Tarayyar Afirka AU, Ta Jingine Samuwar Madagaska Daga Cikin Kungiyar
Published: 16th, October 2025 GMT
Bayan juyin mulkin da aka yiwa Andry Rajolina a kasar Madagaska kungiyar tarayyar Afirka ta bada sanarwan jingine kasar daga zama mama a cikinta har zuwa abinda hali yayi. \
Tashar talabijin ta Almayadin ta nakalto majiyar kungiyar AU na bada wannan sanarwan, kwana guda bayan da sojoji suka yi juyin mulki wa shugaba Andria Rajolina juyin mulki a tsibirin Madagaska.
Sabon shugaban kasar Madagaska Micheil Rondri Yorinina ya bayyana cewa zai yi rantsuwar kama aiki a matsayin shugaban kasar zuwa lokacinda kasar zata koma cikin hayyacinta. Sannan a san abinda za’a yi.
Mutanen kasar Madagaska dai sun dade suna zanga-zangar bukatar Rajolina ya sauka tunda ya kasa kyautata rayuwar mutanen kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Iran Ta Jaddada Cewa: A Shirye Take Ta Tattauna Amma Ba Zata Amince Da Juya Akalarta Ba October 16, 2025 Kasashen Iran Da Tunusiya Sun Jaddada Karfafa Alaka A Tsakaninsu A Bangarori Da Dama October 16, 2025 Kasar Afirka Ta Kudu Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Shari’ar Neman Hukunta Isra’ila Kan Batun Gaza October 16, 2025 Gwamnatin Kamaru Ta Gargadi Dan Takarar Da Ya Shelanta Kansa A Matsayin Wanda Ya Lashe Zabe October 16, 2025 Ministocin Harkokin Wajen Kungiyar NAM Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Venezuela October 16, 2025 Sojojin Pakistan Sun Tarwatsa Tankokin Yaki 6 Na Afghanistan A Rikicin kan Iyaka October 15, 2025 Tawagar Super Eagles Ta Nijeriya Ta Lallasa Benin Da ci 4-0 A Uyo October 15, 2025 Matakin Kasashen Yamma Na Maidowa Da Iran Takunkumi Ya Sabawa Doka. October 15, 2025 Kasar Indunusiya Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Alummar Falasdinu October 15, 2025 Isra’ila Za Ta Sake Kai Hare-hare Idan Ta Karbi Dukkan Mutanenta Da Hamas Ta Kama. October 15, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
UNDP : An ruguza fiye da kashi 80 cikin 100 na gine-ginen Gaza
Hukumar ci gaban kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ta fitar da wani rahoto dake cewa an ruguza fiye da kashi 80 cikin 100 na gine-ginen zirin Gaza.
UNDP ta ce, a Gaza kadai an lalata fiye kashi 92 cikin 100 na gine-ginen birnin.
Kakakin hukumar ya bayyana rugujewar gine-ginen da ”mummuna”,inda ta kiyasta cewa akwai akalla tan miliyan 55 na baraguzai da ke bukatar sharewa a yankin.
UNDP ta ce tuni ta fara aikin share baraguzan yankin, amma barazanar abubuwan fashewa da aka binne na kawo musu cikas a aikin.
Hukumar ta kara da cewa akwai gawarwakin mutane da ake ta tonowa yayin aikin.
Majalisar Dinkin Duniya da Bankin Duniya da kungiyar Tarayyar Turai sun kiyasta bukatar dala biliyan 70 domin sake gina Gaza.
shugaban kasar Turkiyya, Recep Tayyib Erdogan dake cikin shugabannin da suka ratabba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza ya ce ya yi imanin cewa za a samar da kudin sake gina Gaza.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi : Trump bai cancanci mai samar da zaman lafiya ba yayin da yake haifar da yake-yake October 14, 2025 Sojojin Madagaska sun karbe mulkin kasar October 14, 2025 Trump ya ce zai yi shawara game da batun kafa kasar Falasdinu October 14, 2025 Islamic Jihad : jarumtakar ‘yan gwagwarmaya ce ta haifar da sako fursunonin falasdinawa October 14, 2025 Aragchi Yana Uganda Don Halattan Taron Ministocin Kungiyar NAM October 14, 2025 Iran Ta Jadda Cewa A Shirye Take Ta Kare Kanta A Duk Wani Yaki Wanda Makiya Zasu Dora Mata October 14, 2025 Ma’aikatar Harkokin wajen Kasar Iran Ta Yi Tir Da Jawabin Trump A Knesset Ta HKI October 14, 2025 An Gudanar Gagarumar Zanga Zangar Goyon Bayan Falasdinawa A Australia Da Indonasia October 14, 2025 Syria: Busaina Sha’aban Ta Karyata Labaran Da Aka Danganta Ma Ta Na Ganawa Da Jami’an Iraniyawa October 14, 2025 Mahalarta Taron ‘Sherm-Sheikh” Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya October 14, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci