Gwamnatin Tarayya Ta Saki Naira Biliyan 2.3 Ga ASUU
Published: 30th, October 2025 GMT
Dr. Alausa ya ce, za a fitar da kudaden ne ta Ofishin Akanta Janar na Tarayya (OAGF), wanda hakan ke nuna kudirin Shugaba Bola Tinubu na biyan basussukan da ya gada domin karfafa kwarin gwiwar ma’aikata a manyan makarantu.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA34 A Kasuwar Jari Ta Duniya October 29, 2025
এছাড়াও পড়ুন:
Gwamnatin Kano Ta Haramta Sabuwar Hisbah Da Ganduje Ke Shirin Ƙirƙirowa
Gwamnatin Jihar Kano ta fitar sanarwar umarnin haramta kafa wa, da ɗaukar aiki da gudanar da duk wata ƙungiyar Hisbah mai zaman kanta a jihar, inda ta dakatar da ƙungiyar Independent Hisbah Fisabilillahi da tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ke shirin Ƙirƙirowa.
Kwamishinan yaɗa labarai ne ya sanar da hakan a taron manema labarai a Kano, yana mai cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya rattaba hannu kan umarnin ne domin kare zaman lafiya da kuma kare sahihancin Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da doka ta kafa.
Dalilin Da Suka Sa Hisbah Ta Dakatar Da Auren Ƴan TikTok A Kano Ƙirƙirar Hisbah Mai Zaman Kanta: Kungiyar Lauyoyi ‘Yan Kano Ta Shigar Da Tinubu ƘaraUmarnin ya bayyana cewa duk wani yunƙuri na ɗaukar aiki, da horarwa ko tura mutane don kafa wata Hisbah ta daban haramun ne, kuma ba shi da inganci a doka. Gwamnati ta umurci jami’an tsaro su dakatar da duk wani motsi da kuma bincikar masu ɗaukar nauyin ƙungiyar.
ADVERTISEMENTGwamnatin ta kuma gargadi jama’a da su guji shiga ko tallafa wa ƙungiyar da aka haramta, tana mai cewa duk wanda ya bin umarnin zai fuskanci hukunci bisa dokokin jihar kuma umarnin ya fara aiki nan take.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA