Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai
Published: 29th, October 2025 GMT
Shugaban kasar iran Mas’ud pezeshkiyan ya aike da sakon taya murna ga takwaransa na kasar Turkiya Rajab dayyib ardogan da ma alummar kasar na farincikin zagayowar ranar da kasar ta samu yancin kai, kuma ya jaddada muhimmancin kara kyautata dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Iran da Turkiya suna da alaka mai zurfa ta tarihi aladu da kuma dabarun yaki, a daidai lokacin da ake samun sauyi a yankin , akwai bukatar kasashen biyu sun kara hadin guiwa a fannonin kasuwanci tsaro da kuma diplomasiya, sakon na pezeshkiyan ya nuna aniyar iranta fifita yin hulda tsakanin kasashen biyu
Akwai abubuwa da dama da suka yi kama da juna tsakanin kasashen biyu masu abokantaka da yan uwantaka, pezeshekiyan, ya kara da cewa ta hanyar hadin guiwa da tattaunawa tsakanin iran da turkiya za su kara fadada yin aiki tare a fanni tattalin arziki, siyasa, aladu da kuma sauran abubuwa na kasa da kasa.
Acikin sanarwar da ya fitar a yau laraba pezeshkiyan ya ce inganta dangantaka tsakanin iran da turkiya yana da muhimmancin sosai a yankin da ma duniya baki daya, yace hadin guiwa mai karfi zai taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya tsaro da ci gaba ga kasashen biyu, dama yankin baki daya.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Bayan Kwace Birnin Al-Fasher Kungiyar Rapid Support Forces Suna Ci Zarafin Al’Umma October 29, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan October 29, 2025 Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Kawo Karshen Takunkumin Amurka Kan Kasar Cuba October 29, 2025 Jami’ar MDD Ta Musamman A Falasdinu Ta Soki Shirin Trump Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 29, 2025 Sojojin Isra’ila Na Kai Hare-Hare Kan Gaza A Matsayin Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 29, 2025 Larijani: Dangantakar Iran da Pakistan na iya komawa babban hadin gwiwa a tsakaninsu October 29, 2025 Iraki: Al-Sudani ya kirayi Irakawa da suka kare kundin tsarin Mulki ta hanyar fitowa zabe October 29, 2025 Abiy Ahmed: Habasha na bukatar sulhu kan rikicin teku tsakaninta da Eritrea October 29, 2025 Hare-haren Isra’ila Sun Kashe Mutane fiye da 60 a Gaza October 29, 2025 Senegal ta sake gano wasu shaidu kan kisan gillar da aka yi a lokacin mulkin mallaka October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Amince Ya Ziyarci Beirut
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bada sanarwan cewa ya amince ya ziyarci birninBeirut babban birnin kasar Lebanon tare da gayyatar tokwaransa na kasar Lebanon Yusuf Rajji, kuma kwana guda bayanda da Rajji ya ki amincewa ya zo tehran don tattaunawa tsakanin kasashen biyu.
Shafin yanar gizo na labarai ‘The National’ ta kasar Amurka ya ce Rajji ya bayyana halin da ake ciki a kasarsa a matsayin dalilin da zai hana shi zuwa Tehran. Ya kuma bada shawarar su hadu da Aragchi a wata kasa don tattaunawa kai tsaye kan shirin gwamnatin kasar na kwance damarar kungiyar Hizbullah.
Aragchi ya ce ya fahinci cewa HKI ce ta hana Rajji zuwa Tehran, amma shi zai je birnir Beirut don tattaunawa kai tsaye da jami’an gwamnatin kasar Lebanon kan shirinsu mai hatsari na kokarin kwance damaran kungiyar Hizbullah. Kafin haka dai gwamnatin kasar Iran ta caccaki gwamnatin kasar Lebanon a kan wannan shirin wanda zai kawo karshen kasar Lebanon a matsayin yentacciyar kasa.
Gwamnatin kasar Iran ce take goyon bayan kungiyar Hizbullah wacce ta yi karan tsaye wa HKI, ta kumahanata mamayar kasar Lebanon har’ila yau take goyon bayan gwagwarmayan Falasdinawa da HKI tun ranar 8 ga watan Octoban shekara ta 2023. Kasashen yamma musamman Amurka sun rasa yadda zasu da kungiyar wacce ta hana HKI burinta na mamayar kasar Lebanon da kuma kafa Isra’ila babba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Islami: Yaki Ba Zai Hana Iran Ci Gaba A Shirinta Na Makamashin Nukliya Ba December 12, 2025 Za A Yi Manyan Zabuka A Kasar Habasha A Watan Yuni Na 2026 December 12, 2025 Turkiya A Shirye Take Ta Aike Da Sojoji Zuwa Yankin Gaza December 12, 2025 Kremlin: Putin Ya Bayyana Wa Shugaba Maduro Na Venezuela Goyon Bayansa December 12, 2025 Ben Gafir Ya Sha Alwashin Rushe Kabarin Sheikh Izzuddin Alkassam December 12, 2025 Maduro: Amurka Ta Bude Sabon Salon Fashi Akan Doron Ruwa December 12, 2025 Ayatollah Khamenei : Iran na samun ci gaba duk da kalubale da dama December 11, 2025 Kyaftin Traoré : Yau Burkina ta zama misali a duniya December 11, 2025 Iran da Kazakhstan Sun rattaba hannu kan yarjeniyoyi da dama December 11, 2025 Hamas : Isra’ila ta gaza cika alkawarin da ta dauka kan yarjejeniyar tsagaita wuta December 11, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci