Amurka Ta Hana Marubuci Dan Nigeria Wole Soyinka Izinin Shiga Amurka
Published: 30th, October 2025 GMT
Marubucin nan na Najeriya wanda ya sami kyautar Nobel ta Adabi, Wole Soyinka ya bayyana cewa kasar Amurka ta janye izinin shiga Amurka na “Visa” da ta ba shi a shekarar da ta gabata.
Marubucin dan kasar Najeriya dan shekaru 91 ya furta cewa a shekarar 2016 ya keta ‘koren kati” da Amurka ta ba shi, tare da yin watsi da hakkinsa na zama a Amurka, saboda nuna kin amincewarsa da zabar Donald Trump a matsayin shugaban kasa a zangonsa na farko.
Soyinka ya kuma ce an bukace shi da ya sake jaddada neman izinin shiga cikin kasar ta Amurka,sai dai bai bayyana cewa ko zai sake neman visa din ba.
A ranar Talatar makon da ya shude ne dai Soyinka ya nuna wa ‘yan jarida wata wasika da karamin ofishin jakadancin Amurka dake birnin Ikko ya aike masa, da aciki yake nemansa da ya kai passort dinsa domin sake visa da aka ba shi.
Marubucin dan Najeriya ya kuma ce; A halin yanzu ba shi da visa ta zuwa Amurka, don haka wadanda suke gayyatar shi, sun san inda yake a Najeriya idan suna son ganinshi.
A shekarar 1986 ne dai aka bai wa Soyinka kyautar Nobel na adabi, kuma yana zuwa Amurka ne domin koyarwa a jami’o’in Ive League dake gabashin kasar.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Pakistan Tayi Barazanar Daukar Mataki Bayan Rushewar Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta Da Afghanistan. October 29, 2025 IRS: Sanya Sabbin Takunkumi Kan Kasar Iran Zai Haifar Da Mummunan Sakamakon A Yankin October 29, 2025 An saka dokar Ta Baci Bayan Barkewar Zanga-zanga A Zaben Shugaban Kasar Tanzaniya October 29, 2025 Majalisar Dattawa A Najeriya Ta Tantance Sabbin Manyan Hafsoshin Sojin Kasar October 29, 2025 Shugaban kasar Iran Ya Taya Takwaransa Na Turkiya Murnar Zayowar Ranar Samun Yancin Kai October 29, 2025 Bayan Kwace Birnin Al-Fasher Kungiyar Rapid Support Forces Suna Ci Zarafin Al’Umma October 29, 2025 Iran Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Ake Kaiwa Fararen Hula A Birnin El-Fasher Na Sudan October 29, 2025 Jakadan Iran A MDD Ya Jaddada Kawo Karshen Takunkumin Amurka Kan Kasar Cuba October 29, 2025 Jami’ar MDD Ta Musamman A Falasdinu Ta Soki Shirin Trump Kan Tsagaita Bude Wuta A Gaza October 29, 2025 Sojojin Isra’ila Na Kai Hare-Hare Kan Gaza A Matsayin Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta October 29, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunciউৎস: HausaTv
এছাড়াও পড়ুন:
Iran da Rasha sun jaddada aiwatar da yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu
Shugaba Masoud Pezeshkian ya bayyana kudurin Iran na aiwatar da yarjejeniya hadin gwiwa da Rasha a wani taro da takwaransa na Rasha Vladimir Putin.
Pezeshkian ya yi wannan furuci ne a ranar Juma’a a gefen taron kasa da kasa kan zaman lafiya da amana a babban birnin Turkmenistan na Ashgabat.
Shugaban Iran ya bayyana gamsuwarsa da habaka dangantakar Tehran da Moscow kuma ya yaba da goyon bayan Rasha ga Jamhuriyar Musulunci a cikin tarukan kasa da kasa.
Da yake magana game da yarjejeniyar hadin gwiwa da Iran da Rasha suka sanya wa hannu a ranar 17 ga Janairu, 2025, inda ya ce, “Mun kuduri aniyar aiwatar da yarjejeniyar.”
A nasa bangare shugaba Putin, a nasa bangaren, ya ce dangantakar Rasha da Iran “na bunkasa sosai.”
Ya kuma lura cewa kasashen biyu suna tattaunawa kan hulda a fannin iskar gas da wutar lantarki, kuma suna aiki kafada da kafada kan batun nukiliya na Iran.
Moscow da Tehran suna hadin gwiwa a fannoni daban-daban, ciki har da tashar samar da wutar lantarki ta nukiliya ta Bushehr da ayyukan bunkasa ababen more rayuwa, kamar hanyar Arewa maso Kudu, in ji shi.
Ciniki tsakanin Rasha da Iran ya karu da kashi 13 cikin 100 a bara, kuma da wani kashi 8 cikin 100 a wannan shekarar, in ji Putin.
Iran da Rasha dukkansu suna fuskantar takunkumin kasashen yamma ba bisa ka’ida ba.
Share
0 0 votes Article Rating Subscribe Login Notify of new follow-up comments new replies to my comments Label {} [+] Name* Email* Website Label {} [+] Name* Email* Website 0 Comments Oldest Newest Most Voted Inline Feedbacks View all comments Masu Alaka Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai December 13, 2025 MDD ta amince da wani kuduri da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agaji a Gaza December 13, 2025 Benin ta fitar da sammacin kama dan fafutuka Kemi Seba December 13, 2025 Majalisar Dinkin Duniya Za ta Yi Zama Da Bangarorin Da ke Yaki A Sudan December 12, 2025 Birtaniya Ta yi Barazanar Yanke Gudunmawar Da Take Bawa Kotun Duniya December 12, 2025 Iran Ta soki Kasashe Masu Karfi Na Bawa Isra’ila Dama Ta Musamman Wajen Kai Hare-hare December 12, 2025 Shuwagabannin Kasashen Iran Da Iraqi Sun Tattauna A Wajen Taron Zaman Lafiya A Kasar Turkmanistan December 12, 2025 Kungiyar NLC A Najeriya Ta Shirya Zanga-Zanga Kan Matsalar Rashin Tsaro A Fadin Kasa December 12, 2025 Duniyarmu A Yau: Iran Da Kokarin Juyin Mulkin Amurka A Yakin Kwanaki 12, Wa Ya Sami Nasara? December 12, 2025 Pezeshkian: Duniya Tana Bukatar Amintaccen Madogara, Zaman Lafiya Da Kuma Hadin Kai December 12, 2025 Categories Afirka Dogayen fina-finai Duniya Gallery IRAN IRAN POLITICS IRAQ Mata MIDDLE EAST Musulunci