Aminiya:
2025-08-12@15:59:25 GMT
Alhaji Aminu Ɗantata ya rasu yana da shekaru 94
Published: 28th, June 2025 GMT
Allah Ya yi wa hamshakin Attajiri, Alhaji Aminu Ɗantata rasuwa.
Alhaji Aminu Ɗantata ya rasu yana da shekaru 94 bayan fama da rashin lafiya.
Ɗaya daga cikin attajirai mafiya arziki a nahiyar Afirka, ya rasu ne a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE.)
.উৎস: Aminiya
কীওয়ার্ড: Aminu Ɗantata ya rasu
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Gudanar Da Gwajin Farko Na Gagarumin Bikin Murnar Cika Shekaru 80 Da Cimma Nasarar Yakin Kin Jinin Harin Dakarun Japan
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp