Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Sun Nuna Gamsuwar Jama’a Ga Tsarin Jagoranci Na Sin
Published: 28th, October 2025 GMT
Kuri’un na jin ra’ayin jama’a da kafar CGTN ta kasar Sin, da jami’ar Renmin ta kasar suka gudanar, karkashin cibiyar tattauna harkokin kasa da kasa a sabon zamani, sun tattaro ra’ayoyin jama’a daga manyan kasashen duniya masu tasowa, da ma na kasashe masu samun saurin ci gaba. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
ShareTweetSendShare MASU ALAKAএছাড়াও পড়ুন:
Sudan: Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun karyata RSF kan kwace iko da El Fasher
Dakarun sa kai na Jama’a a Arewacin Darfur sun fitar da wata sanarwa a ranar Lahadi suna musanta rahotannin kafofin watsa labarai game da faduwar birnin El Fasher a hannun Dakarun RSF, tare da bayyan hakan a matsayin farganda da kuma yakin kwakwalwa.
Sanarwar ta ce, “A halin yanzu ana fuskantar wani kamfen na kafofin watsa labarai na ƙarya da nufin tayar da hankali da kuma karya zukatan mayakan, idan aka yi la’akari da cewa kwace hedikwatar rundunar na nufin faduwar birnin baki daya.” Sanarwar ta jaddada cewa “El Fasher shi ne shinge kumakatangar karfe da ta hana makiya kaiwa ga mafarkinsu.
Sanarwar ta zo ne sa’o’i bayan da Rundunar RSF ta sanar da ikonta na hedkwatar sojojin sa kai a El Fasher, birni na ƙarshe da har yanzu ke ƙarƙashin ikon gwamnati a yankin Darfur na yammacin Sudan.
Masu fafutuka a Sudan sun ba da rahoton ci gaba da faɗa a cikin birnin, suna tabbatar da cewa Rundunar Sojojin Sudan ta dakile wani babban hari da Rundunar RSF da ta ƙaddamar daga sassa biyar. Faɗa ya ta’azzara ne a yankin gabashin birnin, inda Rundunar RSF ta sanar da kwace ginin bataliyar sojoji ta Shida.
Duk da haka, shaidu da majiyoyin manema labarai sun nuna cewa ginin da Rundunar RSF ta sanar da kamawa tsohon gini ne da babu komai a cikinsa. Bayani game da halin da ake ciki a El Fasher na cin karo da juna. Har yanzu babu wata sanarwa a hukumance da rundunar sojojin Sudan ta fitar kan batun.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Araghchi : Iran na maraba da tattaunawar diflomatsiyya da Amurka amma cikin mutunta juna October 26, 2025 Ana Zaman dar-dar gabanin bayyana sakamakon zaben shugaban kasa a Kamaru October 26, 2025 Faransa : An yi Zanga-zangar adawa da isar da makamai zuwa Isra’ila October 26, 2025 Hamas : Ba za mu bari Isra’ila ta sami hujjar ci gaba da yaki a Gaza ba October 26, 2025 ‘Yan Ivory Coast na jiran sakamakon zaben shugaban kasa October 26, 2025 Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Ce: Shugaban Amurka Zai Ci Gaba Da Kasancewa Cikin Rudu October 26, 2025 Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci Ya Ce: Iran, Rasha Da China Sun Aike Da Sako Mai Muhimmanci October 26, 2025 Ja’afari: Iran Tana Da Isassun Makamai Masu Linzami Masu Cin Zangogi Daban-Daban October 26, 2025 Dan Majalisar Dokokin Tarayyar Turai Ya Ce: Dole Ne A Hakunta Isra’ila Kan Laifukan Da Ta Aikata October 26, 2025 Mayakan Kungiyar Kurdawa Ta PKK Sun Fice Daga Turkiyya Zuwa Iraki October 26, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci