HausaTv:
2025-10-30@15:37:37 GMT

An Kafa Dokar Ta Baci A Birnin Darul-Salam Saboda Tarzoman Zaben Shugaban Kasa

Published: 30th, October 2025 GMT

An sanya dokar hana fita a babban birnin Tanzaniya bayan zaben da aka yi cikin tashin hankali

‘Yan sandan Tanzaniya sun sanar da dokar hana fita da dare a birnin Darul-Salam, babban birnin tattalin arzikin kasar, a ranar Laraba da yamma bayan zanga-zangar da ta barke a daidai lokacin da ake gudanar da zaben shugaban kasa, wanda ake sa ran Shugaba Samia Suluhu Hassan za ta lashe bayan an cire babban dan takarar jam’iyyar adawa.

Kungiyar sa ido kan intanet ta NetBlocks ta ruwaito cewa: An katse ayyukan intanet a fadin kasar, yayin da bidiyo ke yawo a shafukan sada zumunta suna nuna matasa suna jifan jami’an tsaro da kuma kone-kone wasu gidajen man fetur.

Shaidun gani da ido sun kuma bayar da rahoton zanga-zangar nuna fushi a unguwanni da dama na Darul-Salaam, ciki har da kona ofishin gwamnati na yankin.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Rasha Da Amurka Sun Sake Dawo Da Gwaje-gwajen Makaman Nukiliya October 30, 2025 Kasar Czech Ta Hana Wa Wani Sojan HKI Shiga Kasar Bisa Gargadin  Faransa October 30, 2025  Sojojin HKI Sun Kutsa Kudancin Lebanon October 30, 2025 Adadin Falasdinawan Da Su Ka Yi Shahada A Cikin Sa’o’i 24 Sun Haura 100 October 30, 2025 Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka October 30, 2025 Pakistan Tayi Barazanar Daukar Mataki Bayan Rushewar Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Da Afghanistan. October 29, 2025 IRS: Sanya Sabbin Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Haifar Da Mummunan Sakamakon A Yankin October 29, 2025 An saka dokar Ta Baci  Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya October 29, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Tantance Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Kasar October 29, 2025 Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

উৎস: HausaTv

এছাড়াও পড়ুন:

Amurka ta tsare wani dan jarida musulmi saboda sukar Isra’ila

Wata hukumar shige da fice da kwastam ta Amurka (ICE) ta tsare wani dan jarida mai sharhi kan harkokin siyasa, Sami Hamdi, a filin jirgin sama na San Francisco saboda sukar da ya yi wa Isra’ila a yayin wani rangadin jawabai da ya yi a Amurka.

A wata sanarwa da ta fitar, kungiyar CAIR ta ce an tsare Hamdi ne a filin jirgi sama na San Francisco.

A ranar Lahadi CAIR ta yi kira da sake shi kuma ta zargi Trump da tsare shi saboda sukar da yake yi wa Isra’ila.

Masu goyon baya da masu fafutukar kare hakkin jama’a sun ce tsare Hamdi wani lamari ne na ramuwar gayya ta siyasa ga masu sukar Isra’ila, wadanda ake hukunta su a kan iyaka kafin ma su sami damar yin magana.

Tun lokacin da Isra’ila ta fara kai hari kan Gaza a ranar 7 ga Oktoba, 2023, akalla Falasdinawa 68,000 ne suka mutu yayin da wasu 170,000 suka jikkata, yawancinsu mata da yara.

Kwararru sun yi gargadin cewa adadin wadanda suka mutu na iya kaiwa daruruwan dubbai da zarar an gano wadanda suka bata ko kuma aka binne a karkashin baraguzan ginin.

A baya bayan nan dai Trump ya tsaurara matakan shige da fice, ciki har da shirye-shiryen na kafofin sada zumunta, akan masu nuna goyan Falasdinawa da kuma dawa da hare-haren Isra’ila kan Gaza.

Share

0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Kashi 84% na ‘yan Faransa ba su gamsu da Macron ba a matsayin Shugaba October 27, 2025 Iran ta bukaci MDD ta nisanci nuna bangaranci game da masu keta dokokin duniya   October 27, 2025 Kamaru : Paul Biya, ya lashe zaben shugaban kasa a karo na takwas October 27, 2025 An Nada Birgediya Janar Qarshi A Matsayin Mataimakin Babban Kwamandan Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci   October 27, 2025 Hamas Ta Ce: Kungiyar Ta Ba Da ‘Yanci Ga Masu Shiga Tsakani Zabar Membobin Kwamitin Gudanar Da Gaza October 27, 2025 Sojojin Mamayar Isra’ila Sun Kashe ‘Yan kasar Lebanon Biyu Tare Da Jikkatan Wasu Biyu Na Daban October 27, 2025 Amnesty International Ta Bukaci Bayyana Makomar Masu Fafutukar Kare Hakkin Bil’Adama Da Suka Bace A Uganda   October 27, 2025 Dakarun Kai Daukin Gaggawa Sun Yi Da’awar Kwace Karin Wasu Garuruwa A Sudan October 27, 2025 Qalibaf: Sakon Iran, Rasha da China ga MDD manuniya ce ta hadin gwiwa mai karfi October 27, 2025 Sheikh Naim: Hezbollah a shirye take ta fuskanci Isra’ila idan yaki ya barke October 27, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci About Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS News Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Explore Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS Ka’idojin Amfani Hakkin Mallaka Ku Tuntube Mu Jaridu Sitemap RSS

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Kungiyar Rapid Support Forces Ta Sanar Da Kafa Kwamitin Bincike Kan Cin Zarafin Al’umma A El Fasher
  • An saka dokar Ta Baci  Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya
  • Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai
  • Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan
  • Al-Burhan: Sojojin Sudan Sun Janye Daga El-Fasher Saboda Kare rayukan Fararen Hula
  • An Yi Girgizar Kasa Mai Karfi A Kasar Turkiya
  • Alassan Ouattara Na Kasar Ivory Coast Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa
  • Amurka ta tsare wani dan jarida musulmi saboda sukar Isra’ila
  • Kamaru : Paul Biya, ya lashe zaben shugaban kasa a karo na takwas