An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest
Published: 30th, October 2025 GMT
An yi taron musamman na Rasha bisa taken “Kirkire, bude kofa da more Ci Gaba” a ran 27 ga watan nan da muke ciki, wanda babban rukunin gidajen rediyo da talibijin na kasar Sin wato CMG ya shirya tare da gudanarwa a Moscow.
A cikin jawabinsa ta bidiyo, shugaban CMG, Shen Haixiong, ya bayyana cewa, an kammala cikakken zama na 4 na kwamitin tsakiya na 20 na jam’iyyar kwaminis ta kasar dake jawo hankalin duniya cikin nasara a Beijing.
Bugu da kari, a ranar 27 ga Oktoba, an gudanar da taron musamman na Bahrain a babban birninta Manama, da kuma taron musamman na Hungary a Budapest, duka a kan taken “Kirkire da bude kofa da more Ci Gaba”. (Amina Xu)
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
Ina Fatan Buga Kofin Duniya Na 2026 — Messi
Messi, wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau takwas, zai cika shekaru 39 a watan Yuni mai zuwa.
Ya ce yana jin daɗin zama a Miami bayan shekaru masu yawa da ya shafe a Barcelona da kuma lokacin da ya yi a Paris Saint-Germain.
Messi ya buga wasanni 195 tare da Argentina, inda ya zura ƙwallaye 114, kuma ya taimaka musu wajen lashe manyan kofuna kamar Copa América, Finalissima, da Kofin Duniya na 2022 a Qatar.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA