Venezuela Ta Bada Sanarwan Sabbin Matakan Tsaro A Kan Iyakar Kasar Da Colombia
Published: 16th, October 2025 GMT
Shugaban kasar Venezuelan Nicolás Maduro ya bayyana sabbin matakan tsaro a kan iyakar kasar da kasar Colombia bayan da gwamnatin Amurka ta sabonta sabbin matakai na nuna adawa da gwamnatin kasar.
Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana cewa shugaban ya shelanta wannan sabbin matakan tsaro ne bayan da gwamnatin shugaba Trump ba bawa hukumar CIA izinin aiki tukuru don kifar da gwamnatin shugaba Madoro na kasar Venezuela.
Sabbin matakan tsaron dai sune kyautata tsaro a kan iyakar kasar da kasar Colombia wanda ya hada kan iyakoki da kasar a cikin Jihohin, Táchira, Apure, da kuma Amazonas wadanda suke kan iyakoki mafi tsawo da kasashe makobta.
Yace tabbatar da taro a kan iyakokin kasar Colombia da wadan nan jihohi yana da matukar Muhimmanci. Yace mutanen kasar Venezuela mutanen ne wadanda suke son zaman lafiya da kuma mutunci da kuma kare mutuncinsu.
Jaridar NewYork Times ta Amurka ta nakalto shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bawa hukumar leken asiri na kasar CIA a ranar talata kan cewa ta tsara masa yadda zai kwace kasar Venezuela daga hannun Nicolas Madoro daga ciki har da kai hare-hare kan kasar idan ya kama.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label Name* Email* Website Label Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Tarayyar Afirka AU, Ta Jingine Samuwar Madagaska Daga Cikin Kungiyar October 16, 2025 Iran Ta Jaddada Cewa: A Shirye Take Ta Tattauna Amma Ba Zata Amince Da Juya Akalarta Ba October 16, 2025 Kasashen Iran Da Tunusiya Sun Jaddada Karfafa Alaka A Tsakaninsu A Bangarori Da Dama October 16, 2025 Kasar Afirka Ta Kudu Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Shari’ar Neman Hukunta Isra’ila Kan Batun Gaza October 16, 2025 Gwamnatin Kamaru Ta Gargadi Dan Takarar Da Ya Shelanta Kansa A Matsayin Wanda Ya Lashe Zabe October 16, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kungiyar NAM Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Venezuela October 16, 2025 Sojojin Pakistan Sun Tarwatsa Tankokin Yaki 6 Na Afghanistan A Rikicin kan Iyaka October 15, 2025 Tawagar Super Eagles Ta Nijeriya Ta Lallasa Benin Da ci 4-0 A Uyo October 15, 2025 Matakin Kasashen Yamma Na Maidowa Da Iran Takunkumi Ya Sabawa Doka. October 15, 2025 Kasar Indunusiya Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Alummar Falasdinu October 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kalaman Kin Jinin Iran Da Trump Ya Yi A Majalisar Dokokin Isra’ila
Kasar Iran ta yi Allah wadai da kalaman kin jinin Iran da Trump ya yi a majalisar dokokin Isra’ila ta Knesset
Ma’aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da zarge-zarge marasa tushe da kuma da’awar rashin gaskiya da rashin kunya da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kan Iran, wanda ya yi a ranar Litinin a zauren majalisar dokokin yahudawan sahayoniya a gaban masu aikata laifukan kisan kare dangi.
A cewar wani rahoto da ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar a jiya Talata, sanarwar ta ce: Amurka a matsayinta na kasar da ta fi kowacce kasa samar da ayyukan ta’addanci a duniya, kuma mai goyon bayan gwamnatin sahayoniyya ‘yan ta’adda masu aikata muggan laifuka, ba ta da wata kima wajen zargin wasu.
Bayanin ya ci gaba da cewa: Al’ummar Iran a yayin da suke mika godiya ta musamman ga jarumin da ba a taba ganin irinsa ba na kasar Iran da ma na yankin, Shahidai Hajj Qassem Soleimani, wanda ya taka rawa mara misaltuwa wajen tunkarar ta’addancin kungiyar ISIS da Amurka ta kafa, ba za su taba yafe ko manta da wannan danyen aikin da Amurka ta aikata na kashe wannan mutumi da mukarrabansa ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka A Lokacin Yaki, Iran Ta Tarwatsa Wata Cibiyar Leken Asirin Yahudawan Sahayoniyya Da Ke Yankin Farar Hula October 15, 2025 Shugaban Kasar Columbia Ya Yi Dirar Mikiya Kan Donald Trump Kan Bai Wa Isra’ila Makamai October 15, 2025 Kungiyar Jihadul-Islami Ta Falasdinu Ta Ce; ‘Yantar Da Fursunonin Falasdinawa Abu Ne Mai Muhaimmanci October 15, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Cewa: Sake Gina Gaza Zai Ci Dala Biliyan 70 October 15, 2025 Araghchi : Trump bai cancanci mai samar da zaman lafiya ba October 14, 2025 UNDP : An ruguza fiye da kashi 80 cikin 100 na gine-ginen Gaza October 14, 2025 Sojojin Madagaska sun karbe mulkin kasar October 14, 2025 Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu October 14, 2025 Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci