Leadership News Hausa:
2025-12-14@23:56:47 GMT
Atiku Ya Soki Gwamnatin Tinubu Kan Sauya Sunayen Waɗanda Aka Yi Wa Afuwa
Published: 30th, October 2025 GMT
“Ba wasa ba ne yi wa mutane afuwa. Ya kamata ta zama alamar adalci da muradun ƙasa, ba dama ga masu aikata laifi ba,” in ji shi.
Atiku ya ce wannan lamari ya nuna cewa gwamnatin ba ta da tsari, sannan ya buƙaci a wallafa cikakken jerin sunayen mutanen da aka fara yi wa afuwa domin ‘yan Nijeriya su san gaskiya.
এছাড়াও পড়ুন:
Kotun Ƙoli Ta Tabbatar Da Hukuncin Kisa Kan Maryam Sanda
Alkalin ya kuma bayyana cewa ba daidai ba ne bangaren zartarwa ya yi rangwame ga hukuncin kisa yayin da har yanzu ana da karar daukaka kara a gaban kotu. Don haka, kotun ta kori daukaka karar Maryam Sanda gaba ɗaya tare da tabbatar da hukuncin kisa da kotunan ƙasa suka yanke mata.
ShareTweetSendShare MASU ALAKA