Dakarun Kai Daukin Gaggawa Sun Yi Da’awar Kwace Karin Wasu Garuruwa A Sudan
Published: 27th, October 2025 GMT
Rundunar Rapid Support Forces ta Dakarun Kai Daukin Gaggawa a Sudan ta karɓe iko da Barbi da El Fasher a daidai lokacin da ake gargaɗin jin kai
Rundunar Rapid Support Forces ta Dakarun Kai Daukin Gaggawa ta sanar da gwace iko da birnin El Fasher, babban birnin jihar Darfur ta Arewa, jim kaɗan bayan sanar da ikonta a Barbi a Arewacin Kordofan.
Rahotannin cikin gida sun yi gargaɗin jin kai sun yi magana game da kisan gilla da kuma ƙaura daga wurare daban-daban, kuma matsin lamba na ƙasashen duniya yana ƙaruwa don rage lamarin da kuma sauƙaƙe hanyoyin samun agaji zuwa yammacin Sudan.
Abubuwan sun ƙaru a jihohin Arewacin Darfur da Arewacin Kordofan bayan da Rundunar Kai Daukin Gaggawa ta sanar da ikonta a Barbi a Arewacin Kordofan. Wannan ya biyo bayan sanarwar da rundunar ta biyu ta bayar cewa sun karɓi iko da El Fasher, babban birnin jihar Darfur ta Arewa.
Majiyoyin soji da na ‘yan jarida sun nuna cewa abin da ya faru ba zai wuce wani mataki na dabara da aka yi niyya don ƙirƙirar rundunar tsaro da kuma ƙarfafa sojojin abokan hamayya ba, kamar abin da ya faru a yaƙe-yaƙen da suka gabata a yankin.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Qalibaf: Sakon Iran, Rasha da China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi October 27, 2025 Sheikh Naim: Hezbollah a shirye take ta fuskanci Isra’ila idan yaki ya barke October 27, 2025 Catherine Connolly ta lashe zaben shugaban Ireland October 27, 2025 Hamas ta sake jaddada wajabcin aiwatar da Shirin tsagaita wuta a Gaza October 27, 2025 Sudan: Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun karyata RSF kan kwace iko da El Fasher October 27, 2025 Araghchi : Iran na maraba da tattaunawar diflomatsiyya da Amurka amma cikin mutunta juna October 26, 2025 Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru October 26, 2025 Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila October 26, 2025 Hamas : Ba za mu bari Isra’ila ta sami hujjar ci gaba da yaki a Gaza ba October 26, 2025 ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa October 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
কীওয়ার্ড: Kai Daukin Gaggawa
এছাড়াও পড়ুন:
Ghana ta yi Allah wadai da cin mutuncin ‘yan kasarta da ke balaguro a Isra’ila
Ghana ta yi Allah-wadai da abin da ta bayyana a matsayin cin mutuncin ‘yan kasarta a filin jirgin sama na Ben Gurion na Isra’ila, bayan da aka tsare wasu fasinjoji ko kuma aka yi musu korar kare, ta kuma ce tana tunanin daukar irin wannan matakin na ramuwar gayya.
Ma’aikatar harkokin wajen Ghana ta bayyana a cikin wata sanarwa a ranar Laraba cewa, ‘yan kasar bakwai da suka hada da ‘yan majalisar wakilai hudu, an tsare su ba tare da wani dalili ba, kuma an sake su ne bayan shafe sa’o’i masu yawa ana tatatunawa ta shiga tsakani na diflomasiyya, yayin da aka kori wasu uku.
Tawagar majalisar ta kasance tana halartar wani taron kasa da kasa kan harkokin tsaro ta yanar gizo a Tel Aviv, yayin da fasinjoji ukun da aka kora a ka tasa keyarsu zuwa Ghana.
Sanarwar ta kara da cewa, “wannan dabi’a ta cin mutunci na mahukumomin Isra’ila abu ne mai matukar tayar da hankali kuma ba za a amince da shi ba,” ta kara da cewa “Ma’aikatar harkokin wajen kasar za ta gayyaci jami’an ofishin jakadancin Isra’ila da ke birnin Accra domin mika musu sako na nuna bacin rai da kakkausar murya.
Ma’aikatar ta bayyana cewa, “Ikrarin gwamnatin Isra’ila na cewa ofishin jakadancin Ghana ya gaza bayar da hadin kai wajen mayar da ‘yan kasar, kwata-kwata ba shi da tushe,” ta kara da cewa “aikin da jami’an Ghana suka yi a Tel Aviv ya kasance mai daukar hankali tare da bin dokokin kasa da kasa.”
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Sakamkon Jin Ra’ayi: Yawancin Amurkawa na adawa da kai hari kan Venezuela December 11, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Kasashen Nijeriya Da Saudiyya Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Tsaro Ta Shekaru 5 December 10, 2025 Shugaban Kasar Iran Yace Mata Su ne Ginshin Gina Makomakar Kowacce Kasa December 10, 2025 Iran Ta yi Tir Da Kisan Karen Dangin Isra’ila A Gaza A Ranar Yaki Da Kisan Kiyashi Ta MDD December 10, 2025 Borkina Faso Ta Saki Sojojin Sama Na Najeriya 11 Da ta Kama Bayan Jirginsu Yayi Saukar Gaggawa. December 10, 2025 Hamas Ta yi Tir Da Sabbin Matsugunan Yahudawa Da Isra’ila Ke yi A Yankunan Da Ta Mamaye December 10, 2025 Iran Tana Daukar Bakwancin Taron BRICS Na Binciken Kimiya Da Kuma Ci Gaban Ilmi December 10, 2025 Nasarar Da Iran Ta Samu A Yakin Kwanaki 12 Kan HKI Yana Jawo Hankalin Kasashen Duniya December 10, 2025 ‘Yan Ta’adda Sun Kai Hare-Hare Kan Sojojin Pakistan Sun Kuma Kashe 6 Daga Cikinsu December 10, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci