen hula lamarin da ya yi sanadiyyar shahadan ‘yan ƙasar Lebanon biyu, wasu biyu kuma sun ji Rauni.
Majiyoyi sun kuma ruwaito cewa: Wani jirgin saman yakin Isra’ila mara matuki ciki ya harba makamai masu linzami guda uku a kusa da garin Bodai, wanda ke yammacin birnin Ba’alabek a kwarin Beka’a na Lebanon.
A kwarin Bekaa, gabashin Lebanon, wani mutum ɗan Lebanon ya mutu a wani hari da jiragen saman Isra’ila marasa matuki suka kai wa wata mota a kan hanyar zuwa garin Nabi Sheet, a cewar ma’aikatar lafiya ta Lebanon.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Amnesty International Ta Bukaci Bayyana Makomar Masu Fafutukar Kare Hakkin Bil’Adama Da Suka Bace A Uganda October 27, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawa Sun Yi Da’awar Kwace Karin Wasu Garuruwa A Sudan October 27, 2025 Qalibaf: Sakon Iran, Rasha da China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi October 27, 2025 Sheikh Naim: Hezbollah a shirye take ta fuskanci Isra’ila idan yaki ya barke October 27, 2025 Catherine Connolly ta lashe zaben shugaban Ireland October 27, 2025 Hamas ta sake jaddada wajabcin aiwatar da Shirin tsagaita wuta a Gaza October 27, 2025 Sudan: Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun karyata RSF kan kwace iko da El Fasher October 27, 2025 Araghchi : Iran na maraba da tattaunawar diflomatsiyya da Amurka amma cikin mutunta juna October 26, 2025 Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru October 26, 2025 Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila October 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Lebanon: An Sami Shahidai 3 Sanadiyyar Hare-haren HKI A Kudancin Lebanon
Ma’aikatar kiwon lafiyar kasar Lebanon ta sanar da shahadar mutum daya da kuma jikkatar wani sanadiyyar harin da HKI ta kai wa wata mota a garin Zudhar dake gundumar Nabadhiyya.
Tashar talabijin din ‘almayadin’ ta bayar da laabrin cewa a jiya Juma’a sojojin HKI sun bude wuta a cikin Lebanon daga kan iyakar ‘alhamamis”. Bude wutar da manyan bindigogi ya kuma shafi kudancin birnin al-khayam.
Har ila yau birnin na alkhayam ya fuskanci wasu hare-hare daga HKI da ta yi amfani da jiragen sama marasa matuki.
HKI tana ci gaba da keta tsagaita wutar yaki da aka yi tun a 27 ga watan Aprilu 2024.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Isra’ila Kan Kasar Lebanon October 24, 2025 Rasha Ta Jaddada Cewa: Kasashen Turai Sun Taka Doka Kan Batun Makamashin Nukiliyar Iran October 24, 2025 Ayatullahi Khatami Ya Ce: Shugaban Kasar Amurka Trump Dan Ta’adda Ne October 24, 2025 Shugaban Amurka Ya Ce: Za Su Dauki Matakin Soji Kan Kasar Venezuela Nan Gaba Kadan October 24, 2025 Gwamnatin Iraki Ta Yi Allah Wadai Da Mamaye Yankin Yammacin Kogin Jordan Na Falasdinu October 24, 2025 ‘Yan Sandan Kasar Ghana Sun Tseratar Da ‘Yan Najeriya 57 Da Aka Yi Fasakwaurinsu October 24, 2025 Trump Ya Dakatar Da Tattaunawar Kasuwanci Da Kasar Canada October 24, 2025 Gaza: Tasirin Rashin Abinci Mai Gina Jiki Da Magani Zai Ci Gaba Har Zuriya Mai Zuwa October 24, 2025 Iran Ta Lashe Kambun Duniya Na Kokawar Gargajiya October 24, 2025 Pezeshkian: Iran za ta gwammace takunkumi a kan mika wuya October 24, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci